Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 32

Chapter 32

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

tunda har yake iya banbance sama da kasa, teba da mazaunai? Ke ko jiya a wajena ya raba dare mijinki! Tabas a jiyan kuwa ya raba daren domin shi dama mutun ne mai yawan yawace yawace ga cika dare a waje, ga uwa uba a jiyan ya nemi Najeebar kamar me dan ya jima wajen shagonta bai sameta Najeeba ta dora da fadin" kin ga kuwa idan har baka iya kiwo ba, baka iya daure akuyarka ba dole ta fita waje ta ci! Hakan na nufin ba'a karuwa daya shima mijin naki namijin karuwi ne Abin da ake busar da gashi na kusa da ita ta kinkima wanda ke jikin abin jonawa a jone ta shanmaci NAJEEBA ta tafka mata shi daga gefenta wanda hakan ya sakata yin tangal tangal ta je ta daki garun dake kusa da ita Ta saurin balaki ta sabule takalman kafarta ta rike guda a hannunta da yake mai dan tsini ne kadan Da gudu ta karasa ta shigi matarnan da wani irin masifa tana doka mata du inda hannunta ya kai Kawayenta da suka rakota basu shiga fadan ba sai rabawa da suke, wanda hakan ya fi yiwa Najeeba ciwo gannin mace kusan hudu ta ririketa Su dukansu kallonsu take , sai a lokacin ta gama fahimtar tare suke mace kusan shida dan hudun sun riketa sunna bata hakuri biyun kuwa sun rike Hajiar sunna tausarta sunna fadin ya isa hakannan ta bari haka NAJEEBA ta ringa kokowar kwacewa aman du sun saka mundula mundulan hannayensu sun ririketa hakan ya sakata sakin wani irin kukan takaici A rayuwarta ta tsani tana fada a riketa, ta fi so a barta idan akai mata jina jina zara rabu dan kanta, ta fi so a barta ta ji jiki ko wanda suke yi ya ji jiki da haka raini zai rabu tsakaninsu Tana ihun kukan take fadin" ku sake ni! Ku sake ni! Idan baku sake ni ba na rantse da wanda raina yake hannunsa kuma kun jazawa kanku fitinar da ba zaku iya dauka ba Dan walahil azim ko mazajenku kushewa ne a tsufa, ko a masalaci suke kwana tsabar musulunci ya ratsa su, ko mata maza ne sai na birkita lisafinsu, sai na rikita maku gidajen aurenku, sai na fitine ku ba dare ba rana! Walahi sai na koyawa mazajenku cika dare, sai n koya masu bibiyar mata! Sai Na gwada maku bariki iyawa ce! Dayarsu ta saketa da sauri cike da tsoron kalamanta Wada ke kusanta ta ce" ke ki riketa mata idan muka saketa zata koma wajen hajia ne kin ga fa ta fasa mata goshinta sai jinni yake Kanta ta girgiza da sauri ta ce" to ku saketa hakanan mana zaku kama riketa mu tafi, kunna fa jin abinda take fada kuma ni na san wacece ita dan haka ba ruwana Wa'inda ke tare da hajiar ma sun tsorata da hakan, dan haka suka ringa turata waje sunna fadin kawai ta kai kara gidan sarki a mata tsakani da ita da mijinta kar ta rabata da mijinta haka kawai da y'ayansu Da wannan shawarar suka samu suka tura hajiar waje Sai da ta fita sauran suka saketa Da wani irin masifa ta ringa wawurarsu tana jufansu hakan ya sa du suka fice a guje Dukewa ta yi wajen tana kukan takaicin bata yiwa hajiar yanda ta so yi mata ba, Da gudu yarinyarta ta duka tana fadin" aunty, dan Allah ki yi hakuri, walahi talahi ban san abinda ya kawosu wajen nan kennan ba, ki yafe mini ki daina kukan nan Dago dubanta