Chapter 88
Chapter 88
kike kuka? Ba zan iya gannin kanwata na kuka haka ba dan haka an fasa maki auren hadi da mutumen dake jiran hanyar halaka ki ba! Sai kawai ta ji ya ci gaba da fadin" Njaeeba, ba kai tsaye muka tunkari abin nan ba, haba Najeeba meye a tatare da dan uwan naki wanda har kike irin wannan dan an ce za'a aura maki shi? Najeeba shine kike hada soyayar wani dan duniyan da yake maki ta karya da girman darajar auren nan? Ina yanzu kika gama fada min abinda shi saurayin naki ya saka ki yi, take dokarmu, ya ingizaki kika yi satar hanya kika tarda shi, sannan harma ya so ya wulakanta ki? Najeeba shin bakya mamakin irin yanda Allah ya ringa kare ki har zuwa wannan rana? Zaki butulce masa ne? Ina so ki kwontar da hankalinki kin ji an kanwana? Ya karashe yana dan taping din bayanta Kanta ta dago tana girgiza kanta a hankali ta ce" ka kasa ganewa yaya, ni fa ba wai butulci zan yi ko wani abin ba, ni kawai sonsa ne bana yi shi yasa na ce ba zan aure shi ba, sam bai min ba, sam bana son sa, baki daya ya saba halin irin mutumen da nake so Hannunsa ya saka a gefen damtsenta ya riketa da kyau kafin ya ce" Najeeba Mutalab, bismillah! Yana gama fada ya mike ya saketa ya daga muryarsa a zafafe ya ce" ke wace irin mai taurin kai ce? Ko kunya bakya ji? Yau ke zaki nuna bakya iya auren dan Anmy na cikinta? Koda yana dauke da cutar da zata iya halaka ki, koda yana dauke da cutar hauka ina ga ido rufe zaki amsa tayin aurensa balema ba daya? Ke Najeeba kin san alfarmar da Allah ya saukar a kanki kuwa? SULTAN SHAHEED kike tambayar yaro karami ne ko tsoho ne shi ya sa za'a hada aurenki da shi? Murmushin takaici ya yi yana gyada kansa, ya ci gaba da fadin" Ke gani kike roka ya yi? Najeeba da ace kadarar da ta samu yayarki a kanki ta fada kice da du mun mace da damuwa zuwa yanzu? Gatanan gabanki zaune, tana cikin jin ciwon abinda ya sameta aman ta dane ta shanye take cudanya da kowa dan ta san Allah ya dora mata ba wani ba kuma shi zai bata mafita Najeeba????? Sai ya rasa me zai kara furtawa daga cikin bakinsa A hankali ya kai zaune ya sada kansa kasa Ya tabata wannan lamari ne kadai zai yi ta saurareshi Kansa na kasa ya rintse idannuwansa ya yi forcing din kansa hawaye ya shiga bin kumatunsa Dago fuskarsa ya yi da muryar kuka ya ce" na zata na isa da ke, na zata idan na haka rami na nuna maki na ce fada zaki fada ne ba tare da kin tsaya tunanin komai ba, Sai gashi Najeeba, saboda maganar aure, maganar aurenma mai daraja kike tunanin zan cutar da ke ni DAYABU? Najeeba Anmy da Abih kike tunanin zasu cutar da ke? Baki daya jikinta ne ya kara daukan rawa Da sauri ta diro ta nufo shi aman sai ya mike yana mai dakatar da ita da hannunsa Yannayinsa a hargitse ya ce" Najeeba, ba komai ki yi hakuri na yi katsalandan a rayuwarki ashe ban isa da rayuwar taki ba Hannayenta ta kara dorawa a saman kanta ta karasa da gudu tana neman fada masa Kuka take bilhaki tana furta" da wane kake so na ji yaya? Da wane kake so na ji? Nima kai din kaine zan fadawa tashin hankalina, walahi ina cikin tashin hankalin da ban san iyakarsa ba, yaya zuciyata zafi take , ban taba zaton