Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 92

Chapter 92

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba sannan ya shaida mata cewar zai daura aure da mace biyu nan da kwana uku Wani abin aka ce ya girmi hawaye, sai kawai ta ji zuciyarta ta dauki wani irin suka da zafin da ta yi gagawar dukewa Hannunta na dama ta dora daidai wajen ta damka sai kawai ta tafi numfashinta ya dauke Sosai ya shiga wani yannayi na ganninta a haka, meye wai a su kishiya? Meye dan zai yi aure sai ta ringa fmhayacinta? Ta san bata so ya yi aure aman sam bata iya bashi kulawar da yake da bukata? Subahannalah, subahannalah shine abinda ya ringa furtawa a kasan zuciyarsa Sai da ya kira docter ta dubata ta bata taimakon gagawa kafin take dawowa hayacinta Wannan karon kam ta kasa dane kukanta da ihunta, sosai take kuka ta rikice masa tana neman a hayacinta ta zauna jikinta du yana bari ta ce" me na rasa? Me na gaza? Mutuncina, darajata zasu zube ne a kasata, me ya sa kake son sai ka zubar da dukan wani tinkaho namu a duniya? Mahaifiyata ka ja gaban yiwa kishiya, yanzu zaka kara yi min du a cikin shekara daya? Kishiyarma ba daya ba har biyu? Ba zan iya lamunce raba mulkin garin nan da wata ba, ba zan iya lamunce tunaninka da wata ba Sai kawai ta sauka da gudu ta fita ta yi bangarenta tana jin kamar zata mutu dan bakin ciki Wayarta da ta kashe ta kunna hannunta na bari ta shiga neman layin mahaifiyarta Tana dagawa muryarta a hade ta shiga koro mata bayani Mikewa tsaye mamanta ta yi daga zaunen da take har tana gannin wata innuwa innuwa na son rufe idannuwanta Me ya shirya yiwa rayuwarta ne da ta y'ayanta? Tana nan tana fadi tashin yanda zata kawar da maganar auren danta daya kwal namiji da wannan bakar yarinyar, da kuma yanda zata yi da yarinyar da rabinta da ta ganta tun shara'ar da aka yi masu da Yarima domin ganninta ya zama aiki a gidan baki daya, sam bata zuwa gaisheta bake ta samu ta wannan hanyar ta gama da ita shine zancen za'a yiwa Zinaria kishiyoyi har biyu ya fado? Kashe wayar ta yi ta nufi dakinta da wani irin sauri a bayane ta furta" *ka ci nasara a mu ta hanyar shigar da wasu cikinmu, sai dai baka isa ka sako mana wasun ba ta bangarenka, ko wadinnan din zan fitar da su ne ko ta wani hali!.............. Ta wuni cikin tashin hankalin da ko abinci bata ci, Yayarta ce ta zo ta tare a wajenta suka shige daka sunna tsare tsaren yanda zasu fitowa lamarin ........................................... Bayan salar Isha yana zaune da jarida a hannunsa Amintacensa ya shigo masa da wata ambulope Dukawa ya yi ya bashi sannan ya fita daga dakin ya koma wajen da ya rasa me suke yiwa yarinyar nan a ciki, hasalima bai san wajen na meye ba bayan kuma a cikin gidan yake ba wanda zai ce ga abinda ake yi a wajen Sai da ya gama komai sannan ya buda ambulope din nan mai girma Hotunna ne birjik, hade da takardar haihuwa, da adress complet Hoton yarinyar ya kurawa ido, masha Allah Nadia akoy cikar mama sosai domin ko a hoton ana ganewa Ajiye hoton ya yi gefe ya dauki takardar da aka yi bayani a ciki Tabas kawarta ce, kawarta kuma ta yarinta domin tun makarantar secondary suke tare Murmushi ya yi ya ninke komai ya mayar kafin ya dauki wayarsa Mesage din da ta bara masa