Chapter 143
Chapter 143
tsaya kan sai sun fadi komai idan kuwa ba haka ba kur'ani ya ci su Ajiyar zuciya ya shiga saukewa a hankali wanda ke nuni da ya samu baci kennan (Asuba ta gari SULTAN) a yau ne ya kama ranar da iyayenta sukai mata alkawarin zata koma bakin aikinta zata je ta fara gabatar da aikin da ta fi kwarewa a shi wato harkar saloon Shiri ta yi na mamaki, domin ta sha wata rantsatsiyar shada ne doguwar riga sannan da kanta ta aminta ta dora alkyabar nan dan ta san ba za'a bata lafia ta yi tafiaarta haka ba Daurin da ya fi fitar da sirrin kyanta ta kafa a saman kanta simple sai jelar gashinta dake dan yawo a gadon bayanta wanda ta saka masa biboudi sai nanadewa yake a gadon bayan nata masha Allah Takalmi ta kafa mai dan tsini, sannan kafa ciki bayan ta saka safa suka yada zango a falo sunna jiran yaya DAYABU su karasa wajen sannan daga cen su yi salama da Zahrau wace ta sha wani irin rantsatsen mak'up itama sai kyali take daidai da kalar fatar jikinta Yana zuwa cikin shigarsa ta Gizner ya gaisar da iyayensa sannan suka tashi dan karasawa bayan sun yi masu adu'a Cike da nutsuwa suke tafia, hakan ya sa du hankali ya yi kansu Du inda suka zo sai an duka an kawo masu gaisuwa, sannan kowa so yake ya bambance wacece amaryar sarkinsu? Aman a yau sun kasa bambancewa dan irin kamar da y'ayan Abih suke, gashi sun saka Alkyaba ne su dukansu, haka kuma tafiarsu cikin tsari Yaya Dayabu ne ya hango tarin takalma a kofar wajen hakan ya saka shi dan zaro idannuwansa ya ce" ke NAJEEBA hala mutanen nan du sunna cikin wajen cen?" Najeeba dake sakin murmushi gannin irin yanda aka kawata wajen ta ce" yaya, sunna ciki, to aman bana gannin abubuwan hawansu fa?" Yaya DAYABU ya ce" ai a kofar shigowa aka umarcesu ajiyewa, akoy dogarai dake baiwa abin hawan mutane tsaro, kema yaya za'a yi kowama ya shigo gidan nan da mota sai kace wani karamin gida?" Murmushi ta kuma yi, lokaci daya droon din SULTAN ya ringa yawo a wajen, du kawunansu suka daga suka bi shi da kallo, haka kawai ta ji a jikinta kamar ana kallonsu ne, sai dai gannin yan uwanta basu damu ba sai itama bata damun ba Karshe dai yaya Dayabu kasa shiga ya yi domin tun daga waje zaka gane fa yau sun hadu, mata ne birjik a wajen baba da babarta Ita kanta ta yi mamakin wasu fuskokin mutanen da ta gani a wajen nan, ba dan komai ba sai dan da yawansu irinnan san junnan nan ne aman gaisuwa kawai ke hadawa, da yawansu irin sunna yiwa mutun kallon sun fi karfinsan nan ne, ciki kuwa harda matar ambasador da ta rangada guda lokaci daya tana fadin" gata fa ta shigo, Allah ya yi mana maganinta, Allah mun gode maka, yanzun kam sai dai a je a karata da Zinaria, Zinaria kuwa ta ci dubu sai ceto, zamu ga wa zai fadi a wasan" Da mamaki Zahrau ke kallonta gannin irin yanda wajen ya bada kala daban daban, a ranta ta furta 'To fah, kar dai a dora daga inda aka tsata' NAJEEBA na murmushi tana kara bin kowa da kallo, masu tafe dan taya murna ta gane haka kuma masu son ganewa idannuwansu komai a bayane yake dan haka sai ta cire alkyabar dake kanta, baki daya ta idasa cirera a jikinta hakan ya sa Hadimarta da sauri ta amsa ta yi dakin da aka