Chapter 29
Chapter 29
fara damunta sakinsan da ta yi sannan ta dauki hanyarta tana tukin tana yiwa yarinyar wasa Cikin nutsuwa ta karasa kofar shagonta Sai dai irin motocin da ta gani ya sakata dan yin tsam tana bin su da kallo Tas ta gane motar dake gaba ba motar kowa bane face ta matar Ambasador domin motar tare ya siya masu ita tata ta siyar dan su yaya ba zasu barta hawa motar kato haka kawai ba Dama sun taba message da junna inda take mata kashedin bin mijinta har tana kiranta cewa" an koro su daga kasarsu sun zo sun samu arziki sunna bibiyar mazan mutane, abin ai gado ne ga kanwar ubanta ta amshe sarki kiri kiri , ga mamanta ta tafi yawon neman kudi ko karuwanci ba! Hannayenta ta hade ta dan murza su, ta dauko turaranta ta kara fesawa ta kara gyara girarta sannan ta dauko kanwarta tana kara yi mata wasa ta fito daga motar aman bata dauko jakarta ba dan kayan hannunta sun mata yawa ........cikin nutsuwa take takawa har ta karasa kofar shagon................. Hannunta ta saka ta kwonkwasa dan a bude mata tana kara kallon kofar shagon ta ga tsaftarsa ta yi mata sosai Sai da ta yi murmushin dama ke nake jira ta kalli kawayenta ta nuna masu da bakinta sannan ta mike bugudum bugudum bugudum ta karaso wajen kofar ta dora hannunta ta............ [1/20, 9:50 AM] Ummu Suhanπ: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 12 Bakinsa ya buda zai yi magana, sai dai ta rigaye shi ta hanyar juyawa ta waiwaya ta kuma juyowa wajensa A rikice take, hankalinta a tashe yake hakan ya sa a hargitse ta nuna masa motar ta ce" zai zai taba min jikina Idannuwansa ya kausasa yana dubanta, Sai da ya yi iya yinsa ya kara matse damatsunnan hannayenta dake cikin dafin hannayensa ya ce" ba abinda ya kawo ku nan kennan ba? Magana ne ya yi mata a kausashe, a kidayance , Iskar bakinsa dake kusa da ita sosai ne ta fito ta daki hancinta A hankali ta lumshe idannuwanta tana jin zafin rikon da ya yiwa hannayenta Kanta ta ringa girgizawa da sauri ta ce" aa, aa, ni ba yar iska bace Idannuwansa da sukai ja ya kai dubansa wajen motar, gannin na cikin motar na kokarin fitowa ya saka shi yi mata wani ja tamkar ya ja dan karamin yaro sosai Sai da ya kara yin cikin duhun da ita ya sasauta mata rikon karshe ya saki hannayen nata Da yake ya jima cikin wajen, ya fita ganninta sosai duba da ita a rikice take sai abin ya mata yawa take ta neme nemen inda zata saka ranta Bakinsa ya tabe ya juya da sauri zai tafi Da wani irin karfi ya ja ya tsaya hakan ya sa ita da ta tarbi gabansa dukan kirjinsa da goshinta Hannunta ta kai gaban goshin nata tana sosawa a hankali ta ce" aushhhhhh Tsayawa ya yi kawai yana kallonta Sai da ta sosai sannan tana dubansa ta ce" dan Allah ka taimaka ka fitar da ni daga wajen nan, walahi ban taba zuwa ba kar wancen mugun ya cin min Ji yayi gaba daya ta gama raina masa wayo, itane take gudun kar namiji ya cin mata? To ko ta danfaro shi wasu kudade ne take gudun ya kamata ya amshe? Sai dai irin kallon da yake mata zai iya gannin yar karamar wayarta a jikinta ta cikin rigarta sakamakon rigar a matse take sosai Bayanta baya gannin kudi ko abin kudi idan dai ba a cikin sket dinta ta saka ba Shi zata kalla ta rainawa hankali? Kansa ya girgiza ya ce" ba saurayinki bane? Najeeba bata taba zuwa wajen nan ba, sannan zata iya rantsewa bata taba samun kusanci da namiji irin yanda Ambasador ya yi mata a yau ba Hakan ya sa baki daya jikinta ke rawa takaici ya gama rufe mata zuciyarta Hannunsa ya kai ya damki hannunta ya juya ya shiga janta Bin bayansa kawai take Bata san shi, bata taba haduwa da shi, bata san mutun ne ko aljan ba, bata san shima zai cutar da ita ko akasin hakan ba abinda ta sani daya ne tana son ta yi nisa da motar Ambasador Tana so ta yi nisa da shi baki daya dan tana da muradin kasancewa ita daya Gani take ko ina ta bi idan ta zo wucewa yana iya ganninta, gani take zai kuma yin yinkurin aikata mumunan aikin nan da ya yi na hada jikinsa da ita Sai da ya fito bakin titi da ita ya saki hannunta Juyawa ya yi yana tafia cike da wata irin kasaitar da ta sakata zubawa bayansa ido Tsalaka titin ya yi wanda har sai da ta rintse idannuwanta sakamakon wani mai mota da ya so kade shi cikin ikon Allah maimakun ya tsere da sauri ko ya yi gudu dan tseratar da rayuwarsa sai ya zama mai motar ne ya take birki har hakan ya yi kara sosai Tana buda idannuwanta ta ga ya tsalaka, bai kade shi ba mai motar ya leko kansa yana fadin" ka ga malan rai zaka yiwa kwombo? Ka wani hau bakin hanya kana tafe da takama tamkar *mai DAMAGARAM?* idannuwanta ta yiwa luuuu ta ga ya shige kwanar hakan ya sakata daga kafarta a hankali tana gyara rufar lafayarta Ta sha cika dare a shago dan takan kai har sha daya idan aiki ya mata yawa Aman yaya DAYABU ke zuwa ya tarbota su tafi gida Yau sai ta ringa tafia tana hankalce da mutane cike da tsoron daren Da haske ko'ina ba wani duhu ya game garin ba Mai mashin ta tsayar ta hau ta fada masa ya kaita anguwar gidan sarki Yana kaita ta bashi mai akun nan guda dake bayan wayarta Ido ya zaro ya ce" haba dai Hajia yaya zan samu cenjin wannan? Bata yi masa magana ba ta juya ta nufi ciki tana tafe cikin nutsuwa Baki da hanci ya saki yana kallonta har ta shige babar kwanar gidan sarki A hankali take tafe tana jin zuciyarta na dokawa dan bata san yanda za'a yi ta samu shiga ba Motar da ta hasketa ne ta sakata rintse idannuwanta ta rabe waje daya Kusa da ita aka tsaya tana jin jikinta ya dauki rawa dan sam bata son aikata laifi a wannan waje Wanda ya fito daga motar ya sakata sauke ajiyar zuciya Da gudu ta karasa ta fada jikinsa lokaci daya ta saki kuka tana kara dora kanta a jikinsa Kiransa Anmy ta yi cewa bata ga NAJEEBA ba, maza ya samo mata ita Gabansa ne ya fadi ya shiga kokarin cireta a jikinsa sai dai ta ki bada dama tana kara shiga jikinsa tana hawaye Muryarsa a cakule ya ce" NAJEEBA, meye? Me ya faru? Me ya same ki? Ke da wa? Kukan take tana jin ciwo a ranta , gannin ya bambareta daga jikinsa tana kallonsa ta ce" yaya, me me yasa kowani namiji yake son nuna min shi dan iska ne? Yaya me ya sa suke son nunawa mutun iskanci? Gabansa ne ya kara faduwa hakan ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191