sun fi karfin irgensa dan haka ya goge su baki daya kafin ya yi shiru da wayar a hannunsa Irin yanda take zumudi da kayan da aka kai na aurenta du ta yada maganar duniya wanda sam bai so haka ba, sosai an dauka cewar itane matar da zai aura uwa uba irin yanda take neman aminiyarta ido rufe dan ta shaida mata wannan dadadan labarin sai dai kash ta rana ina *NAJEEBA* ta shiga Sai da dare ya raba sosai sannan amintace ya yi satar hanya ya fice Bai zame ko'ina ba sai fadar da HUZAIFA ke zama Yana zuwa ya yi masu salama kafin ya nemi ganninsa Mikewa ya yi suka yi nesa da mutane sosai Wata yar karamar wuka ya shafa masa a gefen cikinsa cikin kakausar murya ya ce" ina wayarta? Wayar zata bani, ka kiyaye idan ka yi wani yinkuri na rantse zan huhuda hanjin cikinka na yanke harskenka har sai ka ringa rokon mutuwa ta daukeka! Kasancewar du inda zai je da wayar yake yawo yana kirta iskanci da ita har ya yi saken da Sultan ya saka aka yi tracenshi aka san wajen zamansa da komai bisa tirsasawar Anmy ya saka a amso wayar a hannun Huzaifan Jikinsa na bari ya ciro wayar ya bashi Kafin ya ankara ya masa wani bugu a keyarsa hakan ya saka ya tafi kasa summe sannan shi kuwa ya juya ya hau babur din da ya yi bada sau yana tuki yana sin fahimtar abinda ke faruwa, Kwata kwata Sultan yana nisanta kansa da shi domin shi kansa yanzu bai san shigarsa ko fitarsa ba, abinda ya sanni shine wani abin na faruwa wanda sarki yake boye masa Bukatarsa ta gaba shine sannin meye? Sai al'amuran auren nan, sam bai san yaya za'a tafiar da komai ba! Abinda ya dace ya sani dan sannin abinda zai yi! Yau ta kama sauran kwana daya jal daurin aure, wato gobe za'a daura auren Cikin nutsuwa ake takawa da ita ita kanta bata san inda za'a kaita ba A rurufe komai sannan ba waje aka nufa da ita ba ta wani lungu ake ta tafia mai nisa da ita har aka isa inda za'a kaita Sanyin safia ne, su hudun nan ne suka sakota tsakiya hakan ya saka kanta ke kasa suke jan hannunta a cikin wata irin tafia tamkar yar yaye Sosai a yau da ta kalli madubi ta firgita da irin cenjin da ta ganni a jikinta tun daga fatar jikinta, gashin kanta, mamanta, duwawunta, kamshin jikinta kai harta da laushi santsin jikinta sai da suka bata mamaki mai tsananin gaske Ta tabata a yanzu suturunta ba zasu shigeta ba ta wajen duwawunta da kuma mamanta domin sun kara cika ne sosai mamanta har ya yi girman da zai kai girman mangwaro mai dan girma kasanta kuwa tabas ta fi Niki minaj Shigar da akai mata doguwar riga ce ta lesh wace aka yi wani irin dinki mai jan kasa daga baya sannan aka dora mata wata irin alkyaba mai ruwan ashh kala mai haske ta fi lesh din haske domin shi lesh din duhu ne da shi Wani irin dadadan sanyi ne ya ratsa fatar jikinta da wani irin nutsatsen kamshi Idannuwanta ta lumshe dan rabonta da ta ji sanyi haka na ratsa jikinta tun satotan da suka yi Ji ta yi sun kamata sun gurfanar da ita zaune kasa sannan datijuwar nan ta karaso gabanta ta kama hannunta na dama ta kara durkusar da ita ta fitar da hannun mai dauke da wani irin kunshi mai shegen kyau a sanyaye ta furta" *ALLAH YA JA DA RANKA, MUN ZO NE NEMAN ALBARKAR AURE, ALLAH YA TAIMAKE KA* wani irin tsintsinkewa

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});