Chapter 31
Chapter 31
dai bata kai ga dauka ba ya saka hannunsa ya rike rigar hakan ya sa ta sakar masa ta kara sada kanta tana dan murmushi ta ce " ka huta lafiya sarkina, Allah ya hutar da gajiyarka uban y'ayana Cike da kasaita ya sakar mata murmushi yana kallonta ta juya ta fice Me yasa bata iya zama a bangarensa komai dare bata iya kwonciya saman gadonsa sai dai ta je falo ta kwonta? Kafadunsa ya daga yana baiwa kansa amsa cewa bata da ra'ayin hakan ne Rigar d aya lura ta yi ta sinsinnawa da nishadi sai dai daga baya fuskarta ta cenza ya kai wajen hancinsa yana mai sinsinawa Da sauri ya maida baya baya kusan ciki inda idan ya saka zata kawo masa daidai cikinsa ya shinshina Da sauro ya cire daga hancinsa yana mai dafe gaban goshinsa Kanshin turaranta ne wannan Wani irin turare take anfani da shi mai kamshi mai tsayawa a jikin mutun haka? Bakinsa ya tabe yana ayanna" idan har kere na yawo.....zabo na yawo na tabata wata rana zasu hade........................ Tun da sasafe suke kinkimtsawa Sai da suka gama kimtsawa suka hadu a saman tafkeken table din wajen du suka zazauna Cike da farin ciki ta shiga zuzuba masu abinci da kanta tana yi tana dubansu Inama ace su dawama da ita haka? Gashi yau har zasu koma gidajensu inama ace mahaifinsu ya iya bata koda matan ne ya rike mazan? Abincinsu suka ci cikin nutsuwa kafin ta dauko ambulope din nan ta budeta Abubuwan ciki ta zubo wanda hakan ya saka su baki daya zazaro idannuwansu ciki kuwa harda GIMBIYA Da sauro ta dauki farar takardar dake ajiye ta buda, a fili ta karanta" *ina rokon alfarmar daga yanzu du wata dawainiyar gimbiyata ta dawo hannuna, idan nace kowace ina nufin kowace ciki kuwa harda kudin kari da kati.....fatan zaki rike wannan catin na banki sannan ki faranta min ta hanyar anfani da shi a kowani lokaci daga ni mai ke in sha Allah* Wani ihu ihu yan matan suka kwasa sunna dariya, NAJEEBA dake firfito ido ta daga hannayenta duka biyu tana sarawa ZAHRAU ta ce" *AN BASHI DAMA, AN YARDA* Zahrau kam kanta ta sada da mamakin kalaman ciki, dama zai iya neman wata dama a wajenta maimakun ya bata umarni? Ashe sarakai na neman dama maimakun su bada umarni ko dai shine mai saukin kai? Irin kallon da ya ringa yi mata jiya ta tuna hakan ya sakata saurin kara sada kanta tana murmushi kafin ta sauke dubanta saman makudan kudadan da suka zubo wai na karinta ne da kuma katin da yar agogon azurfa kamar dai soyayar yara masu ji da kansu Kanennta ta bi da kallo tana gannin yanda suke shoki Sannan ta sauke dubanta saman Anmy Ganni ta yi Anmy harda su tagumi tana kallon NAJEEBA wace ke murmushi tana kada kai tana hangota ta zama aunty Anmy ta dubi kananun ta ce" ku tashi ku je falo Bayan sun bar wajen Anmy ta dubeta cikin nutsuwa ta ce" bana so ki amince masa dan dukiya daughter Na fi so ki ji kin amince masa duda kin ga ba yaro karami bane da zai zauna yana soyaya irin naku na yara, sannan ba zaman jiranki zai yi ba duba da irin darajarsa Aman ko da wasa ba zan yi maki auren dole ba kin ji? Kanta ta ringa gyadawa a hankali sannan anmy ta dubi su NAJEEBA Murmushi ta yi masu ta ce" kar ku manta, ku ringa kiyaye darajarku ku rike mutuncinku kun ji? Su