Chapter 140
Chapter 140
zo ka tarda mace ce da ta san kanta, ta gane cewar idan har ya ci gaba da irin halayan nan na komai ba ruwansa ba ita kadai zai shafa ba harta da y'ayan da zasu haifa yana iya shafar su sai ta jajirce har Allah ya sa suka kasance aminan junnama ba tsorata zaki yi ba, zaki shige ne kema, zaki damki damar nan sannan ki dan kara naki salon da zuciya daya ba dan ki cutar da ita ko y'ayan mijinki ba. Idan kuwa namijin nan kin tarar da shi da halaya tamkar fan dambe kamar yanda na fada maku dole sai kin bi a hankali sannan kin bi da zafi zafi, kuma sai kin jure kin saka hakuri a zuciyarki a hankali har ki samu sasauci.....sannu sannu har ki fi karfin wulakanci a wajensa, irinsa ne sai ki ji ana cewa wane ai ya dauko ruwan dafa kansa, zafin nan du babu, mutumen nan idan yana gidan amarya hum zaka ga ya shige ne da wuri fitiwa ta gagara, zai je ya lafe abinsa ko me suke yi a gidan? Lolz abubuwa dai ire iren haka............." Dan nisawa ta yi tana kallonsu ta ce" komai tsufan namiji, komai yarintarsa idan har ya hadu da mace zata iya daidaita abinta irin yanda take son rayuwarsu ta kasance, aman fa ban ce da ku wai zai zama mijin kan tace ba, kai ni kaina bana son namijin da lokaci zuwa lokaci ba zai botsarewa maganana ba domin hakan na bambanta min ni ba mamansa bace sannan a karkashin ikonsa nake, tunda muka samu kyakyawar fahimtar junna koda kuwa mun samu sabani shiryawarmu abu ne mai matukar sauki, mai yiwuwa daga idannuwanmu sun sarke da junna komai zai wuce, ko idan na zo wucewa yana iya riken tafin hannuna shikenan na huce, ko ya yi anfani da wani sunnan dake sakani nishadi, idanma nice na bata masan da nawa salon da ina yi zai sauko komai hawan da ya yi, abinda dai nake so shi ne *KAR KU KASANCE KU KOMAI FUSHI, KAR YA ZAMANTA IDAN HALIN NUNA FUSHIN NAKU YA KAMA A RINGA ROKAR KU ANA LALASHIN KU KU KI SAUKA HAR KU GUNDURE SHI YA YI BANZA DA KU, SANNAN KAR KU KASANCE KU BAKWA FUSHI EHE*" Wasa wasa a nan UMMU ta tare da y'ayanta, tun sunna jin kunyar wasu magangannun har ya zamanto sun fara yi mata tambayar ta yaya hakan zai kasance? Har ya dawo sai su yi murmushi su kalli junna, a haka har Ummukulsum ta samu kwarin gwuiwar duba wayarta, irin tarin sakwanin da Yarima ke turo mata ta ringa karantawa Ummu da yan uwanta a hankali cike da nutsuwa har ta kai karshe wanda sakwannin tun sunna nuna tsagwaron ban hakuri da neman yafiyarta, har suka dawo kamar da wasa yakan dan sirka kalmomi kamar haka" kin tsaya min a zuciyata, na kasa cire wannan rana " , har ya dawo dora harafi a cicire kamar haka "i lv u", karshe dai baro baro ya doro shi a hade cewar "walahi i love you", har da irin yan yayan wayan nan dake nuna idan mutun na cikin halin sad da dai sauransu Abinda ya fi birge Ummu bai taba tsalaken rana ba, hakan ya sa ita kanta a yau ta ji tana iya yafe masa harma ta dubi Ummukulsum ta umarceta da tana iya rubuta masa amsa dan gannin idan har ta fara daukan darusan da take masu a yau Cike da nutsuwa ta dora kalamai kamar haka" *Asalam Alaikum, fatan an wuni lafia? Dan na kawo gaisuwata ne da fatan a yi baci lafia* Bayan ta gama ta karantawa Ummu , ta yi murmushi domin kuwa