Chapter 28
Chapter 28
ko ba mai 00 karshe ba? NAJEEBA ta gyada kanta tana kara kallon number A hankali ta ce" aman number nan batai kama da irin number yan cenken numbobi ja Tana fada ne tana dagawa ta kara a kunnenta Dan shirun da akai yi ne ya saka Najeeba kuma kallon number ta ga ba'a kashe ba A handsfree ta saka ta ajiye sannan ta yi mata nuni da su yi shiru Sharar da take ta ci gaba da yi tana gyarawa da kyau Sai da ta gama sharar ta kwashe ta zubar ta dawo ta shiga ciciro kayanta tana gyara masu ninkinsu tana mayarwa a muhalinsu Wata kamilaliyar murya ce ta yi magana kamar haka" Asalamu alaiki gimbiyana Dan shiru ya yi kafin ya dora da fadin" ki ja ajinki da kyau sarauniya ....aman yaya aka yi baki nemi number mijinki kin ji inda jirgi ya wurga maki shi ba? A tare suka zazaro ido a lokacin da suka fahimci mai sanyaya maganar nan ba kowa bane face sarki Wata wuntsilowa Zahrau ta yi tana kara firfitar da idannuwanta Da gudu NAJEEBA ta warto byro da takarda ta janyo wayar tsakiyarsu Da wani irin sauri ta yi rubutu sannan ta nuna mata Sai da ta sauke ajiyar zuciya sannan ta sanyayar da muryarta sosai da sosai kafin ta ce" amincin Allah ya tabata a gareka Murmushin manyan mutane ya yi jin da kyar dai ya samu jin muryarta a karo na hudu tun bayan nemawa Zinaria afua, da godiyar da suka yi masa Ya tabata yarinyar ba sai an bata lesson din jan aji kafin magana ba, da alama saraurar a jinninta take ba sai an koya mata wani abin ba Shima shirun ya yi mata, domin shi dai ai sarki ne abin nan a jinninsa yake ba wai hawa ya yi daga sama ba Wani rubutun ne ta nuna mata dan haka a hankali ta yi dan murmushi ta ce" yaya hanya? Ya gajiya? Shima murmushi ya yi kafin ya bata amsar cewa" gajiya ba zata kau ba sai na kilace ZAHRA ZAHRAU ta kuma zaro ido hakama NAJEEBA Da gangan Najeeba ta rubuta " to wai shekarunka nawa? Ta nunawa Zahrau Allah ya taimaketa sai ta karanta take maimaitawa dan haka bakinta ta cije tana wurgawa Najeebar fillow Lokaci daya ta ce" NAJEEBA bakya jin magana walahi Murmushi ya yi jin kamar kokowa suke, shima ya maimaita sunnan Najeeba Zai iya cenko ko wacece Najeebar nan, yana ga itane wace suka fiya dunguri a boye idan sunna tsaye tare da yan uwansu Tana mintsinnin Najeeba tanai mata cakulkuli ne tana fadin" baki da kunya Najee mijin nawa zan yiwa wannan tambayar? Sai kuma ta yi dif ta yi saurin kallon wayar Da wani irin sauri ta sauka tana fadin" na shiga uku, da sauri ta warci wayar ta kashe tana zaro ido Shi kadai ya ringa daria a bayane na kuruciyar yaran, Da yake ya shigo hutun yama ne sai kawai ya rubuta mata message ya tura sannan ya ci gaba da abubuwan da yake Da mamaki ta ringa bin message din da kallo, hakan da suka yi bai bata masa rai ba, saima magana irin ta tsokana Dama saraki na da raha haka? Ta kuma tambayar kanta Da baya baya ta fada saman bed din tana daria, a hankali ta ji dan tsoho na raf da zuciyarta.............. ............................................. Sannin cewa a gobe zai yi zaman fada ya saka shi gama komai nasa da wuri sannan ya kwonta saman bed dinsa ya shiga jan carbi Ta shiryawa yauma, ta gama sabawa da irin jarabarsa hakan ya sa a