duka suka amsa mata da nutsuwa kafin du su tashi su tafi bayan sun gama yin salama da ita ............................................. Kansa a sade yake gaban mahaifiyarsa Kunyarta ne ya ji ta lulube masa zuciya sai wani irin takaicin zinaria da haushinta da mamakin ashe har yanzu bata da hankali? Yarinta ce ko raini ne ya shiga tsakaninsa da ita? Cikin tausasawa Anmy ta kara tambayarsa kamar haka" *SHAHEED, SHIN ZAKA IYA FADA MIN KAMSHIN TURARAN WA MATARKA TA JI A JIKINKA KAFIN ZARGI YA SHIGA TSAKANINKA DA ITA DA NI KAINA MAHAIFIYARKA KO BA ZAKA IYA BANI AMSA BA?* Me zai ce mata? Ce mata zai yi ga mai turaran ta tambaye shi me ya kai turaranta jikinsa? Ko fada mata zai yi ga abinda ya kawo turaran nata jikinsa ta titsiye shi kan a kan me? Aman yana tunanin ya yi girman da zai iya tara mata hudu shine zinaria ta masa gangancin kawo irin maganar nan kunnen mahaifiyarsa? Ta kuwa san irin yanda yake kiyaye lamarin mamansa shine ita zata masa wannan shirmen? Anmy ta shiga girgiza kanta a hankali sannan ta ce" [1/20, 7:40 PM] Ummu Suhanπ: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 14 Bude matan da aka yi ya sakata saka kafarta da bismillah ta shiga shagon Sai dai bata kai ga idasa shiga ba ta ji wata murya sama sama ana tafa hannu aka ce" oyah, gata fa ta shigo, karuwar yar dake zuwa nan ta amshe kudadenku kuma ta raba ku da mazajenku Da sauri ta dube ta Duba irin na tsanaki nan ta tabatarwa kanta cewa wannan itane matar Ambasador din Ko karya na yi maki? Idan karya na yi maki ai sai ki musa ko kunya bakya ji yarinya karama da ke kin mayar da kanki karuwa kina bibiyar mazajenmu Yarinyar dake hannunta ta kara rikewa dan kar ta fadi tana kallon matar Zata iya rantsewa idan auren kauye ne matar nan tana iya nakudota ta haifota ba tare da an talafa mata ba Gata ta wani zama wata kantamemiyar mace ba wani waje dake rabe ko'ina a hade yake Gaske, shi ya sa mijinta ke haukacewa ko wani dan karamin tabara nata Fuskarta ta dan yatsine ta juya a hankali ta nufi ciki Mayafinta ta warto tana fadin" ke dan ubanki ki tsaya min a nan dan ko uban wa nake magana da shi bai isa shigewa ba sai na gama! Zuwa na yi ki fada min karuwancin naki a kan mijina zai tsaya ne ko me? Da sauri Najeeba ta karasa saka kanwarta ciki ta zaunar da ita ta mika mata wayarta wace bata da wani code ta fito tana janyo kofar cikin Mai aikinta babar ce ke ta raraba ido hannayenta saman kanta , fadi take" Hajia dama abinda ya kawo ki kennan? Ki yiwa girman Allah ki yi tafiarki kar ki rikita mana wajen aikinmu dan mu aiki muka fito Wata bagwariya da ake dinkawa atash kuwa ta yi saurin fadin" jesus, wannan yalinya da gaske ne? NAJEEBA ta dubeta, ta kuma kallon mutanen cikin shagon Kafadunta ta daga ta karasa da karfi ta warce mayafinta dake hannun matar ta ce" eh haka ne, ni karuwarsa ne, nice nan mai haukata maki miji ya je gida yana ihun kiran sunnan NAJEEBA NAJEEBA NAJEEBA a tare da ke! Dan ubanki karya kike, ke nan har mace ce? Ina wajen da zai rike har ya haukata shi? Ta fada a zabure Najeeba ta yi far da idannuwanta ta ce" meye kuwa ba zai rike ya kasa zaburar da shi ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191