Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

wace ta kai shekara uku a haife wajen uwarta ya dawo da ita bangaren y'ayan nasa inda uwar ta ringa cika tana batsewa ya zaunar da ita tsakiyarsu suka hadu sunna cin abincin sunna hira sunna wasa da daria tamkar ba sune suka shiga hali na matsananciyar damuwa yanzun ba ...................................... Da wani irin karfi ya diro daga saman bed din da yake kwonce a mike idannuwansa lumshe ya kai dubansa kan yaronsa da mamansa ta shigo da shi tana kuka tamkar ranta zai fita ta ajiye masa shi saman bed din hannayenta saman kanta sai jujuya kai take Irin yanda zuciyarsa ta buga gannin yanda yaron ya mimike sannan jijiyoyin kansa sun yi rado rado sun yi tsanwa sharr idannuwansa na kallon sama sam baya motsi ba allamun motsi a tatare da shi Hannunsa ya kai wanda ke wata irin rawa a hankali ya juyo yaron Zinariya ta kara fashewa da kuka hankali tashe ta ce" ya mutu ko? Ya mutu? Shaheed ya kalleta da sauri haka kuma zuciyarsa ta kara bugawa da karfi ya kara riko yaron ya ce"...... πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 8 Da wani irin karfi ya juyo shi yana kuma kallon fuskarsa Idannuwansa ya lumshe cike da tausayin kansa da kansa kafin ya rage tsayinsa ya shiga dodora hannayensa dan tabatar da abinda yake ganni a gabansa Tsintsiyar hannunsa ya kama ya saurara da zuciyarsa dan kara tabatarwa kansa Jikinsa a mace ya juyo wajenta inda ta yi tsaye tana jiran jin amsa Wani ihu ta so saki, sai dai ta sake shi a cikin zuciyarta sakamakon rufe mata baki da ya yi da hannunsa na dama sanann ya talabeta da hannunsa na hagu A hankali ya jata ya nufi falo baba da ita inda ta saki jikinta tamkar sumamiya tana gunjin kuka Sunna fitowa falon a kujera ya zaunar da ita still bai saki bakinta ba Yana dubanta har sai da ya rage tsayinsa ya kasance sun daidaita da junna a hankali ya ce" ihu zaki yi masa? Gunjin kukan da take har jijiyoyin wuyanta da kanta sun fito rado rado ya saka shi janyota ya bata kyakyawar runguma Hakan ya sakata kara sakin kukanta tana mai tambayarsa" shikenan ya tafi ya bar ni? Idannuwansa ya lumshe yana shafa bayanta, baki daya ta yi jajajir ta rikice Ta kuma fashewa da kuka ta ce" sai da na hana shi yin wankan nan na dare, ina shafa mai ya shige bayi har yanai min gwalo ya shiga kasan shower ya sakarwa kansa ruwa a kansa Sai da ya ga raina zai baci ya fito ya bude min Sai dai tuni jikinsa na rawa hancinsa na zubar da jinni Fashewa ta kuma yi da kuka tana rike hannunsa da ya tsurawa fuskarta ido yana sauraronta ta ce" shikennan sai ya fara karkarwa sosai da sosai har hakoransa na hadewa waje guda sunna bada sauti hakan ya tsoratani na yi gagawar rufa shi da bargo na je dakinsa na shiga binciko magungunnansa tare da wasu kayan darin dan na saka masa Ta rushe da kuka tana nunawa ta ce" ina dawowa da na daga shi na ganshi a haka, baya min murmushin, baya cewa" ki yi hakuri Anna Baya barin jikin shine nace ko summar ce ya kuma yi? Idannuwansa ya rintse yana jin wani irin yanda yake jin kansa ba karfi ba dabara A yau ya samu kansa cikin wani tashin hankali mai gigitawa a tarihin rayuwarsa A mutanen dake makale a cen