Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

ke son lekowa sakamakon kalamansa da suke daukaka girman fitowar furucinsa Wani ihun ta saka itama hakan ya saka shi daukan NAJEEBA dauka irin na jarirai ya fito Hannunta ya damka kafin da idannuwansa ya yiwa ZAHRA nuni da ta biyo bayansa Gaba daya bari jikinta yake Dukan gabanta kamar ba nata ba haka ta ringa hada hanya ita tama rasa me take ciki har suka idasa shigowa falonta ya shinfide NAJEEBA nan kasa saman cafet sanan ya yi masu nuni da su zauna Juyawa ya yi da sauri ya koma, lokaci daya mazan dogaran sun fara farga har an fara nufi wajen sannan tuni an kaiwa sarki kabarin ana jin murya na kuka sama sama kamar ta yarima da kuma wata mace hakan ua saka shi fitowa da saurin gaske bayan ya warto sharbebiyar wukarsa ta yaki mai sunna Babarbara Yana komawa ya saka hannunsa ya karbeta a hannunsa, kafin yake rufa mata mayafin da ya shigo da shi a wajen sirrinta Haske ya kunna hakan ya saka Yarima saurin wartar wandonsa jikinsa na bari ya shiga kokarin sakawa Wajen wuyanta ya shiga dora hannunsa, lokaci daya yana waigen bayan da yake sama ne suke yana hangen yanda gidan ke ta kai kawon dogarai wasu na tambayar daga inda ihun yake sai kokarin karasowa suke Matan sarki ne suka fito a firfirgice du sunna kokarin yin inda ake fadin ihu na fitowa Giftawarsa da dogarai majiya karfi sai kirarin yaki suke a bayansa ya saka jikin matan nasa kwasar rawa Da sauri suka bi bayansa kowace da irin abinda take sakawa a kasan zuciyarta, fatan Gimbiya ta tarar da amarya ce ta mace! Dakatawa ya yi duba da falon amaryarsa ne za'a shiga ya tsayar da baki daya dogaran waje daya sannan ya shige da saurin tsiya Saurin kawar da kansa ya yi daga kansu gannin du jikinsu da shigar baci ne sannan sun zagaye yar uwarsu Wajen da yake jin muryar yarima baban dansa ya nufa da sauri babarbararsa a hannunsa Yana hankada kofar wajen ya shige da sauri yana tambayar abinda ke faruwa da yaren buzanci Abubuwan da yarima ke kara maimaitawa da irin yanda SHAHEED ya gyara mata kwonciya tamkar mataciya ya saka sarki zaro idannuwansa baki daya jikinsa ya kama bari Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une Da wani irin bacin rai ya nufe shi da wukar nan yana dagawa a fili ya furta" tirr da kai FARID, gwara na kasheka da hannuna na huta Da sauri ya yi wata irin dira ya tari gaban mai martaba kafin yake saka hannunsa ya tare wukar nan da hannu daya ya janyeta daga hannunsa ya riketa taf a hannun nasa Ihun kukan da ta saka tana dora hannayenta duka biyu a saman kanta ne ya ankarar da fitowarta hakama mahaifiyarsa gaba daya jikinta ya dauki wani irin bari itama ta dora hannayenta saman kanta tana jin abinda ke shirin riskarta duka a zuwa bakaken halitar nan! A yau ta ga balakin da ko mutuwar ubanta bai girgiza mata kwakwaluwa irinsa ba Tashin hankali ya risketa na mamaki kafin ta gama fahimtar wani ko baci ya ki daukanta ga wani ya sameta yau itace tsaye a gaban tarin abin kunyar nan Sai kawai ta dafe kirjinta ta silale kasa Muryarsa a dake ya furta" idan har magana ta daukaka ta fita tsakar gida ba abinda zan iya yi maku baki daya! Ku sanni sirrin masu mulki, da manyan malamai ya fi tarwatsa al'umah, ya fi lalata tarbiya! Ku sani idan har waje ta dauka haka