Chapter 49
Chapter 49
nan ya saka hannunsa ya bale cikin dakiya ya mika mata muryarsa a kausashe ya ce" *ki tsaftace najasar dake tare da ke* Najasa? Ta tambayi kanta, ko fitsarin da na yi? Ta kuma tambayar kanta Amsar gioran ruwan ta yi ta matsa gefe kadan ta duka ba abinda ya dadata da kasa domin ita ai ganni take dare ne yayama aka yi ya gane fitsari na yi? Take tambayar kanta Ruwan sanyi ne da shi, gata bata saba anfani da ruwa masu sanyi ba sai dai ita kanta yanda take jin jikinta na yi mata kaikayi dole ta yi anfani da ruwan tana kara matse hikinta ta mike tana ajiyar zuciya Ruwan ta riko ta juyo sai dai ganshi a tsaye a wajen da yake Dan bakinta ta tabe a ranta tana ayanna wato bayan cin haram ko dai kwarto ne? Yo wannan saka ido har ina? Karasowa ta yi kanta a sade a kasa dan nesa da shi kadan Gannin bata yi abinda ya yi jiyar sai ta yi a yau a waje a bakin titi ba ya saka shi juyawa kusa da tagar amintacensa Murya a kausashe ya ce" bani biyu Dauko masa biyun ya yi masu sanyin balaki ya miko masa Amsa ya yi wannan karron ya ringa takawa cike da kasaita da isa har ya karasa inda take tsayen Buda goran ruwan ya yi cikin dakiyar fuska ya ce" ki dauri niyar yin wankan janaba a zuciyarki Da sauri ta dago kanta da wani irin tsoro da mamakin jin abinda ya fada Sai dai kafin ta gama fahimta tuni ya shiga tsiyaya mata wannan ruwa mai sanyin balaki tun daga saman kanta mai dauke da alkyaba da hijab a kasa ruwan na ratsata har cikin jikinta ga yannayi na sanyi ga kuma tana da cutar huka wato athsma Gaba daya ta rikice jin saukar ruwan nan hakan ya sakata kwala kara tana furta" ANMY kafarta ta daga da niyar kwatar kanta sai dai abin ya gagara dan wata damka da ya yiwa hannun nata da hannunsa daya ya kuma bale dayan da hakorinsa shima ya daga tun daga kan nata ya shiga bulbule mata shi Da karfin gaske ta fincike Alkyabar dake saman kanta da dayan hannunta, ido rufe ta yi cikinsa ta rukunkumeshi gaba daya jikinta na rawa tana jin numfashinta na neman fara bugawa Bakinta ta buda zata bashi hakuri sai dai ta gaza sakamakon jan shedarta da ta fara har numfashin ya fara wani kara sama sama yana hiiiiiiiiik, hiiiiik tamkar wace ta zo fitar rai Sarai ya san cutarta kuma ya san ta tashi ne aman bai daina ba sai da ya gama bulbule mata yana son bambareta da jikinsa aman ta mane masa tamkar cingan Yana gamawa ya saka hannunsa ya dago fuskarta Muryarsa a kausashe yana yi mata duba irin na tsana ya ce" me ya sa kika zabi zubar da mutuncinki? Idan na iyayenki bai dameki ba naki fa? Ke kin kasance sakarya a cikin mata Ban taba jin kyamar halita irin yanda nake kyamar halayanki ba, na tsani na ji a cikin kanena akoy ki! Ki sani tsakanina da ke ba alfarma ko tausayawa! Magana ta karshe da zan maki bayan ta idannuwana da nake maki kan ki kiyayi hada hanya da ni, sarkinki nake ba tsaranki ba! Idan ke takamarki *Mage ce* ni kuwa *kaifin wuka ne NAJEEBA MUTALAB!