Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

kafadunsa ya ce" ita ce, yayana ya siyan min Bakinta ta dan tabe tana son ajiye masa ya miko mata ruwan dake hannunsa yana dan lumshe idannuwansa ya shafa shafefen cikinsa wanda ke dauke da wani irin gida gida masu tauri irin na masu sport din nan yana fadin" yinwa nake ji, gashi daga nan zance zan je Ruwan ta tsurawa ido, ta dan makale kafadarta ta ce" ka kafa bakinka fa, kuma sai kawai nima na kafa? Da mamaki ya kalli ruwan ya kuma kallonta Murmushi ya yi ya ce" da zan fito fa sai da na yi broch kuma kin ga ban ci komai ba, sannan bakina baya wari Itama murmushin ta yi tana kara makale kafadarta ta ki amsa Juyawa ta yi ta daga hannunta Su dama ita suke jura sun ci sun yi hani'an Ledar ya fito da ita ya karaso ya kawo mata sannan ya koma ya zauna sunna jiran ta gama su tafi dan su kansu an masu gargadin daga bakin inda lokacin zuwanta gida ya yi koda a sume ne su maidota gida Yannayin mamaki ya nuna a lokacin da take miko masa naman ya ce" aman, kika ce min baki san sarkin garinnan ba kuma na ga dogari guda ya kawo maki abu ko dai ke din y'arsa ce? Da sauro ta kale shi, sai kuma ta yatsina fuska ta ce" ni kuam zai haifa? Yaro ne fa! Bayan wannan ai ba lale na sanshi ba, ni ban taba ganninsa ba kuma ko na ganshi ban sanshi ba tunda baya cikin tsarin mutanen da nake son mu san junna Dan Anmy dina ne! Tun da take maganar ya tsura mata ido da mamakinta, kai, shine yaron? Innalilahi sai kawai ya ringa jin me zai hana ya wanka mata marin da zata fita hayacinta har ta buda wannan muryar tata mai kwari ta fasa ihun nan kamar an kasheta? Yau shine wannan ficiciyar yarinyar ke ce masa yaro? Amshi mana, Ta fada tana kara mika masa naman Shima kafadarsa ya makale kafin ya ce" nima bana ci, na san ko kin saka a bakinki? Da mamaki ta wangale baki tana kallonsa, Sai da ya dan hade fuska ya ce" aman me yasa kika raina sarkin garin nan bayan na ji irin yanda ake tsoronsa? Kafadunta ta daga ta ce" nima raina ni ya yi ai Ido ya kara zarowa yana jin har kamar kirjinsa ya fara zafi yana kallonta , tabas ya tabata dole ya shaketa ya kara summar da ita a karo na uku a wajen nan Bai idasa jin lale dole ya hukuntata ba sai a lokacin da ta kara dan gyara tsayuwarta tana duba agogon dake cikin wandonta dan tafia zata yi ta ce"🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 29 Ta ce" ni banma ga dalilin da zan nuna na san shi ba, bai min ba, ko a layin mutanen da zan iya jin nauyinsu ba, Sam mutumen bai min a cikin tsarin rayuwana ba Mikewa ya yi tsaye hakan ya bayanar da irin tsayinsa, SHAHEED ya kasance namiji daya kwal da babu irinsa Yana da tsayi daidai misali, Shaheed ba shankalale bane kuma ba rubdede bane Jikinsa ya kasance jiki kamame mai tsafta Kirjinsa yana da fadin gaske sannan cikinsa ba a shafe bane yake luwai kamar na mace aa, a shafe yake aman da wani gida gida irin na masu daga karfen nan Ya kasance mai hannaye masu tsayi da kauri, damatsunnan hannayensa tamkar na dan dambe wanda baka gane hakan sai ya saka irin rigunnan nan na gudu Irin yanda ya kware wajen sarafa doki haka ya kasance tamkar doki a kowani fani, sam bashi da wasa ko laso laso Fuskarsa dauke take da gira mai yawa wace har ta kusan hadewa da yar uwarta baka sidik, Idannuwansa kuwa manya ne ba fici fici ba masu dauke da gashin ido mai yawa baki sidik, sannan sunna dauke da kwali mai ruwan maroon mai duhu wanda yake kyalkyali ko a cikin duhu ne Hancinsa yana da dan girma sannan yana da karan hanci mai tsayi Lebunansa masu fadi ne kadan sannan pink color ne yas da su ga taushin tsiya Yana da cikar gashi irin na larabawa domin ya dauko gashin Anmy ne wanda yake yawan aske shi sai dai duda haka ya ajiye kyakyawan sajen da ya je masa har wajen habarsa ta fitar da san gemun da yake dan ragewa yana gyara shi yana kara hawa fuskar yasa das da shi ga baki ga kyalkyali Cinyoyinsa sunna da tsayi da wani irin tauri irin na wanda ya sabawa jikinsa da sport sannan kaurinsa masu kauri ne da tauri suma a rike suke a jikinsu Yana da manyan tafin kafafuwa irin na manyan mutanen nan na da duda basu da tuwo sosai Cike da kasaita ya ringa takowa ya yi taku uku ya kasance tsaye kikam a gabanta hakan ya saka ta zama wata yar firit da ita tamkar wace zai yi kujera da ita Kirjinsa ta dan kurawa ido kafin ta dan matsa kusancinsu ta dago da kanta tana kallonsa da dan mamaki ta ce" kanshin turaran nan, a ina ka samo shi? Idannuwansa ya lumshe ainun a kanta a kasan zuciyarsa yana furta lale na yarda baki da kunya ko daya yarinyar nan, muryarsa da ta dan fara kausasa ya buda ya ce" kin san shi ne? Fuskar tasa ta dan kurawa ido kafin ta cire dubanta daga kansa ta mayar gefe tana mai sakin ajiyar zuciyar da bata san dalili ba sannan ta ringa dan girgiza kanta Fitowar dogarin dake tare da ita baban ya saka shi cije lebensa na kasa yana son kara kawar da fuskarsa irin na dazu don kar a je ya gane shi a hankali ya furta" na yayana ne na dan fesa, turaran ne na birge ni Dan murmushi ta yi, bata ce komai ba, karamar eayar dake aljihunsa ya ciro ya mika mata yana kallonta ya ce" tunda yau kin aminta da abotakata, saka min number ki Wayar ta kai dubanta sama, wata irin waya ce yar karama mai sulbi sannan fara ce kal kamar hannu bai taba tabata ba bale a yi tunnanin ana ajiyeta a wani waje Tabas mutumen nan yana da tsafta, yana kanshi uwa uba saukin kansa ya saka eh lale zata iya zumunci da shi Kwarai ta ji dadin da ba soyaya ya nuna mata zai yi da ita ba, domin kuwa a tsarin rayuwarta farin mutun baya cikin tsarin namijin da zata iya soyaya da shi ko na second daya Kuma kai dubanta ta yi kansa, mutumen na tare da wani irin kwarjini, girmansa ya bata mamaki irin yanda farinsa kuwa yake har ya zarce matan nan masu karin mai a kan nasu Wayar ta amsa ta saka numberta wace idan an kirayeta ana samunta ko wani irin time kafin ta mika masa ta juya tana daga masa hannu Daga inda yake tsaye ya bita da kallo inda dogarin ya koma da gudu ya bude mata wajen zama ta shiga ta zauna Wani uban tsaki ya ja yana yin kwafa ya koma

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191