Chapter 154
Chapter 154
tashin hankali, kunya, matsanancin bacin rai? " Kuma dago dubanta ta yi, baki daya jikinta bari yake ta rasa ina zata kalla, gani take ko'ina na dakin ya zama idannuwa ne, baki daya ta ringa gannin tamkar an tsatsarata a gaban alkali ne, duda kasancewarsa miju a gareta wanda ta yi rayuwar shekara da shekaru da shi aman sai ta tsinci kanta da kasa kallonsa sai tsabar tsoronsa da ya rufeta ta shiga barin jiki baki daya Kai ya dan juya a hankali ya juyo dubansa kanta a lokacin da ya rage tsayinsa Da dan karfi, zuwa lokacin muryarsa ta fara amayar da tsarin dake cikin zuciyarsa, tamkar zai hadiyeta danya dan bacin rai ya ce" Zaki budi baki ki bani amsa ko sai na aiwatar da abinda zai tayar da hankalin kowa a nan? " Da sauri AMMI ta dora hannunta na dama ta saman kan NAJEEBA da ta cusa kanta cikin jikinta sakamakon irin yanda amon muryarsa ya yi mata rashin dadi a cikin kunnayenta AMMI na shirin yin magana suka ringa jin maganar Nadia a firgice sannan muryarta a shake, sai ta shiga dan harbe harbe irin zata tare wani abin sannan ta kwala razananen ihun da ya saka baki daya akayi kanta Ido rufe take fadin" kar ya sare ni, ka dauke min shi zai sare ni, walahi ba wanda zan fadawa, tsoron maciji nake ka kama shi yana lauye min kafata innalilahi wa'ina ilaihi raj'une wayo Allahna, wayo zai kashe ni " A rikice mamanta ke ta girgiza hannunta dake cikin nata tana kama sunnanta sai dai kamar bata san ana yi ba Da sauri ya duko da wani abu a cikin kofin glass da ya jika ya dan yi gyaran murya hakan ya sa UMMU bashi damar kama kanta Bakinta ya gumtse da hannunsa sannan ya dura mata abin nan ta hancinta hakan ya saka baki dayanta ta yi wani irin tasowa a gigice sannan ta koma ta zube ta shiga amai ta hanci ta baki Lokaci daya kuma idannuwanta suka bude jajajir da su tana ta zubar da hawayen wahala baki daya jikinta rawa yake tana bin dakin da mutanen dake wajen da kallo Wani irin kuka ne Zinaria ta fashe da shi gannin Nadia ta tashi, Ba wanda ya kula domin Nadiar du aka fi baiwa hankali wace gaba daya jikinta na rawa sannan ba karfi ta shiga fadin" Ban fada ba ko? Bai bari ya sare ni ba ko? Ba zan tona asirin ba kar ya kashe ni dan Allah " Najeeba dake kallonta tana jin hawaye na ziraro mata daga gurbin idannuwanta zuciyarta cike da tausayinta, ta san za'a rina ne irin tsoron NADIA bare wannan abin ita kanta ta tsorata, ba zata manta ranar da ta ganshi yana ta damukar maciji ba, sai kawai ta shiga tsoron ko dai shima macijin ne? Sai da ya yi iya yinsa sannan ya dan sasauta muryarsa ya shiga kiran sunnanta Kanta take girgizawa tana maimaita ba zata fada masa ba Mahaifiyarta ce ta kama hannunta ta rike a cikin nata da kyau ta ce" Nadia, kale ni, na zo, na zo fa, ba na fada maki zan zo ba? Kin ganni ni ce, fada min meye? Me kika gani, me ake fada? Idan har kika ci gaba da boyewa kin san da sannin ba barinki zai yi ba, domin kuwa ba zai taba yarda cewar kin rufe masa asirinsa ne, zai dauka cewar kina son tona masa a kowani irin lokaci, ki sani da ba dan Allah ya yi kina da sauran numfashi ba da yanzun an jima da goge babinki a duniya, ki sani kafin ke an