Chapter 127
Chapter 127
shine talaka! Aunty kina son ce min dan muna samun matsala da sakarya nunar ranar matarsa ce ya tsane ni ko me na tare masa ne ni? Na ga dai gidan nan wajen kawo kara ne, na tabata ban kasance wace aka fi kawo karana ko na rako gabansa dan shara'a ba a cikin garin DAMAGARAM! Ko shima so kike ki ce min shine dalili?, Aunty kadara cewar wai na bata rayuwar tawa, na zama fitinaniyar na gagari kowa a kasarnan, ina ruwansa da rayuwata da zai sakota gaba?" Ta karashe maganar tana huci sosai ranta a matukar bace Murmushi Zahrau ta kuma yi a hankali ta ce" NAJEEBA kitsa min sannu sannu dan Allah zafi fa" Bata bata amsa ba, dan kuwa ta gama shaka mata ba dadi a ranta Aunty Zahrau ta ce" Tambayata Najeeba a kanki shine: shin ke zaki tsara rayuwarki ne ba Allah ba?" Najeeba ta ce" Me hakan ke nufi Zahrau, na isa na tsara rayuwata ne?" Zahrau ta yi murmushi ta ce" Good, kin san da wannan shine kike haushi dan Allah ya wanzar da ikonsa a kanki? Daga ni har ke har Ummukulsum shin mun san rayuwa zata kasance haka a kanmu? Kin taba tunanowa cewar ni Zahrau zan auri sarki, sarkinma mahaifin ZINARIA kuma dansa namiji kwalin kwal ya tafka aikin da zai shigo zanen kadarar ahalina?, wa ya taba kawowa kansa cikinmu wace ta fi mu tsoron harkar maza take gudunsu tun karfinta hakan ne zai risketa? Me ta yi? *HAKURI* ta yi, tana kallon ikon Allah a lokacin da ta gane bata isa ta zana zanen rayuwarta ba" Dan dago kanta ta yi tana kallon NAKEEBA ta ce" Kina nufin kina son nuna min cewar ke din daban kike a cikin halitun Allah da har kika kai matakin da zaki samu aure mai daraja mai mutunci dan kawai ya kasance mutumen da kike naki zato yana nasa kuma ya zama fari sannan yana da mata ciki harda wace haka kawai kuka tsani junna shikenan kin isa ki nuna ba'a maki adalci ba, Najeeba har ta kai da ke da bakinki musulma kike kina kallonsa dan kin rikice ki ce masa ya sake ki ko auri HUZAIFA?" Najeeba dake kallon yannayin yanda Zahrau ke magana a sanyaye ta ce" Aman" Zahrau ta ce" Aman me? Idan bamu isa ba, iyayenmu baasu isa ba, kina son ki nunan bakya tsoron Allah?" "Aunty wani irin baku isa ba?" NAJEEBA ta fada tana dan nuno hannunta fuskarta na nuna yannayi na tashin hankali Zahrau ta yi dan murmushi tana dan girgiza kanta ta ce" bamu isa ba NAJEEBA, meye bamu gwada ba? Meye bamu nuna maki ba? Ciki harda mamansa wace ta haife shi ta roke ki, ba wai dan kin fi sauran matansa daraja ko wani abin ba a wajen Allah, aa, sai dan tana yi maki so daya tak fisabililahi sannan ta rayu da son samun iri daga tsatson kawarta aminiyarta? Du kika watsa wannan, yanzun ta kai har kina kallon mutun mai daraja, da mutunci, mai nagarta, mutun wanda Allah ya daukaka, ke dan kin samu dama kike furta masa ka sake ni? Idan har da gaske kike ba zaki iya rayuwa da SHAHEED ba, gwara a yau mu samu Ammi a san yanda za'a yi, ki tashi kawai ki je ki sameta, ki fada mata gaskiyar cewa ke fa ba zaki iya zama da shi ba dan haka a sawake maki, kin san aure Najeeba idan ba so, ba yarda akoy matsala, idan har mace ta tsani namijin komai na iya faruwa, tunda har shi ya amince zai zauna