ta yi tana kallonta Idannuwanta ta lumshe wasu hawayen suka zubo a hankali ta ce" kin ga wadincen? Baki dayansu sai na saka su a uku! Yanda suka tozartani bayan bani da laifi ko? Sai na tozartasu daidai da laifinsu! Mikewa ta yi tana goge fuskarta da tissu tana gannin yanda ake ta bata hakuri Murmushi ta yi tana kallon mutanen dake zazaune ana ta masu aiki aman an dakata sanadiyar fadan ta ce" saloon dina a bude yake daga safe har zuwa dare Zakunna zuwa nan ne muna amshe kudadenku muna gyara maku abinda ya dace mu gyara! Inaga kun san cewa mace sai da gyara ko? Ta kara lumshe idannuwanta ta ce" irin haka ke kara min gwuiwar fitowa daga gidanmu Idan bana samun masu jirana dan su fada min cewa lale ni din wata kwaro ce mai bada wuta a duniya da ba inda zan je sai na boye a daka Murmushi ta yi tana kara fadin" tawa sallon daukakar kennan kwacewa du wace ta yiwa mijinta rikon sakainar kashi da wace bata tashi tsakiyar dare tana adu'ar Allah kar ya hada mijinta d aalshe money idan dai ba matar aurensa bace Wata yar daria ta yi tana dage gira ta furta" du Alhajin da ya saki bakin aljihu zan kwasa ne! Ihu ihu saloon din ya kwasa ita kuwa ta juya ta shige ciki ranta du a bace tana jin haushin irin yanda bata wanwanke fuskar banzar matar nan ba Zama ta yi kusa da kanwarta ta janyota ta shiga tsefe mata kanta da dabara dan kar yarinyar ta yi kuka, tana tsefe mata tana mata cakulkuli nan ta samu ta ji sanyi a ranta sakamakon wasan da ta ringa yi da kanwarta Aiyukansu suka ci gaba da yi, duda a darare suke aman sun san da zata yi fushi da su nan take zata yi shi ne Itama cikin nutsuwa ta gama gyara kan kanwarta ta yarfa mata kannanun kitso ta saka mata tsakiya sukai kyau sosai a kanta ta shinfideta sannan ta saka a kawo mata abinci Kanta ta fita suka wanke mata tas ta shiga wajen busar da gashi Bayan ta gama ta zauna babar yarinyarta ta shiga yi mata wani irin kitso manya manya kwara hudu kawai, wanda ake yinsa kamar zane ya tafi baki daya baya Da yawan lokuta an fi yinsa da atash, Kasancewar tana da gashi sosai sai ake mata da gashinta hakan ya saka kitson ya yi tsayi ya yi tudu sannan ya yi wani irin kyau mai tsarin gaske tamkar ka kwace ka dora saman kanka Tana gama yi mata ta je ta zauna ta shiga gyara kwontacen gashin dake gaban goshinta tana nanade shi tana gyara shi da gel, a haka har gefe da gefen fuskarta ta gyara shi sosai Gashin ido ta fitar da wani sabon kala wanda ya fi zama natural, ga tsadar gaske da yake da shi Zama ta yi cikin nutsuwa ta saka abinta tana kallon yanda yake a idannuwanta Wata budurwa mai ji da kanta ce ke kallonta tun dazun, ita kanta ta lura da kallon sai ta share dan ba magana ta mata ba gashi kana ganninta zaka gane irin yan matan nan ne masu jiji da kansun nan Sai da ta gama ta dauki jan baki a cikin kayan mak up din ta shafa kalar lebenta ta juyo Wauh budurwar ta fada a lokacin da bata shirya ba tana kallon Najeeba Murmushi ta sakar mata ta mike ta mika mata hannu Itama hannun ta bata suka gaisa kafin ta dan sakar mata murmushi Budurwar ta ce" kina da kyau sosai, na yaba Wani dan murmushin NAJEEBA ta yi

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191