Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

ne ina kike so su je su ciyo abinci? Gannin kamar ta samu dama ya sakata kara juyar da kai gefe ta ce" su je waje mana Murmushin karfin hali ya yi yana gannin yanda idannuwan NAJEEBA tamkar zasu fado kasa yanda take zaro su tana son gaskata shin Abih dinsa ba zai wanketa sa mari ba? Wai mamansu kan uba yarinyar fa sa'arsu ce, kuma wai abincin me zata hana masu yau kuma? Murmushi Abih ya yi a hankali ya ce" tashi ki je ki saka a dafa ma y'ayanki abinci Mardiya Dubansa take, sai dai sam bata gano abinda yake dannewa ba, hakan ua sakata fadin" ai suma sun girma su je waje su ci Da sauri ya ce" to dauke wannan din, nima yau tunda amaryana zata min rowar abincin ai sai mu hakura mu duka Wani malulun bakin ciki da mamakin mahaifin nasu ne ya tsaya masu a zuciya Zahra ce ta sada kanta tana jinjina lale sun bata ran mahaifin nasu da har yau ya nuna halin rashin damuwa a kansu , bayan sun san irin tarin kaunar da yake nuna masu wada dalilin hakan yawancin rabuwarsa da wasu matan nasa su ne sila Yayansu kuwa kure Aban nasu ya yi da ido yana hango irin yanda yake danne bacin ransa Bilkisu kamar ta ciji matar mahaifin nasu, Najeeba a hankali ta kalli mahaifin nasu ta ce" ABIHNA Wani hararan ya zabga mata kafin ya ce" NAJEEBA MUTALAB, meye? Idannuwanta lumshe nan da nan suka cika da kwallah a hankali ta ce" kar ka hore mu da fushinka Abih, ba abinda muka yi Da karfi ya ce" makaryaciya, marar kunyar banza kawai! Ke ba har marin matana kika yi ba?? Da gadara gadara Mardiya ta ce" marina ta yi sannan ta shaki wuyan aunty Ummulkhair ta ce" ita ba zagin mahaifiyarta kika yi ba? Ummu kulsum ta ce" zaginta kennan kulun sai tana zagin mana iyaye bayan mun san ciwonsu muna son abinmu Da haushi Abih ya ce" ai dama na san su ke zuga ku shine zaku mi rashin da'a a nan? Kai DAYABU ya girgiza ya kalli kannensa ya ce" ku tashi mu je waje mu siya Du mikewa suka yi , wanda hakan ya saka zuciyarsa tsinkewa sai dai ya ki sakar masu yar karamar da DAYABU ya miko hannu ya bashi A hankali DAYABU ya ce" saketa mu je na shiryata kar mu yi lati ka ga sai mun sayi abinci kafin mu tafi Hannunsa ya bige ya ce" da kaniyarka y'arka ce? Na ki na sakin Hannunsa ya janye yana dan yatsine fuskarsa ya ce" kanwata ce, kuma dole a bani abina domin ni tana gaba da dukan wata katuwa, kuma walahi idan y'a ta kuma cewa ita uwata ce wannan karon ba marin kanwata zata sha ba, zata dauki mari ne daga hannuna! Yana gama fada ya juya ya shiga tura su du suka fito kowane ransa bace A hankali ta kamo hannun DAYABU ta sanyaya muryarya ta ce" domin Allah meye laifina a cikin nan yaya? Ido ya tsura mata da mamakinta, yanzu tambaya take meye laifinta bayan ta wankawa mace biyu mari a jiya matan dake da fada a ji a cikin garin baki daya? A gaban sarki ta mari matarsa sannan ta tsinkawa matar mahaifinsu mari Kansa kawai ya girgiza ya ja hannayensu Sai da ya kaisu bangarensu ya ce" maza ku shirya bara na sa a kawo mana abin kari daga restaurant abusa maza ku shirya kowa ya karya a hanya Sunna fita Abih ya mike ya ajiye yar saman kujera Juyowa ya yi rai bace ya nunata da yatsarsa