cikin zuciyarsa yau ya shafe mutun na biyu kennan, bayan shafe idannuwan mahaifinsa da ya yi da kannanun shekarunsa Hasbunnalahu wani.imal wakim Sosai ya barta a kirjinsa ta samu kukan ita wanda hakan ya saka ta dan ji saukin zuciyarta Sai da ta ci kukan har ya so zarce misali kafin ya dago habarta yana kallon fuskarta A hankali ya kai bakinsa daudai nata, idannuwansa ya rintse kafin ya damki lebunnanta ya shiga tsotsa yana jin zuciyarsa ta yi masa nauyi Bashi da kalaman da zai nuna mata ta yi shiru Baya so gawa kwonce ta ringa irin wannan kukan Sai da ya san ya kashe bakin kukan sannan ya dubeta ido cikin ido cikin yannayin tausasawa domin ita uwa ce, ba wanda zai kaita jin ciwon rabuwa da yaron nan shi ya tabata da hakan, shi yasa yake jin bashi da kalmar da zai iya rarashinta sai dai ya tunatar da ita cewa itama yau ko gobe, ko watarana sunnanta gawa, wannan kira na mahalici ba wanda ya isa a manta da shi ko a yafe masa, an halice mu ba tare da mun roka ba, zamu mutu ba tare da mun shirya ba Tabas shi daya suka malaka a duniya sai bari biyu da ta yi bayansa, aman kuma wanda ya halice shi ya fita son sa Dan haka cikin tausasa kalamai da iya yinsa dan gannin shi ya jure ya bata kwarin gwuiwa ya ce" ki daina kuka haka zinaria Ki yi masa adu'a irin ta bakin uwa na tabata mala'ikun rahama zasu yi rige rigen zuwa amsarsa Ki yafe masa har cikin zuciyarki tun daga daukan cikinsa, naludarsa, shayar da shi da kika yi, da hakurin tarbiyantar da shi, ki yi kokari daga yanzu idan kin buda bakinki dan ki yi salatin annabi ne sai ko ki yi ta yi masa shinfidar kabari har a kai shi Wannan ita ce kaunar da zaki iya nuna masa a matsayinki na uwa Wannan itace babar kaunar da zaki nuna masa zinaria Kar ki manta *dukan mai rai mamaci ne* (Allah jikanka babynaπŸ˜”πŸ‘) Gani take du da ya samu bakin yi mata magangannun nan dan ba shi bane ita Gani take sam bai san irin zafin ciwon da take ji a kasan zuciyarta ba Yaya zai hanata kuka da daga murya? Yaya zai hanata ihu da birgima? Yaya yake so yarensa na shiru ya kasance a kanta a irin wannan bakar rana a gareta? Bai san zafin da take iya ji ba, bata tunanin zai iya sanin karfin zafin da zuciyarta ke mata ba dan ba zai haihu ba kasancewarsa namiji Wannan lamaru kuwa shi zai sa har ya mutu ba zai ji jrin yanda baki daya zuciyarta ke tsartuwar jinni ba Zaunar da ita ya kuma yi sannan ya juya cikin irin tafiar nan tasa ta kasaitacen bujimin sarki Sam bai iya sauri ba , wannan shine saurin nasa domin har yana kokarin kauce sawunsa na kafar gaba Dakin ya koma, A hankali ya karasa wajen bed dinsa Cike da jin lamarin a kasan zuciyarsa ya langwabe kansa yana kallon gawar yaron Ko jiya har kusan karfe goma yana zaune gefensa, abinda ya fi tsaya masa a rai irin yanda yaron ya nace sai ya ga fuskarsa sai ya cire masa rawaninsa a wajen karatu Bai barshi ba har sai da ya ga ya fara gyadi gyadi ya dauko shi ya taho da shi nan bangarensa ya shaidawa mahaifiyarsa ta zo ta dauke shi yana jin baci A lokacin ne kuma ya dauke rawaninsa wanda hakan ya saka yaron yin murmushi yana shafa gefwn fuskar mahaifin nasa sai kuma

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191