Chapter 153
Chapter 153
sauke ajiyar zuciya yana mai furzar da hucin bacin rai yana ayanna irin hukuncin da koma wate ya dace da shi ya ce " Ba zan saka alkur'ani mai girma dan samun mai yi min zafon kasa ba, sai dai ina mai shaida masa mumunan labarin cewa ya mayar da rigarsa ta zuwa makabarta dan birne Gimbiya NADIA bisa abinda ta jiyo, domin kuwa bata mutu ba, da ranta " Du yawanci mutanen wajen ne suka dago kawunnansu a firgice, mutuwa? Da yawansu tsananin mamaki da tsoron furucinsa ne ya saka masu dagowar nan, cikinsu kuwa mugun da ya aikata ne ya dago a firgice shima da jun wannan lamari, bata mutu ba? Tana ina? Da ranta? Me ta ce? Yaya aka yi bata mutu ba?" "Yaya wanda ya aikata aikin nan zai min daukan wawan da ban san abinda nake yi ba? Harma ya yi tunanin a lokacin da na wanki gawar matata da kaina na suturtata aka kaita ba zan lura da saran macijin da ya kasheta ba, ko kuwa ya yi tunanin da yake ni din wawa ne zan iyakance binkicena a kan macizai da irin hatsarinsu bayan na kasance jinni ga ABDUL MALIK ALI BUZU BA?, shin kun manta sanadiyar sararsa da maciji ya yi a filin daga ya saka shi zuba kiwonsu har sai da ya lakanci raba gangar jikinsu da hakoransu kafin ya iya fitar da karinsu, ya san yanda ake magance dafinsu idan bai gama shiga jiki ba, ya iya bin rawarsu har kuke tunanin zai iyakance sanninsa a kaina ni SULTAN SHAHEED?" ya karasshe da dan daga muryarsa sannan a kausashe ya kaiwa garun da yake tsaye suka mai karfin gaske sannan ya maido dunkulelen hannun nasa ya daki gefen kirjinsa ya ce" lungu lungu camera ce biyayiya a gidan wada ba kowa ya san da ita ba, sakwani tsakiyar dare, kulawa da kuncewa baki daya a tafin hannayena suke, droon kadai kuka san da shi a tunaninku shine kawai zai ringa aiki idan safiya ta yi ina zaune na ringa bi da shi yana dauko min rahitanni kamar wani gaula?" Dan murmushin takaici ya kuma yi a hankali ya furta" kunna iya tafia " Ba wanda ya iya koda kwakwaran motsi ne a cikibsu, shi kuwa a tsayen nan da yake idannuwansa kyam a kan mutun biyu da suka yawaita haduwa da junnansu a cikin masarautar idan dare ya raba, wa'inda yake gannin haduwarsu lokaci zuwa lokaci Shi ne ya fara juyawa, lokaci daya suka kwashi kirari hade da neman afuwarsa, basu su yi shiru ba har sai da ya shige baban falonsa Idannuwansa ne suka sauka a kan ZINARIA da ya aika kiranta Bai yi komai ba sai karasawa da ya yi wajen wayar cikin fada ya yi kiran comandan din da aka ajiye yake jan ragamar bada tsaro wa gidan A kausashe ya ce" ko karamin yaro ne kar ku bashi damar fita daga kowace hanya, ku zuba ido ku yi taka tsantsan dimin na zunguri wanda ya aikata, kuma ya san da shi nake daga yanzu zuwa dare komai na iya faruwa ciki kuwa harda barazana fadawa" A dake shima ya amsa kafin ya kuma zagewa ya kara tada jinnin ma'aikatansa ya gingindaya sharudan cewa ko mace ko namiji ko yaro ko tsoho ko a halin rashin lafia ko a halin hauka ko a mace kar a fita fa kowa daga masarautar DAMAGARAM! Ajiye wayar ya yi ya kuma juyowa gare su A hankali ya karasa ya zauna Gannin numfashinta ya dawo, hasalima baci take yi mai nauyin gaske wanda daga shi ne komai