* gaba daya ta idasa sikewa ta tafi luuuuu ta fada a jikinsa sumamiya Baya tare da wani damuwa ko firgicin gannin ta summe masa Hasalima idasa rikota ya yi ya turata motar sannan ya shiga gidan gaba domin ko suturar jikinsa kyamatarta yake bare zama kusa da ita a karo na biyu bayan ta gama wannan wulakancin Amintacensa kansa a kasa, magangannun sarki tas a kunnayensa sai dai bai san wanka ne ya mata da kayanta a saman titi ba A hankali ya tashi motar zai nufi cikin gida, muryarsa a cinkushe ya ce" Degza da allura Yana gama fada ya maida dubansa bakin titin yana mai bale agogon hannunsa A nan ya yarda agogon , ya kuma bale botiran rigarsa daga ciki Da gudu ya shiga pharmacy ya amso maganin da allurar Yana kawo masa ya duka ya mika masa sannan ya juya ya shiga wajen direban Ruwan Allurar ya fashe kanta ya tsira tsinnin allurar ya zuki ruwan ya saka kwalbar cikin ledar Sunna karasawa cikin gida hanyar sirrinsa ya fito da kansa cikin takamarsa ya buda bangaren da take Hijab din nata ya kama ya cire dan samun wajen da zai mata allurar Rigar dake kasa ta atamfa ce mai damamen hannu Jikinsa ya laluba ya ciro wata yar siririyar wuka mai kaifin balaki ya kama rigar ya yaga wajen hannun Allurar nan ya caka ya tsira mata ba tare da ya bi ka'idar a hankali ba domin zafin tsiya ne da ita Yana gama tsira mata ya dauki ruwa ya dan warwatsa mata A zabure ta farka daga summar wahalar da ta yi, idannuwanta ne suka sauka a kan macijin da ya cire masa dafinsa suka zuki abubuwan bukata a jikinsa hakan ya sa ya kasa motsawa sai ya ki mayar da shi cikin kwalbar dan bashi da niyar kashe shi, zai mayar da shi wajensa ne Gefen fuskarta na gogar jikinsa hakan ya sa ta sauke ajiyar zuciya ta koma duniyar summa daga kwoncen da take Tsaki ya ja a cikin zuciyarsa gannin summan fa ta kuma yi Dubansa ya kai wajen amintacensa Ba zai iya tura shi ya kaita bangaren Anmy a irin wannan lokacin ba, idan kuwa shine zai kaita dole ya bi ta hanyar da zata sada shi da fallon Zinariya sannan ya bi ta fallonsa ya bi ta doguwar hanyar da zata kaishi bangaren Anmy din ba tare da ya bi ta hanyar da kowa kan iya ganninsa Hannunsa daya ya mika ya daukota Dauka irin na yara ya yi mata a hannayensa bai rufe motar ba bai masa magana ba ya juya ya nufi bangaren Zinariyar A daidai lokacin tana zaune a fallo ita da yayarta sunna cin abincin da ta saka aka masu wato gasashen naman rago ya ji kayan hadi sai turiri yake sunna ci sunna hirarsu hankali kwonce Kasancewar hanyar ta sirri ce, ba'ai masa iso ko ta saka ran zai iya zuwa a irin wannan lokacin Jin karar bude wajen ya sakasu waigawa a tare Da yake kofar mai dauke da dan haske ne sai suka ga yannayin tsayi da fadinsa hakan ya sa da sauri suka mike yayar nata ta warci hijab dinta ta saka haka itama Kofar ya turo da kafarsa Kasancewar tafiar nan tamkar ta giwa a jinninsa ne ko yanzu ba sauri yake ba a hankali yake tafia da uta a hannunsa Gaba dayansu suka zube kansu a kasa har sunna hada baki wajen furta" barka da war haka mai martaba Bai iya amsawa ba, da kansa kawai ya dan gyada kai, Jin kamar zai wuce da kyakyawan takalminsa ne ya saka Zinariya dago kanta a hankali Gabanta ne ya kwonci kwonci ya yi faduwar da ita kanta ta kusa zubewa daga duken da take Ya shige ciki hakan ya sa ta kara zabura ta mike Da sauri yayar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191