Chapter 87
Chapter 87
zamu dawo mu goya mata bayan bata so,abinda bana fata sam, kun dai san wacece Najeeba, tana da karfi a cikin zukatanmu, rigimarta ta fi ta NUSAIBA girma dan haka na roke ku kar na ga wace ta wani zubar da hawaye UMMUKULSUM ta share hawayenta ta shiga tofa adu'a a cikin ruwan sannan ta mika masa ta jingina da jikin gadon a sanyaye ta ce" eyah, Najeeba ta cika daukan abu da zafi, in ba wannan ba na zata zata kama ihun murna ne, meye a cikin auren Mai Damagaram? Ka ga kamar kaza yanzu ta zama daga abu ya dan daga mata hankali sai kawai ta summe Zuwa ya yi kusa da fuskarta a hankali yana shafa mata ruwan nan Kamar second goma yana dan shafa mata ruwan ta ja wata irin doguwar numfashi ta sauke kafin ta buda idannuwanta a tsorace Ido hudu suka yi da yayanta, sai yayunta da du suka matso sosai kusa da ita Da sauro ta janye hannunta daga na yayanta ta kai saman hannun Ummulkhair da take yiwa fushi aman tashin hankalin nan ya saka ta manta da wani fushi, hannunta ta damko tana kallonta ta ce" Ummu, mafarki na yi ko? Ki yiwa Allah ki samo wani faskare ko ki dauko wani birgi ki kima min na farka dan mafarkin nan sam bashi da dadi kar na mace a cikinsa Ummulkhair ta sada idannuwanta tana jin kamar ta mayar da hannun agogo baya ta ce ita zata aure shi da wannan tashin hankalin da kanwar tasu ta shiga, shin tsoronsa ne take har yaka ko menene? Dama rashin kunyar tata a boye ne take yi ko meye? Jiki a sanyaye ta saki hannun Ummu kafin ta kai hannayenta biyu duka saman kanta ta ce" kennan da gaske ne? Da gaske ake za'a min aure da shi? Da gaske kuke zaku yi min wannan abin? Yaushe aka fara auren dole a familly dinmu da za'a fara a kaina? Kun san ina da wanda nake so, har na gabatar da shi a gidan nan aman shine za'a min haka? Ku ce da shi bana son sa! Ku ce da shi kar ya soma halaka min rayuwa wayo Anmy, wayo Abih zaku halakani da kanku? Da tsawa tsawa DAYABU ya ce" zaki mana shiru da fadin shirme a wajen nan Najeeba ko sai na tataka ki? Sasauta muryarta ta yi tana kallonsa ta ce" yaya? Kai da kanka? Kai fa uba ne a wajenmu, kai din uwane a wajenmu yaya yau kaine kake son turani rami da kanka? Idannuwansa ya lumshe yana control din emotion dinsa kafin ya bude ya ce" kin taba gannin uwa ta tura yaronta rami ne cherie (dear) ? Kin taba gannin inda uba ya kai dansa ga halaka kansa kalau? Na san kin san ba dukiya ko mulki ya saka mu yanke wannan hukuncin ba, ke kin fi kowa sannin ba wani kyale kyale na duniyarnan ne ya kaimu ga haka ba, me yasa ba zaki nutsu ki saurari kalamaina ki yi masu kyakyawar fahimta ba? Najeeba dai kuka take har jikinta na rawa tana jan hanci ido rufe A hankali Umulkhair ta dora hannunta gefen kafadarta ta ce" Najeeba? Dagowa ta yi ranta a bace ta ce" ki bar kiran sunna na, kina kallo za'a min wannan abin ba zaki iya hannawa ba? Kina ganni aka ce ko ke, kin san sarai irin tsanar da ya yi min aman shine kika yi shiru aka dauke ni bayan kin san bakin cikine zai kashe ni a gidansa A hankali take girgiza kanta tana jin tamkar zata fashe da kuka Bakinta ta buda zata yi magana sai kawai ta kasa da sauri ta yi