zai saketa ta farka ya maido dubansa wajen AMMI da ta aiko masa da tambayar da ya zama wajibi ya amsata Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce" EH ba'a rufe wajen, haka ake barinsa ya bushe dan kansa ko ruwa ba zai taba wajen ba. Dan shiru ya yi na dan lokaci kafin ya dora da fadin " Ba'a taba raba gidan sarauta da abubuwan tashin hankali, zagon kasa, munafurci, hade hade, fitintinnu, rigingimu, da dai saransu, ciki kuwa harda kisa, Wanin kan tsinci kansa ne a wajen da bai dace da shi ba, wanin kuwa yakan kawo kansa wajen ne dan a ganninsa ai nashi da wani waje da ya fi nan din, dama dan irin rayuwar aka haife shi. Dubansa ya kai wajen UMMU dake rungume da NADIA, zuwa yanzun sun rage mata nauyin suturar dake jikinta sosai dan ta sha iska, hakama ya kai kan AMMI dake rungume da NAJEEBA wace du ta makalkaleta idannuwanta lumshe tana kwonce a samanta sosai sai ajiyar zuciya kawai take saki, Sannan ya kai kan Zinaria, sai ya ga sam ba wani yannayi na damuwa ko alhinin gannin yar uwarta kwonce sheme sheme a halin rai ko mutuwa, hasalima dan girgiza kai take irin idan mace na cikin neman balakin nan Ya kuma saukewa a kan iyayen Nadiar, mahaifiyarta na kusa da bayanta, tana rike da hannunta cike da yannayi na tashin hankali, mahaifinta kuwa kansa a kasa ya dan dafe kai malunmalun din jikinsa a dan tatare, hularsa ta yi gaban goshinsa kadan. A hankali ya ce" AMMI, kwanaki an kashe Bintu ta hanyar saran maciji, shine a yau ya sari kafar Nadia, Dan sasautawa ya yi ya sada kansa a hankali ya furta" Ina cikin zargin mutun biyu ne, duda na san cewa zato zunubi ne sai dai na fada a wannan zaton ne bisa hujojina, mutanen nan kuwa sune *Amintacena da kuma sarkin Bulala*, kara sada kansa ya yi kafin ya dago ya sauke idannuwansa a kan Zinaria ya ci gaba da fadin" faduwar gaban kar a je da iyalina a ciki ya hanna min gannin amsoshina a fili, sai nake ta zagayewa ido rufe sai na samo hujojin dake hada matata da shi, koda kuwa ya kasance tsoron saurayinta, koda kuwa ya kasance bawa a gareta a yanzun, aman kiri da muzu na kasa samun kakarfan dalilin da zai iya hadata da shi a talatainin dare a wajaje uku, harda mahaifiyarta,, me suke fada? Me suke amsa? Me suke aiwatarwa? Meye tsakaninsu da shi? Shin kishi ne ya rufewa iyalina ido har ta kaita haka ko son zuciya, ko kuwa ramuwar na shiga tsakanin soyaya da soyaya ne? " Ya karashe yana mai kara son dole ta dago idannuwanta da ta shiga wuwurgawa a tsorace dukan alamun rashin gaskiya ya gama bayana a tare da ita , wanda hakan ya sakata inda inda harma ta dauki magana a firgice cewar " Ni dai ba abinda na aikata " Idannuwansa ya rintse sannan ya bude ya kalleta, hakama dukan mutanen wajen,, a takure a birkice , a wahalce ya ce" Shin na kama sunna a furucina ne a nan? " Gannin ta sada kai baki daya jikinta ya kwashi rawa sai kawai ya mike tsaye, ransa bace ya shiga kai kawo Juyowa ya yi murya a kausashe ya ce" 😁 [3/31, 11:30 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 56 Juyowa ya yi murya a kausashe ya ce" shin kin aikata abinda zai sakani a cikin halin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191