da ke a gaban mahaifinki da yayanki da kuma mahaifiyarsa ke kuwa kin kasa hakura da hakan sai a dauki mataki, ya sake kin ki koma wajen Huzaifanki, mai yiwuwa shine abokin rayuwar taki aman sai kin bi ta kan Sultan kafin ki karasa hannunsa" NAJEEBA kawai galala ta yi tana kallonta, 'ita? Ta tashi ta je ta samu Ammi da maganar nan? Sannan ita ta rabu da shi ta komawa Huzaifa? Ita kanta tana wannan furuci a kan Huzaifa ne a kan dalilin da bata sani ba, aman yau ko dan dan abinda take taka iya shegenta dan ta kwana da sannin a kilace yake da ya kwace me kuma ya mata saura?' Kanta ta dukar muryarta a raunane ta ce" Aunty, shi din da ba so na yake ba fa?, ki duba ki ga wai ni ya cewa baya son bak'a, kuma ya auri Nadia Aunty NADIA fa?" Zahrau ta yi murmushi ta dukar da kanta ta bata damara tsagawa sannan ta kuma daukan wani kitson A sanyaye ta furta" me kika ji a zuciyarki a lokacin da kika ga wata fuskar a matsayin matarsa bale Nadiarki? Yaya kika ji da ya furta maki baya son bak'a?" A hankali saurin kitsonta ya ringa ragewa sakamakon irin zafin da ta ji ya ringa dawo mata sannu a hankali, Tabas ta ji wani irin zafi mai girman gaske, faduwar gaba, da jin an gama wulakantata Ajiyar zuciya ta sauke tana jin irin yanda idannuwanta suka cika da kwallah, a hankali ta furta " *RAINA YA BACI SOSAI* wani murmushin Zahrau ta yi a bayane ta kuma aiko mata da wata tambayar da ta sakata tsayar da kitson harma ta kurawa wajen da ta tsaga da tsirarun gashin kan na Zahrau ido, ZAHRAU ta dago kanta tana kallonta ta ce" Tall me an mata, zaki iya beman sakin ki ne a hannun Ammi, ki fito ki yi zawarcinki, ki samu bakin mutumen da kike hasashe ya aureki a matsayinki na bazawara ku je ku samu irin rayuwar da kike tsarawa kanki ki barawa NADIA da ZINARIYA mijinsu?" *MIJIN SU?* Abinda ya fi tsaye mata a kasan zuciyarta, 'aman a kan me Aunty zata ringa yi mata irin wannan? Dan ta tayar mata da hankali ne ta sakata kuka ko dan ta birkita mata lisafi ne? Mijinsu? Ita har ya saketan ne da aunty zata kirayi namijin da ya gama karbar du wani tanadinta ya kare amshe du wani guzurinta sannan ya shiryata kafin ya sakata a jikinsa ya bata rungumar da ya kusan minti biyar a tsaye da ita a hakan ya furta mata kalmomi kamar haka :Ki kula da kanki, ki tsaftace harshen ki, Allah ya sa ki wuni lafia....: ya karashe yana mai kara matseta a jikinsa wanda tuna hakan da ta yi sai da ta ji wani irin yarrrrt a jikinta na ba gaira babu sabar Du tunanin nan da take, sam bata san har Zahrau ta janye kanta tana kallonta ba Kwalar da ta cika mata ido ce ta samu damar zubowa a hankali saman fuskarta Zama ta yi kusa da ita hakan ya ankarar da ita Dumin da ta ji a fuskarta ta laluba cike da mamaki tana kallon lema lemar da ta lalubo Zahrau ta harde hannayenta ta ce " zan fada maki gaskiya, kin taki sa'ar samun miji haka mai tsada bayan kina zaune a waje daya, a gaskiyar magana a irin wannan zamani koda kuwa da gasken baya son bak'ar fatar ba zan ga laifinsa ba, domin kuwa yanzu zamani ya zo da wani irin kida wanda ya saka mata hawa suka cenza
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191