Chapter 148
Chapter 148
yi hakuri, kun san harkallar funiyar sai a slow walahi i'm vry busyπ, zan fa yi shara yau aradu masu mana labe a gidan nan eheβΉοΈ [3/31, 11:30 PM] BAK'A CE: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 54 Tirjewa ta shiga yi, lokaci daya ta fashe masa da kukan da ya saka shi ja ya tsaya kansa kuwa ya sara masa Da kyar ya kuma iya daga idannuwansa ya sauke saman fuskarta, irin yanda ta ririke tawul din nata da karfin gaske tana girgiza masa kai tana mamatse kafafuwa ya bi da kallo, a hankali ya furta" MENENE JEEBA?" Najeeba ta turo bakinta ta shiga dan buga kafarta aman bata yi gigin sakin tawul din ba, a raunane ta ce" ni bana son zuwa cen din ne " SHAHEED ya ringa bin irin yannayin bacin da ta yi magana, kamar wani mai son karantar bakon abin da bai taba gani ba haka ya zama sai bin fuskarta da yannatin jikinta kawai yake da kallo Kuma fara janta ya yi, da wani irin sauri ta si kubcewa ta gudu gannin rikon na yanzu ya dan sasaura mata shi Bata san daga ina ba, bata san a lokacin da ya damki dantsen hannunta ba ya juyota juyi daya ya kaita jikin bango ya hadeta Irin buguwar da ta yi da dan karfi ya sakata rinrintse ido tare da jiran jin saukar gigitacen marin da ta tabata sai ta saki dan fitsarin dake mararta A hankali ta ringa jin iska kadan na dan dukan fuskarta, bata iya buda idannuwan nata ba sai rawa rawa da suke na tana son budewa tsoron hakan ya hanna mata budewar Yar yatsarsa mai bima babar yatsa ya saka a kwonce, tun daga tsiron gashin gaban goshinta ya ringa shafawa a hankali har ya sauko da yatsar tasa wanen da ta daure tawul irin daurin da ake yiwa magani tam a faidai kirjunta wato ta yi taho na taho ta hade su a nan Yar yatsar tasa ya dora kan kukin ya ringa dan zagayawa Baki daya ta kuma rinrintse idannuwan nata tana jiran jin tashin hankalin nan dake shirin faruwa da ita A sanyaye cikin muryar da bata sanshi da ita ba ta ji ya ce" ke din yar kokowa ce?" Da mamakinta buda idannuwanta jin kamar da sanyi ya yi mata magana, da sauri ta cire dubanta a cikin idannuwansa sakamakin irin yanda idannuwansa suke da ja sosai, kuma yake shanye su yanai mata kallon nan na tsana gashi kuma yana magana a hankali, me kennan? Oh irin ya yi mata sanya sanya ya kashe banza ko? Habarta ya kamo a hankali ya dago dubanta sunna kallon junna, ya ce" bana son ina magana ba amsa JEEBA" Najeeba ta hadiyi wani yawu a hankali mukutt, a ranta kuwa fadi take ka ji karuwanci ni NJAEEBA, a fili ta ce" aa,aa walahi ba yar kokowa bace ni " Shaheed ya ce" karya ne Najeeba, ke ba yar kokowa ba aman kulun kike kokowa a waje? Yaushe ne shin zan huta da faduwar gaban hakan?" A yanzu kam ta rasa da wace kalma zata bashi amsa, amsar kanta ce ta rasa me zata ce masa, sai kawai ta shiga jin jikinta na son yi mata rawar dari, kai ina haba ina, yaya tana jira ya gagaura mata mari ya nemi yi mata fyade na biyu sai ya wani tsaya yanai mata magana salo salo bayan ta san cewar idan ya samu hanyar kasheta tsaf sai dauke kanta ya huta? SHAHEED ya kuma tsurawa fuskarta ido, kukan nan da ta ringa yi ba ko digon hawaye, ya Allah , yana cikin yannayi na damuwa , sone yake kawai ta je ta kwonta ya san da ya barta a kwonce aman kiri kiri tana saka shi yawan maganar da zai hadasa masa ciwon kai da tsatsauran tunani "Ummm? NAJEEBA ki je ki kwonta kin ji?" Ya fada a karo na biyu yana kallonta Da sauri ta saki tawul din ta kamo hannunsa da yake son kuma dorawa a kan fatarta bayan wahala hakan ke bata, sosai take jin wahalar hakan ko dan bata saba haka ba?, kuma wai SULTAN SHAHEED? tap, kai ta kuma girgiza masa a sanyaye ta ce" ka yi min rai na koma bangaren Ammi, shikenan sai kuma watarana ka ji SHAHEED? " da wani madaukakin mamakin ya kuma kallon bakinta mai kama sunnansa kai tsaye, zai iya rantsewa ko yana yaro yarinyar nan bata gama idasa iya magana bama aman dan raini kai tsaye ita ke kiransa da sunna shaheed duda ba daidai ta iya sunnan ba aman kasancewar Marigayi mai martaba yakan kirayeshi ne da sunnansa kai tsaye, gashi ita din tun tana yar kankannuwarta AMMI keda nacin daukota sai ta koyi sunnan take fadi abinta, aman duda haka a gaskiya a yanzu ta bashi mamaki da take iya kiran sunnan kai tsaye hankali kwonce abinta Dan girgiza kansa ya yi , muryarsa dai stil a sanyaye ya ce" ba zan iya ba, bama zan iya mayar da ke cen ba, kin ga ba yauba ita ke baki damar taka abinda bai dace ba, ba zan iya hada rigimar nan da wace ke kaina ba!" "Wawawawani irin ba zan koma cen ba? Wayo na shiga uku ina zan zauna toh? In dai fada ne ba zan kuma ba ni dai ka barni na yi tafiata" ta karashe tana turo bakinta gaba, baki daya ita dai so take kawai ya barta ta yi tafiyarta hakanan Boyayiyar ajiyar zuciya ya sauke, ya dan ja da baya yana kallonta, da idannuwansa ya nuna mata tana iya tafia Ai kuwa sai da ta saki murmushi, irin ta ji dadin nan sannan ta rabo jikinta da jikin garun tana dan kallonsa ta raba shi ta fara tafia Sai da ta kusan fita ta ji an fi sama da ita a dawo da ita ciki Baki daya ta aniya son kwace kanta da yannayi na kokowa da tsoro aman an hanna mata wannan dama har sai da aka danganata da saman bed din nan, Sansanyan kamshin da abin rufar ke yi ya cika hancinta, laushin gadon kuwa ya sakata dan nitsewa kafin ta nemi tashi da dan sauri Bai bata damar nan ba ya kuma mayar da ita ya kwontar yana kallonta, irin yanda ta ringa kokowar da shiSHAHEED sai abin ya fara bashi nishadi, da gangan ya ringa biye mata har sai ya barta ta tashi sai ya mayar da ita baki daya, ita kuwa hakan ke kara tsoratata sai ta kuma fashewa da kuka du ta yaye tawul din garin kokowar kwatar kai Zaunar da ita ya yi dangalgal saman bed din ya zamanta sunna kallon junna sai sauke ajiyar zuciya take a tsorace tana masa wani kallon da bai san me yasa yake saka masa bugun zuciya ba A hankali ya kure dubanta, har ya dangana da lebunnanta Idannuwansa ya lumshe ya damki lebunnanta, iya su ya ringa yi masu wani irin horo mai zafin gaske, mai zuwa da zafi zafi wanda ya sakata baki daya zaro ido jikinta ya kara daukan bari, hannayenta na ture shi tun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191