Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

ba zamu barki ke daya gaban mutane dubu ba Wani sanyi da kaunarsu ce ta ji a ranta, nan suka rankaya da su ummu suka shiga bayan sun cicire takalmansu Tun da suka zauna yake yi mata mayatacen kallo Matarsa ta shiga bayanin a yi mata tsakani da mijinta ba ita ba shi Da sauri ya ce" aa, Allah ya taimaki waziri ni kam ba da yawuna ba, yarinyar nan ni na je na ce ina son ta, idanma laifin ne ni na yi mata dan haka bana cikin maganar a rabani da ita dan aurenta nake son yi! Gaba daya wajen ya yi tsit, sai Najeeba da ta kara sada kanta dan kunyar da take ji na irin kallonta du da ake Daga inda yake tsaye ta wajen tagar dakinsa yake hango komai Irin yanda ya fahimta yauma itace aka kawo kara Juyawa ya yi ya karasa wajen wayarsa karama ya danna kira, idan yana son jin abinda ake fada yake hakan sai a ajiye yana jin komai Zama ya yi ya yi zamansa na sarki ya bude litafi a hannunsa na hadisi yana dubawa still yana sauraron abinda ake fada Kansa kawai yake girgizawa a lokacin da ya ji ambasador na neman yin sakiyar da ba ruwa ta hanyar sakin matarsa har yana daga muryarsa cewa idan har ta yarda aka sakawa Najeeba wannan layar to ta tabata a bakin aurenta Karshe dai sai itane ta dawo bayar da hakuri cewa a bari kar a saka Abinda ya fi bashi takaici da haushi shine yarinyar ko A bata furta ba mutanen wajen ne ke ta hayaniyarsu tun dazu, ita ga isashiya Karshe dai kashewa ya yi a lokacin da ya ji shara'ar ta koma neman sasanci tsakanin matar ambasador da kuma Najeeba, inda aka shiga sasanta su da gindaya masu sharudan kar wace ta kuma tarban wata da neman fada, shi kuwa aka yi masa kwakwaran kashedin ya zama namiji ya tsawatarwa iyalinsa sannan idan auren Najeeba zai yi ya maida hankali ya aureta ba ya ringa neman fitina da girmansa ba Sai kusan magariba aka sake su Ranta kwata kwata a bace yake a yau din nan dan haka ta zarce wajen da ake siyar da shawarma Siya ta yi isashiya sannan ta karasa wajen hutun da takan je lokuta da dama Wajen bai cika mutane ba, idan ka ga mutane a wajen tabata irin manyan yan gayun nan ne Salaya ta shinfida ta gabatar da sallarta a wajen da hijab dinta dake cikin mota Haka ta yi ta isha ta shafa fatiya Mikewa ta yi ta adana komai ta dauko shawarmar ta zauna saman daya daga cikin kujerun wajen a lokacin duhu ya shigo sosai ta shiga harba yan kafafuwanta tana bude takardar shawarmar A hankali ta rike a hannunta tana fadin" Aikin banza! Aikin banza aikin wofi! Shirme shirme shirme kawai! Ta karashe tana murguda bakinta A hankali ya furta" ke da wa? Da sauri ta dago dubanta, sai dai bata idasa dagowa sosai ba gabanta ya fadi haka kawai ba tare da ta san dalili ba Wannan mutumen ne na ranar, wanda ya taimaketa ya fitar da ita Yauma wani irin turarensa ne ya fara yi mata salama kafin ta sauke dubanta saman jajayen lebunansa Irin yanda tsarin haliyar jikinsa take kuwa shi ya fi komai bata tsoro Haka kawai ta ji jikinta na yi mata wani yam yam yam dan irin yanda take gannin idannuwansa da girma ga kwali sai ta ji tsoron kar dai aje aljani ne? Bata idasa tunanin da take ba ya karasa saman kujerar dake daf da tata ya zauna yana jan dan karamin tsaki a cikin zuciyarsa yana mai dannar kansa cewa ka yi hakuri, ta hanyar nan ne kawai zaka iya cinma burinka! Ka yi hakuri. a fili kuwa sai ya furta" kema an kona maki zuciyar ne? Ya Allah ban san menya sa mata suke haka ba! Gaba daya sai ta ji kanta a takure, abincine fa zata ci ya wani sakota gaba, to wai wayema shi? Ina ruwansa da ita ne? Ita dake boyon cin abinci idan ba da yan uwanta bane sai anmy sai abih Haka kawai wani garjehen kato ya wani shiga yi mata bayanin da bata tambayeshi ba? Yanzu haka da budurwarsa ya yi fada, shirme! Shirme! Aikin banza kawai! Da yannayin tsiwa ta dube shi ta ce".... ...... Commetn comment na sis Ina jin dadin comment dinku, karo min zai karan karfin gwuiwa hajiyoyina😌😌 [1/23, 6:57 PM] Ummu Suhan😍: πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 15 Da yannayin tsiwar nan ta ce" ka sanni ne? Kwarai hakan ya bashi mamaki, ya matukar bashi mamaki, shi? Shine yau mace macenma wace ya fi rainawa take furta masa magana haka kai tsaye? Saurin kawar da hakan ya yi yana kirmiro murmushin da bai yi ba baki daya wunin yau ya miko mata hannu irin su gaisa din nan yana fadin" je suis desoler ( i'm sorry), ban gabatar maki da kaina ba, FARID ELHAJ BASHIR by name, ni dan Abuja ne ina shigowa garin nan ne dan kawowa yayana ziyara Elhaj Muctar Garba mai gold, ni matukin jirgi ne sannan dan kasuwa ne Du wannan jawaban da ya yi Najeeba ta yi sakalau da abincinta a hannunta tana kallonsa Tambayar da take yiwa kanta shine, to ita ina ruwanta ko tambayarsa ta yi ne? A hankali ta bi hannun nasa da ya miko mata yana nufin su gaisa ko me? Wani sakaran murmushi ta dan sakar masa ta maida hankalinta kan ledarta ta dan duka ta dauke sannan ta mike tsam ta koma kujerar dake nesa da shi ta barshi nan sakaye da hannu baki da hanci bude cike da mamakinta Wai bata ganninsa sa kyau ne? Duba da irin shigar da ya yi tau ya yi shiga ne irin ta yaran atajiran nan, ya saka riga da wando na wani mahaukacin yadi wanda koda baka san yadi ba idan ka gansa a idannuwanka zaka gane ba fa na wasan yara bane Ya dora yar hula a kansa wace ta kara kashe kyansa ta fitar da dogon hancinsa zuwar sannan ta kara masa kima Rigar ba wata mai budadan hannu bace, dinkin ya kama hannayensa sosai har kana iya gane hannayen nan nasa bafa na wasa bane Sai ya ringa dan kara kallon kansa a kaikaice kafin ya yi gagawar karyata abinda yake tunani ta hanyar fadawa kansa kalamai kamar haka" ranta ne a bace, shi yasa ta ki baka hannu, idan ba wannan ba yarinyar dake jira a tayata ta karba a guje? Tuna hakan da ya yi ya saka shi kara baiwa kansa hakuri ya mike cimak ya koma kusa da ita, wannan karon face dinta ya zauna yana dubanta ya ce" i'm sorry plz Na bata maki rai ne? Nima ina cikin damuwa ne shi yasa kika ga ina yi maki magana haka sannan kamar na taba ganninki Sai kuma ya dan zaro ido ya ce" oh yes, ke ce, ranar nan na fitar daga stade kun je ke da saurayinki nah? Tsatsareshi ta yi da ido ga abincinta ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191