ya ce" ke, aman baki da hankali ko? Yaran a cikin gidan ubansu ki ce ba zaki basu abincin da ba ke ke na ba ba kuma ke ke girkawa ba? Look Mardiya, bana hada y'ayana da kowa , bana iya jure rashin mutunci a kan yarana bayan su kadai malaka duniya Na rabu da ke ba wani abu bane , lale y'ayana basu kyauta ba aman ki sani ke suka baiwa laya ba ni ba, kuma ke kika tabo har haka ya faru da ke, da baki ringa wulakanci kina jifansu da kalamai kina zagar masu iyaye ba, da ba'a nuna sune masu iya asiri ke aa ba, da du haka bata faru ba Da kakausar murya, ya jirgice mata tamkar ba shi ba ya ce" Daga yanzu, daga rana mai kamar ta yau, ki kiyaye hannawa y'ayana abinci, ki kiyaye shiga hurumin da ba naki ba idan ba haka ba Mardiya gorin da kike masu cewa kin fi baki daya iyayensu jimawa da ni zai zo karshe Walahi bana hada y'ayana da kowa! ............................................. Kai kawon da yake ya fi a kirga, hankalinsa a matukar tashe, ransa sai suya yake yana kara gwada number da ta dora masa Wayar ya wurga jikin bango yana dafe kansa Yaronsa dake nemo masa mata ne ya yi gagawar zuwa ya dauko wayar yana kallon ogan nasa da tarin tambaya da kuma mamakin irin budurwar nan da ta dauki hankalin ogansa har haka Da sauri ya ce" oga, ka yi hakuri ka kwatanta min kamaninta, ni kuwa zan bazama na samo maka ita koma yar waye na kawo maka ita ko na kawo maka numberta na gaskiya dan da dukan alamu ba numberta bane ta baka dan ana fadin number nan babuma ita wato ba'a dorata daidai ba Sai da ya sauke huci ya dago kafcecen bakin hannunsa ya ce" isa, yarinyar idan ka ganta tama dauke da idannuwan mage Ka san yaya idannuwan mage suke? Sunna da girma da wani irin lu.u lu.u a cikinsu wanda idan har ka shagala zaka iya zubar da salabe tsabar kyansu da dukan zuciyarsu Bakinta madaidaici ne, lebenta na kasa ya dan fi na sama girma sannan lebenta yanda ka ga ruwan kasa haka yake yana sheki kamar wani diamonds Fuskarta yar doguwa ce, mai dauke da gashin gira wadatace wanda yake gyare kamar na yar tsana Hancinta dogo ne sosai sannan da dan fadinsa kadan Gashinn idannuwanta dogaye ne sannan bakake ne sidik ga cika wa'inda suka karawa fuskar nata wani irin kyau da haske Gashin kanta wanda ya leko sosai ta kasan dan kwalinta baki ne sidik yana wani irin kyalkyali Wani kanshi da take shi ya kara fuzgata zuwa gareta A zaune take a cikin mota ba zan iya fadin yannayin jikinta ba aman abinda na sani ta tara hips domin irin yanda cinyoyinta suka baje a cikin bakar doguwar rigar dake jikinta Fatarta kalar bak'a ce, bakin nan mai hasken gaske, ta shafa mai mai dan maski wanda ya saka fatar nata yin wani mus mus tana kara fitar da sirrin kyanta Da mamaki ya ce" oga bak'ar mace fa kace? Aman oga ina ce ka tsani bak'ar fata domin ka sha fadin kai ko haukacewa ka yi ba abinda zaka ci da bakar mace dan ba zaka iya kayan haushi ba Murmushi yana girgiza kansa ya ce" to ka dauka na sheka maka karya a wancen karon, ka dauka du da nake fadin hakan ban hadu da ainahin mace bak'a wace ta san darajar bakinta harma ta saka min sha'awarsa daga kallo daya Ka dauka

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191