kwarai hakan shine daidai, sam bata so ta nuna zumudinta ta hanyar bashi amsa ta farko ko ta nuna masa kamar shi take jira, sannan rashin ambaton sunnansama nada nasa wajen, tana turawa ta sakata kashe wayar dan ta tabata idan ya gani yana iya beman kiranta ita kuwa ta hane su amsa wayar saurayinsu mai mata a irin lokacin nan, dan kuwa ba dadi idan ka yiwa wata kaima za'ai maka! Murmushi kawai NAJEEBA take har tana dan rage girman idannuwanta irin tana dan kausasa kallonta tana hangen abubuwa da dama, ta tsinci kanta da jin zata kwatanta abubuwan nan, tabas zata kwatanta abubuwan nan. ........................................ Baki daya a falo ya yada zangon aikinsa a yau, ba komai ne yake hadawa a computernsa ba sai binciken da ya saka wani kwararan police abokinsa ya yi masa a kan rayuwar mutanen nan uku komai da komai da ya shafe su A hankali ya ringa nazartar irin abubuwan da aka kawo masa har ya tsaya kan Amintacensa Ya maimaita wani waje ya kai sau uku, wanda abinda ya samo da gaskiyar lamarin ba haka bane Kan soyayarsa ne da ita, an nuna ya so ya yi soyaya da ita sai dai mahaifinta ya dakatar da kamarin bayan ba haka abin ya kasance ba, soyaya sak suka yi mai zurfin gaske daga baya suka rabu a lokacin da mahaifiyarta ta fito karara ta nuna masa shi din ba dan wani bane, ba jinnin sarauta bane kwarai zai yi rashin kunya idan ya nuna yana son yar sarki, dan haka ya kiyaye takunsa ya bar matar manya wa manya Hakan ya hanna masa zaman garinsa ya dawo DANAGARAM, karshe ya ajiye aikinsa harma ya samu kusanci da sarki ya samu karbuwa, wannan shi ne gaskiyar lamarin abinda ya kawo shi garin DAMAGARAM har ya zama gagara badau a cikin masarautar ta hanyar samun kusanci mai karfi da SULTAN A hankali ya ji ya kasa cire ayar tambaya a kansa, *WACECE* a cikin y'ayan sarkin? Sai a kan Liman baba, wanda shima ya samu wasu karin bayanai kan wa'inda yake da su a kansa Sai kuma mai bulala, wato baban dogarin zabga, wanda shi ke tsaye da babar bulala a fada......labarin *Dandatsa* da akai masa tun a shekarun mahaifinsa, ya kasance ya afkawa mata har shida hakan ya sa akai masa hukuncin dandatsa aka jefa shi a gidan yari na dan lokaci A lokacin da ya fito sai ya samu matansa biyu sun barshi, y'ayansa kuwa ba maganar su yi masa biyaya, dan haja sai ya koma wajen sarki Allah ya jikan rai da koke koke da komai da alkawarurukan ya shiryu, Sarki sai ya amince, ya janyo shi jikinsa dan ya kara shiryuwar, ya nuna masa kyakyawar hanya da komai karshe har ya samu mukamin nan, sai dai har yanzu shi da mace sai dai kallo, shi a yanzu matan nema sam basa bashi sha'awa sai dai ya kalla ya cire kansa. Kansa ya dago ya kuma kallon hanyar da ta nan ya dace a ce ta shigo tun dazun, sai dai yanzunma ba alamunta Dan murmushi ya yi a bayane yana dan girgiza kansa, wato dai AMMI ta shirya? Bakinsa ya tabe irn bai dame shi ba, sannan ya mike da computern nan ya yi ciki Sai da ya daura alwallah kafin yake hawa Bed sinsa bayan ya yi wanka Idannuwansa ya lumshe a hankali ya cije lebansa na kasa Baki daya jikinsa ne ya amsa masa a lokacin da ya hango kogin nan, tabas wannan shine
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191