ware dan hutunta ta kilace ta fito tana risinawa da tambayarta inda zata fara zaunawa dan hutawa Murmushi ta yi mata bata ce da ita komai ba, ta shiga bin bakinta daya bayan daya tana gaisawa da su tanai masu lalle marhabin Bayan ta gama ta umarci su Aida kan su bubude kayan aiki a fara aiki, aman aikin yau ba za'a amshi kudin kowa ba, sai dai zuwa gaba Ai kuwa wajen ya idasa rikicewa da murna da gudar mata Sai a lokacin ta ga Habu dan daudu, sai da ta zaro ido dan mamakin yaushe ya shigo, Idannuwansa ya yiwa far far ya tafa hannu ya ce" ci ubansu kawata, takawarki lafia mata a wajen mai damagaram, karya ne a tankawa uwar dakina na kyale ko a gaban dubu sai nai motsi sai dai a dinken baki, kin san wanda ya gama tsorata da maciji ko igiya ya gani firgita yake, kin jijiga matan gwamnoni, kin tarwatsa zuciyar dakakiyar macen da take gannin ita mace ce, kin zaburar da yan mata, kin watsa kannanun kwari kin mike kin mana raf da wuyan MAI DAMAGARAM uban gidan ZINARIA, tabas ke din sai sarauta, domin manyan kaya kike janye da su da mai tuka su sai OGA, sitiyarin kan motarki ba kowani hannu zai iya juya shi ba, dole ki firgita mana fara mai takama da hakan, da Allah muka dogara ba da uban wani ba, mun tabara mun sha yasin mun motsa da adu'ar iyaye dan alkur'ani makiyanmu fadawanmu" Ihun aka kuma sakawa hakan ya bata ran wa'inda akaiwa habaicin, ciki kuwa harda matar doctor wace itaka ta zo tataki ne yau dan ta ga wannan NAJEEBAR sannan ta san Habu farin sani ta ce" kai Habu habaici kake mana ne?" Habu ya kuma juya ido ya ce" kar ki ce min kin ji kamar da ke nake?" Zahrau ta girgiza kai tana kallon yanda wajen yake, ita ta rantse da Allah har a cikin zuciyarta baki daya ta tsorata, aman cikin ikon Allah NAJEEBA a tsaye take hannayenta sake fuskarta bata nuna alamun mamaki ko tsoro saima bin kowa da take da kallo daya bayan daya, ko shewar nan da ake du masu yi tana bin su da kallo, ga uban jus jus da ake rarabawa inda su Ummu ne suka ja ragamar rabe raben da sauransu, A sanyaye ZAHRAU ta ce" ni dai dan Allah a bar wannan abubuwan haka, wai shin kaima kitson ka zo ne?" Sai da Habu ya kaleta sama da kasa ya ce" ke kuwa baki san inda suke ina nan ba? Ai a jikinsu nake ci, sannan da kike cewa a bar haka kin taba gannin gidan kitso ba runguntsumi?, dubansa ya maida wajen NAJEEBA dake kallonsa, ita kanta a kasan zuciyarta uban mamakin ta inda ya shigo a yaushe ya shigo take, idan bata manta ba tun da aka dora masu zama da dogarai aka hanna masa shiga shagonta, Habu yana yi mata aiki ne ta hanyar kawo mata mutane sosai da sosai, idan ya zo waje kuwa zai zauna a sha hira da shi ne ya yi tafiarsa, bayan wannan ba wata alaka tsakaninta da shi domin ko irin biki nasu na yan daudu bai taba fada mata dan ta fada masa gaskiya itafa wannan abin baya bata sha'awa nema kwata kwata shima tana masa fatan shiriya Sai da ta sauke ajiyar zuciya ta ce" to in bama gagawa irin ta dan adam ba, MUTALAB fa goma sha shida ya kyankyashe mata, ciki kuma biyu kawai ya kilace a dakin miji, suka san ko na tausayawa wahalar yan tsofafin mazajensu na mika
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191