Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 155

Chapter 155

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

ya dace , dan haka a sanyaye ya furta " AMMI da UMMU, a lulube GIMBIYA NAJEEBA da NADIA " AMMI na kallon yannayinsa cike da wani irin tausayinsa a zuciyarta ta janyo hannun NAJEEBA ta sakata a jikinta sannan ta lulubeta da alkyabar dake jikinta hakan ya sa sosai ta baza Alkyabar kasancewarta mai fadi da tsayi ga kauri sai ta wadace su ta baje da kyau ta rufe su su duka Hakama UMMU ta aiwatar ta hanyar mayarwa da Nadia tata jikinta bayan ta kara lulubeta Sandar dake hannunsa ta sarautarsa wace a yanzu a komawarsa ya daukota ce ya doka da karfi wanda hakan ya saka lokaci daya daga Zinaria, UMMU, AMMI, suka yi kasa da kawunnansu, Nadia da mahaifanta ne basu gama gane wasu sirinan maganar sarki ba hakan ya sa sai da suka kalli yanda su AMMI suka yi sannan suma suka sada nasu Budewar da aka yi aka shigo da salama ne ya saka gaban AMMI yankewa ya fadi, muryar Amintace ne ta bayana rikeken Namiji maji karfi, tsayaye mai yannayin tsayayen namiji, Sai da ya dan saci kallon mutanen wajen sannan ya yi irin gurfanar da yake dan kawo gaisuwa ga SULTAN SHAHEED SHAHEED kallonsa kawai yake, sai da ya jima a haka sannan ya ce " Ka kula da bata mutu ba, gatanan ta mike da ranta AMINTACENA? " irin yanda ya furta kalmar AMINTACENA din yana mai cije lebensa da karfi ya saka Ammi rintse idannuwanta cike da bacin rai da fargaba Kara sada kansa ya yi, du da irin yanda gabansa ya kwonci kwonci ya fadi, sai ya yi kokarin anfani da kwarewarsa ta wajen yaudarar mutanen dake tare da shi da zuciya daya wa'inda basu gama fahimtar shi din ko wanene ba ya kara tausasa kalamansa domin sam bai taba tunanin Zinaria wawuyar da zata iya sakarwa lokaci daya bane harma ta fadi abinda ke faruwa dan haka ya dauki aniyar karyatar da Gimbiya a gaban sarki duda hakan baban laifin da ake iya gurfanar da shi ne, sai dai zai yi anfani da tarin yardar da Sarkin ya yi masa shima ya kwatanta kwatar yancinsa, dan haka ya ce " wace bata mutu ba ya uban gidana " Shaheed ya kara lumshe idannuwansa cike da dacin zuciya ya dan saki murmushi yana kawar da kansa, ta yaya zai zauna su ci gaba da wulakanta junna? Dan haka dubansa ya kai wajen mahaifin Nadia ya ce" honorable, gashi a tafi da shi PeJi, ka sani wannan yaro horona ne, domin tun yana da yan dabarunsa na kasancewa police a da, na kara nitsar da shi na bashi horo kala daban daban na yau da kulun, sai kun yi taka tsantsan da shi, sai kun dora idannuwanku a kansa sosai, kar ku saka shi a daki mai kasa ko mai ruwa, ku kiyaye saka shi a daki mai duhu , ya kasance a kejin da hasken wata da rana ke iya haske shi, ya kasance koda mutun daya ne na ganninsa hakan zai hanna masa du wani yinkuri na gannin ya kubutar da kansa" Dan sasautawa ya yi gannin irin yanda ya dago a gigice yana kallon SULTAN SHAHEED ya maido dubansa cikin idannuwansa, ya kasance sun yi ido cikin ido da wani irin kakausan kallo da idannuwansa da suka dauki ja yake kallon na Amintacensa, da sauri ya sada nasa duban dan kuwa baba da babansa fa, sai dai baki daya jira yake ya karasa ya bashi damar yin magana aman sai ya ji ya dora da fadin " A bincika maganar