cikin bayin dakin ta duka tana kuka, a gaskiya bata san me ya taso mai tsananin girman da ya hadasa tsana a zuciyar Najeeba ba, ta rasa me ya sa zata yi tunanin dan ya halakata, dan an tsaneta ne, aka hadata aure da shi maimakun ta yi tunanin alkhairi Tabas akoy wani lamari na rashin dadi da yake nuna mata ita sai ta fi ajiye hakan a matsayin dan tana yawan fitar da rashin jin maganarta a fili ne hakan ya saka yake mata irin haka NAJEEBA a gabansa fa ta mari matarsa, NAJEEBA sau nawa zata kacame da fada a cikin gidansa ko a kofar gidansa a yi ta tashin hankali da ita bayan ta san labari zai kai masa? Idanma ya ji haushinta ai kamar ita take take dokokinsa ne mana, Allah ya taimaketa ta kasance wace Anmy ke yawan rokar Alfarmar ya kawar da kansa daga yarta? Akoy wata shara'a da ya taba zartarwa wace ta raka makociya, a wannan ranar Amintacensa ya yi mata wani duba wanda sai da hanjin cikinta suka motsa kafin ya furta" Hatara yarinya, ki saku daga mayen da ya kama ki idan ba haka ba zaki samu kanki a kabari domin kuwa ba'a hada ido da mai damagaram, ana ganni a gaban kowa ya daga masa hannu, hakan ya saka shi yin gum da bakinsa cike da gannin rashin kunyar yarinyar sannan an nuna a barta kar a hukunta ta DAYABU ya kurawa fuskar Najeeba ido, gaba daya zufar tashin hankali da ta sakawa ranta ta jike mata fuska da abin hwaye tun daga gaban goshinta har fuskar baki daya hakan ya saka du wani gashi dake fuskar ya kwonta luf luf Hannayenta ta hade tana kallonsa ta ce" ban san kamaninsa ba, wace kalar fuska ne da shi? Tsoho ne ko yaro ne karami? Wani irin mutun ne? Dan karami ne ko yana da girma?, yaya kai ka san bana son farin mutun, burina kulun shine na auri mutun mai lokacin kansa, wanda yake da lokacina kowani time, wanda zamu yi wasa da daria da shi, wanda zai mayar da cikin gidanmu filin nishadinmu, filin kwonciyar hankalinmu, filin samun nutsuwarmu, yaya...ta kuma fada a sanyaye ta ce" ina da burin mijina ya zamo abokin wasana, idan na yi niyar ganninsa koda a tsakiyar dare ne bani da wani shingi tsakanina da shi, babu wani abu da zai hana min ganninsa. Yaya, ka san bana son mai mata, ina ji a cen kasan zuciyata cewar idan har na auri mai mace ba zamu zauna lafia ba domin ina da madaukakin kishi a kan abinda yake nawa Idannuwanta ta kuma lumshewa ta kara sanyaya muryarta ta ce" ya tsane ni, ban san me na masa mai girma har haka da ya tsane ni ba, yakan min kallon da ba zai yiwa kashinsa ba, ya jefe ni da mumunar kalmar dake nuna yana zargina, shin yaya dama ana aure da zargi? Hannayensa ya saka ya janyota jikinsa, ya kasance kanta saman kirjinsa hannunsa kuwa saman gashin kanta Ummukulsum na rike da hannunta ta kara matsowa sosai kusa da ita suka sakata tsakiya A sanyaye ya ce" ba kulun bawa ke tsara rayuwarsa kuma ya ganta yanda ya tsarata ba, Shin kin san lokacin mutuwarki? Ko da za'a halice ki an maki shawara ne? A hankali yake dan shafa gashin kanta dan ya samu ta rage kukan da take yi, Ta sasauta kukan ba dan komai ba sai dan ta ji ya furta mata cewa" NAJEEBA, dan wannan ne
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191