Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 142

Chapter 142

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

A hankali ta fara leko kanta kafin ta sanyo kafarta muryarta kasa kasa ta yi salama tana karema mutanen fallon kallo Dukan Alamau sun nunna a tsorace take da shugiwa wajen hakan ya sa take ta rabe rabe har idannuwanta suka sauka kan NAJEEBA da ta dago dubanta daga kan wayarta tana amsawa mutane maganarsu ta sauke a kanta Da sauri Nadia ta sada kanta haka kuma da dan sauri ta karasa wajen su UMMU ta duka har kasa harta da muryarta na dan rawa ta shiga gaishe su ta hanyar fadin" barka da safia mama" Ummu ce ta saki murmushi ta mika hannunta ta kama na Nadia , da kulawa ta ce" ki karaso daga nan Gimbiya, barka da yamaci" Baki daya ta kasa samyn nutsuwa ko sakewa, du tsoro ne bayane karara a fuskarta, yau tun da safe take shan gumurzu da kanta kan shin zata zo ne ko kar ta zo? Gashi dai ba yan rakiya , ita daya zata zo, a yanzun da maman Najeeba ta kama hannunta sai ta jara jin tsoro, itafa tsoronsu take gaskiya Dosanuwa ta yi kanta kasa ta shiga gaisar da su daya bayan daya Ga mamakinta sai suka ringa amsata da kulawa, har tambayarta UMMU ke yi yaya bakunta fatan komai lafia bata da wata matsala Ajiyar zuciya ta sauke ta jin sanyi sanyi a ranta, dan kuwa sai da auntynta ta rakota har kofar ta turota kafin ta iya shigowa domin zuwanta uku har sai da ta sha stop diarhee tsabar rikicewar da ta yi dan kawai ta saka tsoro da tunanin idan ta yarda ta zo zasu hadu su yi mata jina Baki dayansu sun amsata, hakan ya sa a hankali ta dago dubanta dan satar kallon NAJEEBA Sai da gabanta ya kuma tsinkewa ya fadi, da sauri ta sada kanta kasa ta rike hannunta da dayan hannun nata tana fatan Allah ya fitar da ita lafia, Gata dai zaune itace farar mace kaf a wajen nan aman baki daya da ta sauke dubanta kan Najeeba sai ta ji ta muzanta, munnin kanta ta ringa ganni a bayane, irin yanda NAJEEBA ta kara zama ne ya bata mamaki, a gaskiya ta kara zama wata irin babar yarinya, gashi dai ba kwaliya ko dis a fuskarta, sannan suturar jikinta doguwar sakakiyar riga ce irin ta shan iska, kanta kuwa a kunce yake ba kitso sai tasubala da ta soka a ciki da alama tana shirin gyara kan ne, tarin gashin nan nata sai ya yi uwa tukunya a saman kan nata hakan ya sa gaban goshin ya kuma yin luflufluf Abinda ya kara kayar mata da gaba ido hudun da suka yi, irin kallon da Najeeba ke binta da shi ba zata iya fasara ko me ke cikin zuciyarta gane da ita ba, kamar mai yi mata kallon ta bata mamaki, ko macuciya, ko zata hadu da ita, hakan ya sa ta ringa jin fitsari na mintsinar mata mara A hankali ta kara rage tsayinta bayan ta dan mike ta yi masu salama Da mukawa Ammi ta yiwa su Ummu magana cewar su yi mata rakiya Ai kuwa da ido NAJEEBA ta bi su har suka bacewa ganninta suka shige lungun da zai sadata da bangarenta Bakinta ta tabe a hankali ta mike tana mai jan tasubalarta daga kanta tana kwonce daurin da ta yiwa gashinta ta nufi cikin dakinsu Du da kallo suka bita, sannan a bayane AMMI ta saki murmushin da ita kadai ta san ko na meye, Zahrau kuwa ta mike ta bi bayanta dan tana son ta kama mata su gama hada abinda zata tafi da shi gidanta .................................. .......... Bayan salar isha, GIMBIYAR garin Agadez ce zaune da waya kage a kunnenta tana sauraron kalaman kamilin mijinta, a sanyaye yake maganar sai dai abinda ke neman kasheta shine irin kashedin da ya yi da irin alwashin da ya ci a kanta, bata gama farfadowa ba ya dora da fadin" ban san yaushe zaki yi hankali ba, abinda na sani shi ne ni ba tsohon banza bane, na zuba maki ido na zata zaki yi tunani? Sai na ga kin kara bani mamaki a karo na ba adadi a lokacin da kika tare a gidan sirikinki da sunnan kina jinya, shin ina iyayensa? Ina yan uwansa? Ko ba su shi kansa bai isa ya kula da matarsa ba? Ki sani na san me ke damunku ku duka, daga ke har Zinaria idan baku farka ba zan saka maku hukunci mai tsananin da zai firgita du wani mai kaunarku, idan a gobe baki biyo jirgin da zai fito daga garin Niamey ya yo damagaram daga nan ya yo Agadez ba komai na iya faruwa da mulkinki, idan nace maki komai ina nufin komai!" Kitt ya kashe kiran da ya sakata zabura har hannayenta na rawa tana kallon screen din tanfatsetsiyar wayarta Ta kasa yarda cewar shi ne, yau ita ce mai martaba ya yiwa magana a haka? Ita ce ya yiwa fada a haka? Sosai kanta ya dauki hayaki ta cika ta batse, ina ai dole ta je ta ganshi gashi ga ita ya maimaita magangannun nan, zata je kuwa ko dan ta gani da idannuwanta abinda ke shirin samunta ita kanta, me hakan ke nufi? Shin yarinyar nan bayan yarta har ita sun gama da ita ko meye? Da sauri ta mike ta yi dakin Zinaria dake kwonce har ta fara baci bayan ko salar isha bata yi ba wai ta gaji dan kawai an mata wankin kafa bama ita ta yi da kanta ba gannin tana baci ya sakata fitowa ta shiga kiran number babar yarta, ina ba zai yiwu ba, walahi ba'a yi su ba! ....... . . .. . ........................... Tarin gajiyar da ya dawo da ita a yau ta hanna masa tunanin komai, yana gama dukan abinda ya zame masa jiki, ya gama waya da lauyan da ya dora kan binciken abubuwan da suka tsaye masa a rai, domin shi dai ba lauya bane, irin halin tsantsamtun da ya shiga ya hanna masa fita neman bayanan da kansa, domin a yanzun fitarsa sai idan ta zamo dole ne, ya daina fitar daren da yake ya dakatar har komai ya warware masa Yana gamawa bayan ya gama nafilarsa sai kawai ya nemi waje ya kwonta dan samun hutu, Sosai shara'ar da ya yi a yau ta caza masa kwakwaluwa, ya hadu da mutane ne masu matukar taurin kai dan kuwa du yanda ya so a gama shara'ar cikin masalaha da junna sai da suka saka shi mikewa da kansa ya kawo kur'anin da sam baya son yawan saka shi a garinsa ya ajiye a gabansu kan su rantse domin mutun ne kwonce ba ta yada yake, sai bin mutane da ido, bayaj a da shi din shi ake so da gani sai gashi a yanzu komai sai an masa, ga mata ga y'aya, rayuwa dai tai masu zafi sai hamdallah....cikin fadawa Allahn da ake ne matarsa ta tashi tsakiyar dare dan dauro alwallah sai ta ga babu ruwa baya zuwa, niyarta ta zagaya baya dan samun ruwan a butar makiciyarta, sai dai a nan ne ta ringa jin magangannunsa kan lalurar mijinta Sosai aka yi rigima domin Abih kansa ya ja ya

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});