Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 166

Chapter 166

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,184 words 0 views Progress saved
Download Book

da ya dauketa ko ya takura tafiar tasu ba Batai masa musu ba, haka kawai ta kasa yi masa musu din, ta yarda da binsa cikin zuciya daya har suka shige hanyar da zata sada su da bangarensa Bai zame ko'ina da ita ba sai saman kujera mai zaman mutun daya Shi ya fara zama kafin ya dorata saman cinyarsa ya kuma likata da kirjinsa ya mayar mata da kanta irin yanda ta yi da farko ba tare da ko ya cire malun malun din jikinsa ba A hankali ya ringa shafa ualwatacem gashin kanta, muryarsa ciki ciki ya ce" Yaya kike tunanin zan yi wasa wajen kawowa rayuwarki cafka?, ido rufe abokiya nake nema, koda kuwa zamu ringa fada ne, wace zata dube ni ta ce da ni SHAHEED nake marari, rashin kunyar NAJEEBA sai ta ringa sakani..........., Sai kuma ya yi shiru na dan lokaci wanda har shirun nasa ya sakata dan fara budaumsasun idannuwanta tana dan son dago da fuskarta dan ta kale shi, sai dai bai bata damar hakan ba ta hanyar mayar da kan nata a hankali ya ce" Ki yi komai ba komai yarinya " Dan murmushi ne ya subuce mata wanda daga cen kasan zuciyarta ne ya fito, harma aka ji dan sautinsa A hankali ta ce" zaka sakar min abokina? Bashi da wani laifi a fadan da aka yi ka sake shi, domin shi ke ciyar da mahaifiyarsa " Shiru ne ya biyo baya na lokacin mai dan tsayi harma ta cire rai da zata ji amsarsa sai ji ta yi ya ce" na tura shi daukan soja, idan ya fito sai na aura masa mata hudu, kin san ina son mutun mai son farantawa iyalina rai " Baki ta saki dan mamaki harma ta dago baki dayanta, irin yanda yake binta fa kallon kasa kasa ya sakata turo bakinta a fili ta ce" yanzu dan daudun ne ka kai daukan soja?" Bai bata amsa ba, a yanda yake kawai yake bin du wani motsinta da kallo har ta idasa mikewa gaba dayanta ta kara turo bakinta sosai a fili ta ce" Ba dai rigima kake so da ni ba? Zamu yi, zan fadawa Ammina a sako min aboki haka kawai? Malan walahi ni bana son tashin hankali, bana son fada da maza haba, ni kaucewa mutun nake aman ana bi na, garinka a dake yake a tankade daga kai har Nadiar , hasalima ba zan iya zama da mijin kawata ba! " Murmushi yake ta dokawa a kasan zuciyarsa, a hankali ya dan muzguta dan yana son cire babar rigar nan ya samu damar kallon drama girl din nan tasa hankali kwonce, sai dai hakan ya tsoratar da Najeeba a tunaninta mikewa ne zai yi a kanya sai kawai ta juya ta fala da gudun balaki ta shige dakinsa tana kokarin danno kofa Yar daria ce ta subuce masa ya raba bayanta da kallo har ta shige tana son rufewar, kansa ya ci gaba da dan jujuyawa a hankali a kasan zuciyarsa kuwa fadi yake 'yarinyar ba dai kujera ba, ka ga sun hanna mata gudu yanda ya dace sai kwana take abinta yar rigimamiyar' Yana kokarin tashi ne wayarsa ta kuma daukan tsuwa Sai da ya cire rigar ya ajiye ya koma ya gyara zamansa a hankali ya ce" NAJEEBA, ki fito ki ciyar da ni na shigo da yinwa " Bakinta ta turo daga wajen da take, tana ta ayanna yanzu tsakani da Allah magana ne ya mata a hankalin nan kamar zata ciro daga bakinsa? To ita ta yayama yake so ta fito ta