kashe wata, idan kuma kikai shiru kema zaki bita, Nadia koda kuwa Allah ya yi wannan shi nr hanyar da zaki mutu kin fi so ki mutu ba tare da kin fadi abinnan ba? Bale da izinin Allah an kare, ba wanda zai kuma taba ki, ki buda idannuwanki ga mijinki, ga mahaifiyarsa, ga mahaifinki, ga yan uwansa da iyayensa , ki fadi koma menene" Nadia ta dora kanta saman cinyar mahaifiyarta ta rintse idannuwanta, ta ce" Amintace ne, da kuma wannan mai rike katuwar bulala kusa da Sultan idan an zo shara'a, su ne suke zance, shi wancen ya ce shi dai baya cikin maganar kisa, abinda yake so kamar yanda aka hana masa jin dadin aure shima ya wayi gari Sultan baya iya jin dadin aure.......... Sai ta fashe da matsanancin kuka ta dora da fadin", shine Amintace ya ce" kamar yanda ya katse masa dukan farin ciki, ya dawo ya dauke shi a matsayin dogari ya ajiye komai nasa na farin ciki, to lalle shima sai ya kai ga ransa, kafin nan sai ya cikawa Gimbiya burinta na son raba shi da kowace mace ko ta halin kaka sannan ya kashe ya kashe Sultan" Wata irin faduwar gaba NAJEEBA ta ji, har ta yi gagawar kallon SHAHEED dake tsugune kusa da Nadiar yana kallonta tamkar TV Da sauri Zinaria ta sauko kasa hannayenta saman kanta ta ce" Na san a duniya idan akoy abinda na fi tsana shine mijina ya rabi wata macen, burina koma wacece ta bar min mijina koda kuwa mutuwa zata yi, aman ban taba gigin kashe kowa ba, ba ni nake kashe masa mata ba, ban taba zuwa dan kashewar ba, na san bakina na furta kalamai aman ban taba gigin kashewa ba, kuma haduwar da nake yi da shi ba wani abu bane sai taimakon da yake kawo min ba dare ba rana cewar na aikata ko na zubawa Sultan a abinci hakan zai saka ya tsani matan da ya aura, ni ban san maganar maciji ba, banma san cewar wai har ta kai shi ga haka, tabas ina da matsanancin kishi, ba zan iya raba mijina da kowace mace ba, aman ban taba aikata kisa ba....." ta karashe tana mai fashewa da matsanancin kuka Kamar wace aka kunna ta kuma zabura ta dora da fadin " kuma a jiya a jiya kirana ya yi, bamu hadu ba yake ce min zai saka ni farin ciki yau, zai fara rabani da daya kafin dayar, ni ban san nufinsa zai kasheta ba " Ammi kai kawai take girgizawa hawaye masu zafi suna zuba daga gurbin idannuwanta sunna sauka saman fuskarta, NAJEEBA kanta a zaune take ta zubawa mutanen nan uku ido, tun daga kan SULTAN, NADIA, uwa uba Zinaria Haka kawai take jin abin sosai a ranta, harma irin tsayuwar da ya yi na yan mintunna ya kura mata ido ya bata tausayi A hankali ya juya ya nufi dakansa wanda hakan ya saka du wani mutun dake wajen rakashi da ido, UMMU kanta hawayen take cike da mamakin wata amanar ta mutanen yanzu da sam basu da amana, shekara nawa kana tare da mutumen, du yawancin sirinsa da yardarsa ya yarda ya baka shikenan rana tsaka a kama irin wadinnan magangannun a kansa Bai jima sosai ba ya bayana, cikin shigarsa ta sarakai sosai ya fito a yanda yake fitowa da A yanzu sai ya zauna saman kujera ya dake Ya dan jima a haka sannan ya dago da dubansa ya sauke kan NAJEEBA dake zaune jikinta doguwar rigar nan ce kawai ba wani lulubin da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191