Gimbiya NADIA, sannan a yi anfani da shaidar abokiyar aikatawar tasa, na baku damar ku shigo fada ku yi binciken da ya dace da su baki daya, du wanda ya taka doka ta taka shi koda kuwa *Gimbiya Zulaihat* ce ! Ya karashe yana mai doka sandar nan a kasa a kausashe ya furta " *Idan har ka yi gigin tashin da kake kokarin yi a wajen nan zan tashi mu gwada karfi da kai wulakantace mai wasa da Amanar Allah! Domin ina mai tabatar maka ba zan barka ka huta ba har sai ka samu naka hukunci daidai da laifinka, sai ka girbi abinda son zuciyarka ya kaika aikatawa!* Sakwat ya yi ya mayar da kafar tasa, ba zai yarda du haukansa Sultan shaheed ya ajiye alkyabarsa dominsa ba, shi kam ba yau ba ya ringa tunanin karfin Sultan Shaheed kamar mai iskokan dake doka mutun da kasa, irin mutanen dake kawo masa tsagerancin da wani sa'in dole sai shi zai iya tankwasa su bake wa'inda suka shigo da takamar asirinsu dake tatare da su hakan ke sakawa su gagari dogarai, daga ya fuskanci hakan yake gagawar yiwa tufkar hanci tun kafin a gane gazawar dogaransa da ba gazawa ce sukai ba, lale lale shi din ne ya san abinda ya taka shi yasa du wani kwaro mai jin kansa na hayaki yake yin lakwas a gaban Maza, dan kuwa makashin maza maza ka kashe shi ba shaka! Sojoji ne su hudu suka shigo, babansu ne da yara uku, Suma dukawar suka yi suka kawo gaisuwar sannan mahaifin Nadia ya kora masu bayani, da irin tsaron da ya kamace su da komai, sannan suka sakawa Amintace ankwa wanda ke ta fitar da huci yana son kallon Zinaria dake kuka ya kasa har suka fita da shi Sai da ya kuma rintse idannuwansa ya bude a sanyaye yana kallin iya mutanen da suka rage domin mahaifin Nadia an tafi da shi, sai mahaifiyarta , ya kai dubansa wajen AMMI ya furta" A kilaceta bangaren bayi " .yana gama fada ya mike inda baki daya Zinari ta idasa kara zubewa tana son kama kafafuwansa dan ta bashi hakuri, aman ina ya ki bata damar hakan domin na farko da ta rike irin yanda ya wancakalar da ita ne ya sakata idasa fashewa da kuka tana fadin ita bata yi kisa ba, bata yi zina ba za'a kilaceta a bangaren Bayi? Ita ba baiwa ba jinnnin sarkin Agadez, matar Suktan shaheed wace ta bashi d'a, itane yau za'a kai bangaren bayi? Dan ta yi kishi shikenan sai a wulakantata? Da zafi zafi AMMI ta ce" wato har yanzu baki ga ilar tarbiyarki da mashawarantarki da son zuciyarki ba har kike furta kalaman nan? Wato har yanzu baki gane alfarmar kin amsa kiran sunnan matarsa ya saka ba'a saka maki ankwa an fita da ke a gaban talakawanki ba? Wato har yanzu baki gane kina cikin matsala mai girman gaske dan kuwa ke kanki baki san irin abinda yake bakin ko na menene ba har sai sun gama bincikensu a kanki sun gano irin girman laifinki shin ya cencenta a barki a hora ki a sirri ko kuwa dole a fitar da sirrin ba? Ke baki gane cewar alfarmar mahaifinki kika ci ba?, Baki gane cewar a yau, a yanzu ke din nan ba kowa bace sai sakaryar macen da ta kasa yin hakatacen kishi ta tafka kuskure wa rayuwarta ta wulakanta kanta ba? Baki ji daga bakin wanda kika yi mugun abun dan ki malake shi naki ke kadai din kin cenza sunna daga ZINARIA zuwa Zulaihat ba?, kaicon ki ZULAIHAT, kaicon ki, ke kau kin shiga uku, ki

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191