haka a rayuwata ba Idannuwansa ya lumshe jin ta fara sasauta muryarta a kan tasa Da hannu ya yiwa Ummu nuni kan ta gyara shinfidarta Da hanzari ta gyara wajen kwoncinta sannan Dayabu ya nufi bed din da Najeeba A hankali ya shinfidar da ita sannan ya kamo kafafuwanta ya dora sama Safar dake jikin kafafuwanta ya cire mata sannan ya karasa kusa da kanta a hankali yana shafa gashin kanta ya ce" *FA'INAMA AL USRI YUSRA*, na fi so ki fadawa Allah , ki ringa fadin" ALLAH, idan alkhairi ne ka tabatar min da shi cikin kwonciyar hankali da kosashiyar lafia Idan kuwa ba alkhairi bane, ka saka a fasa koda ana gobe daurin auren ne Idannuwanta ta lumshe a kasan zuciyarta tana furta wani alkhairi? A ina yake? , tana jin Ummulkhair ta fito daga bayi ta ci kukanta ta koshi ta wanke fuskarta ta aro jarumta ta kara nufo wajen kanwar tata a hankali ta kwonta gefenta ta rike hannunta na dama, Ummukulsumma ta dawo gefenta na hagu ta hau ta kwonta itama ta rike hannunta na hagu a cikin nata Tamkar wasu kannanun yara sai da ya masu adu'ar tsari , ya kara tsayawa a wajensu har ya ga ta daina kukan baki bude sai hawaye dake bin gefen kumatunta, sosai abin ke damunsa aman zai jure dan idan bai nuna mata ba wani abu dan tana kuka ba tabas zata rikita su Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya fita ya ja kofar yana kara sauke ajiyar zuciya tare da goge hawayensa Cikin nutsuwa ya yiwa su Anmy bayanin cewa a ci gaba da shirye shirye! Nan take Anmy ta dauki wayarta ta koma gefe ta yi kiran mutanen da ita suke jura, mutanen da ta yiwa wannan lokacin tanadi, wa'inda zasu saka Najeeba daka har sai lokacin ya yi su fito, mutanen dake kula da gimbiyar saudiya, tun da aka fadi maganar ta kakabe dukiyarta ta shiga shirye shirye, ta dauko su ta sauke su a wani tankamemen gidan SULTAN, jiran yau suke dama su taho Tun da suka zube kawunnansu ke kasa jikinsu ke bari basu iya dagowa ba haka kuma bakinsu bai daina furta kalmomin ban hakuri da neman afuwar saken da suka yi har ta bace masu Amintacensa ne ke fada tamkar zai kai masu bugu tare da nuni cewar zai cenza su ya maida su filin horon dogarai domin a irin abinda suka nuna ba za'a iya bugun kirji da su ba a filin daga ba! Sai da ya kara lashe lebensa na kasa da yake jin a yau ya cika bushe masa kafin ya buda bakinsa a hankali ya ce" a ina kuka hadu da ita? Tana cikin wani yannayi? A ina ta cenza suturar da ta fita da ita? Baban ne ya kara sada kansa ya nemi afuwa sosai kafin ya kora bayanin abinda suka sanni da inda suka ganta da kukan da take Komawa ya yi ya jinginar da bayansa jikin kujerar da yake zaune ya mayar da idannuwansa ya lumshe Da yan yatsunsa ya yi masu nuni cewar su tafi Da sauri suka kara dukawa kamar zasu kwonta sunna ta neman afuwa kafin su fito daga falon Kara zubewa Amintace ya yi kansa kasa ya shiga neman afuwar Sultan , domin du horon dogarai na gidan nan a hannunsa yake haka kuma idan suka aikata laifi yana da baban kaso a ciki Idannuwansa da suka kara yi masa nauyi ya buda da kyar yana kallonsa Sai da ya furzar da huci mai zafi kafin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191