bashi wani abinci bayan yanzu ta gama zanenta hankali kwonce? Sai kawai ta yi mukus tana sauraron irin yanda ya amsa salama cikin nutsuwa kafin ya dan saurara Cen ya mike tsaye domin baya so ko da wasa su ji wani damuwa tsakanin junnansu, dan kawai yana gudun lamari na kishin mata ne A hankali ya ce" Allah ya ja da kwana, haka ne, kwarai laifin Zinaria ya kai wajen da ta ja har na bata saki " Ajiyar zuciya da wani huci mai dan zafi na takaicin gurbataciyar tarbiyar da y'ayan nasa mata suka samu daga wajen mahaifiyarsu, Muryarsa a dake ya ce" Gimbiya ki daina min ihu a kaina, idan ba haka ba zan dauki mumunan mataki a kan ki! " Shiru SHAHEED ya yi, domin ya fahimci muryar kukan da magana sama sama da yake ji na mahaifiyar Zinaria ne Sarkin Agadez ya ce" Alhamdulilah, Allah ya sa hakan ya zame mata izna da ita da dukan wani mai halayanta ko wanda halayenta ke baiwa sha'awa, Dan saurarawa ya yo kafin ya dan kara karya muryarsa ya ce" ina rokom Alfarmar a sasauta fushin, idan har da hali ta koma dakinta koda nan da shekaru ne " Sai da SHAHEED ya dan saki dan murmushi a hankali ya ce" in sha Allah, burina ta gane rayuwa, ta gane abubuwa kamar haka : Dan adam ba abin wulakantawa bane komai rashin arzikinsa ko mumunan kamaninsa, ina so ta bambance mahinmancin zaman aure da zama domin ta birge kawayenta, ina so ta koyi sannin cewa mulki ko sarauta kafin ta hau dubanta sula hau, kuma suka sauka suka bari, a yanzu a matsayinta na yar sarki matar sarki tana iya amsa kiran mai duka, za'a kaita ne daga ita sai farin likafani sai hali sai sallah, ta gane ita ba kowa bace ko a wajen Allah daga bakin sa'in da ta dage kai da fata ita ba zata bi dokokin Allah ba, ina so ZINARIA TA SAN RAYUWA : , ya dan nisa ya dora da fadin " hakan ne ya saka ni mikata ga gidan horo na ahalin cikin gida " Murmushi ya saki mai sanyi , kafin ya furta" Dama na san kai din adali ne, mai nazari ne, mai sowa dan uwansa abinda yake soea kansa, tabas na yi imani da cewa da ba dan ta samu gurbataciyar tarbiya ba da ta jima da fahimtar cewa adali, zababe, managarci ne Allah ya wanke ya bata, da ta jima da fahimta ta karba harma ta koyar da wata waye mijin da take aure, sai dai kash, sannan a gaskiya ka yi hakuri SULTAN SHAHEED, gidan horon Damagaran yar karamar aljannar duniyar mabukaci ne, ba zata taba shan wahala ba domin kuwa abubuwan da ta rasa kadan ne a ciki, zata dan hakura ne har a fitar da ita ta ci gaba da daukan banzayen hudubobi, ama idan har ta samu kyakyawan horo, zata je ta hada labari ne harma ta kwabi bakin du wani mai sakata aikata mugun abin, dan haka daga bakin lokacin da za'a samu sakamakon bincike cewar ba hannunta a rasuwar marigayiya da kuma kokarin son kashe yar uwarta za'a miko mana ita ne sai mu bata horon da ya dace ga marar kunya! " Wani murmushin SHAHEED ya yi, kafin ya shiga mika godiyarsa cikin jin kunyar sakar masa y'a da ya yi aman kuma shine har ya fahimce shi haka SARKI na ajiye kan wayarsa ya maida dubansa wajen mahaifiyar Zinaria dake ta rufe bakinta dan kar ta saki kuka tun karfinta domin kuwa bata so ko da wasa kishiyoyinta su yi gaba da ita Kai

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191