ya faru da yariman garin agadez to kuwa matasan garin agadez zasu dauka su mayar da hakan abin yi! Ana iya tankwasa rigima idan bata yi yawa ba! Yana gama fada karasawa ya yi ya sungumeta ya fito da ita Dakin Zahrau ya nufa da ita kafin ya kuma fitowa ya sungumi NAJEEBA itama ya nufi dakin da ita sannan ya yiwa sauran alamun su biyo shi Saman bed du ya jera su kafin ya yi tsaye ya kura masu ido Ta ina zai fara? Me zai ce? Tabas sun shiga rudani mai girman gaske, shi kansa ji yake kamar zuciyarsa zata samu matsala a irin lamari An dauki kamar mintunna ashirin sai ga bugawar kofar, du a zaune suke sunna ta kuka su biyun, Ummu ta dawo hayacinta aman bata iya komai waje daya kawai take kallo sai hawayen dake bin gefen kumatunta Shi kuwa yana tsaye ya kura ma waje daya ido Karasawa ya yi ya bude kofar Likita ce ta shigo Sarki kuwa na tsaye daga baki baki bai shiga ba domin ya san ko a yanzu basu saka kaya ba, irin yanda yake zufa sai abin ya baka tausayi ya koma ya jingina da kofar yana kallon yanda iyalansa suka rikice NAJEEBA dake sume ta fara baiwa taimakon gagawa Ai kuwa ta farka a rikice tana ta waige waige, sai ta kwala ihu mai karfin gaske ta fashe da matsanancin kukan da ya saka yan uwanta suma fashewa da wani irin kuka mai cin zuciya da zafin gaske sunna ririke junna Karasowa ya yi ya saka hannunsa ya bambare hannun Zahrau daga jikin Najeeba kafin ya kuma saka hannunsa ya k'ara cicib'arta. Bai zame ko ina da ita ba sai cikin bayi direct ya idasa wajen bath da ita. Zaunar da ita yayi sai ihun take tana kuka kamar ranta zai fita ga gazar gazar din gashin idannuwan nan nata sai kara far suke. Bata tsamaci jin ruwa ba sai saukarsa ta ji a kanta hakan ya saka gashin kanta gaba dayansa ya yi lingib a bayanta da wani karfi ta so zabura ta tashi sai dai ya saka hannunsa ya maida ita cikin ruwa ya zaunar da ita sannan ya riketa tam a ciki. Tun tana gunjin kukan har ya zama ta ringa rage sautinsa tana yi sannu sannu har ya dawo na zuci ne take yi sai hucin da take furzarwa. A hankali ta langab'e a saman damtsen hannunsa shima ruwan ya jik'a masa jalabiyar jikinsa cikin wata shak'ak'iyar murya dake cen ciki ta furta" Ya halakamu, ya wulak'antamu, ya goga mana penti, me mukai masa? Ya ketawa yar uwata hadi." Gani yake ta d'aukaka firgicinta, gani yake ta zurfafa firgicinta bayan ba haka ya dace ta nuna ba duba da ita din aikinta kennan, harkar maza ya zame mata abinda ta fi k'warewa a kai, akan me zata ringa irin wannan abu? Sai yake tunanin tana pretending ne, sai yake gannin kamar so take ta raina masa hankali Jin rawaninsa na son jik'ewa ya saka ya ringa janye jikinsa a nata Idannuwansa ya sauke a kanta da niyyar yi mata magana sai dai da kansa ya kawar da kansa da wani irin sauri yana mai rintse idannuwansa domin ruwan nan da ya jik'a mata jiki da shi baki daya ya lafe mata da rigar nan mai santsi a jikinta a yanzu ne hallitar k'irjinta ta wani irin bayanuwar da ta saka shi ji gaba d'aya jikinsa ya d'auki rawa. *(mai damagaram yana ruwa, kusa da kada inji breaker🤣)* Mik'ewa yayi da sauri ya juya ya fita a bayin. Yana fitowa ya tarar da su sun saka suturun da suka rufe masu suturarsu, sannan sunna zazaune gefen kanta likitar

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191