yanzu idan bata ji shi a tare da ita ba take jin sam ba dadi Tana wani irin kishinsa wanda ya zarce misali bale a matsayinsa na sarkin garin ta tabata ko tana so ko bata so wata rana sai wata ta so shiga rayuwarsu Abinda ba zata iya aminta da shi ba kennan Irin yanda ko mahaifiyarsa take jimawa bata ga kalar fuskarsa ba bale wata cen yar banza ta gane mata sirrin dake haukata zuciyarta a kansa? Tana godewa Allah da yake rufe fuskarsa wanda mutane da yawa sai dai su shaida hotonsa aman basu taba ganninsa a fili ba Wannan na kara daukaka darajarta ko a cikin gidan sarautar cewa itane macen dake gannin fuskarsa a duk lokacin da hakan ya raya mata Salama ta ringa yi, a hankali ya amsa mata ya maida kansa ya ajiye A hankali ta ringa takawa dan karasawa wajen da yake sai dai bata kai ga idasawa ba ya dago ya sauke idannuwansa a saman fuskarta wanda hakan ya saka ta ja da sauri ta tsaya tana jin gabanta na faduwa Me ya bata masa rai? Irin kallon iyakantarta da shi kennan Gabanta ne ya yi wata irin yankewa ya fadi, tsoro ta ji kan kar dai a je mahaifiyarsa ta fada masa cewa ita ta fada mata ta ji kamshin turaren da ba nasa ba a jikin rigarsa? Gannin ya koma ya kara kwontawa ya saka jin kafafuwanta sun fara yi mata rawa rawa A hankali ta juya ta koma falonsa ta zauna hankalinta tashe tana jiran fitowarsa ta ga idan zai amsa gaisuwarta?................... Kansa kawai ya dan girgiza ya maida ya ci gaba da jan carbinsa A ranar NAJEEBA bata fita saloon ba, sai washe gari wajen karfe goma Ta gama shiryawa cikin tsararan shirinta A yau riga da sket ta saka na atampa Bata daura dan kwalin atampar ba sai wani dan kwali ja irin takalmin kafarta da jakarta ta dan yafa a gefen kafadarta Hannunta dauke da agogo dan siriri yatsotsunta kuwa basu da zobe ko daya Kanshin turare take bazawa mai dadin gaske ga turaran wuta da ta turarawa kanta sosai take baza dadadan kamshi Ta zo tsakiyar gidansu ta hadu da yar kanwarta wace ita daya ce ta rage a gidan sauran du sun tafi makaranta masu aiki sun tafi aiki, itama dan karama ce Murmushi ta saki ta karasa wajen yarinyar ta duka ta dagota tanai mata wasa Yarinyar kuwa sai daria take tana dora kanta saman kirjin Najeebar Najeeba ta duba kitson kanta ta ce" heyi an mata kitson nan ya tsufa mu je saloon a tsefe shi a sake sabo Daga nesa da su kadan ta ji muryar matar babansu na fadin" kar ki daukan min y'ata ta saka ta ringa ramewa dan datin dake jin ki! Ajiye min yarinyata malama Dagowa ta yi tana kallonta Ta ga tana fadi ne tana nufota wato zata zo ta amshe yar Mikewa ta yi da sauri ta sungume yarinyar ta karasa wajen motarta wace ta sha wanki dan da sasafe dan saurayin mai gadin ya amshi kys dinta ya wanke mata ita tas domin Najeeba nada kyauta sosai hakan ya sa kowanensu ke son kyautata mata koda bata nema ba Cikin motar gidan gaba ta saka yarinyar ta rufe ta koma ta zauna itama ta rufe motar Sai da ta danne horn sannan ta tayar ta yi baya baya da matsiyacin gudu wanda take hango matar baban nasu na ihun ta bata y'arta aman ta tabe baki ta fita a gidan da baya baya Gashin kanta ta take birki ta nade shi dan ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191