Chapter 1
Chapter 1
ο»Ώπ«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» Na *SAJIDA* 1 Zaune suke baki d'ayansu cikin fada, a kasa suke su dukansu saman tankadaden reran (kasa fara tas) dake tsakiyar fadar baki daya ba saman tabarma ba Su dukansu sun tantankwashe kaffafuwansu tun daga datijon dake zaune har zuwa yar karamarsu Kamaninsu du iri daya ne, sun kwaso kamar mahaifinsu wanda ya haife su wanda yake zaunen cikin shigar shada ruwan toka mai cike da kamala Sai matarsa dake zaune gefensa fara tas matashiya domin sam bata kai shekarunsa ba bayanta da goyo tana dan jijiga yarinyar dake dauke da wani irin gashi mai kyau a kanta wanda sun gado shi ne daga wajen mahaifinsu da yake bakin balarabe Manyan malaman fadar ne zazaune kusa da kujerar alfarma wace sarki ke sama zaune ya kura masu ido daya bayan daya yana kallonsu Dogarai ne hudu biyu gefe da gefen sarki, daya rike da wata irin bullalar dorina irin ta dukan rakumin nan murdadiya mai taurin gaske sannan mai lauyewa wace idan aka tsulawa mutun take zagaye jikinsa ta dannu da zafin gaske, dayan kuwa yana tsaye rike da wata jakar fata wace ke dauke da alkur'ani mai girma ya masa kyakyawan riko A hankali sarki ya dan daga kansa ya dan juya kan nasa hakan ya sa baban malamin da ya fi aminta da shi sannan ya fi kowa tsufa a fadar ya gyara cikin nutsuwa ya ce" Allah ya ja da rai, Allah ya jibanci lamuran sarkin garina, Allah ya huci zuciyar matashin sarkina mai cike da kamala, na miko gaisuwata ina kara jinjina da adu'ar gamawa da duniya lafia Sai da ya numfasa kafin ya ci gana cike da jin nauyin maganar da zai yin duba da abin na cikin gida ne ya ce" Yaran nan ne suka shigar da karan da ka bada rana yau a zo gabanka zaka wanzar da shara'a kwana biyu da suka shige Baki daya aka kwashi gyara kimtsi, sarki mai adalci, sarki mai zartar da hukunci a kan dukan wanda aka cuta Sai da ya lumshe idannuwansa cike da wani irin jan aji da wani irin cika da kamala sannan da jin kunyar datijon dake zaune wanda ke tafe da iyalinsa baki daya sun zo a masu shara'a kafin ya daga yan yatsunsa yana kallon baban yayan yaran da suka kawo karar mahaifinsu da kuma matarsa kan a saka masu alkur'ani a masu shinge kan aikata mugun abu a tsakani kama daga maganin asiri , zagon kasa dai da sauransu dukan abinda zai zama na cutarwa ne Da dan yatsansa ya yi nuni kan baban yayan nasu wanda kansa ke kasa yana cike da kunyar sarkin domin ya tabata ya shaka kuma a kansa zai sauke dukan haushinsa Da sauri na kusa da shi ya fadi cewa" Sarki ya baka damar fadin abinda ke tafe da ku a matsayinka na ja gabansu Sai da ya sada kansa sannan ya dago ya sauke ajiyar zuciya, shi kansa kana ganninsa ka ga jinnin sarautar domin maganar da zai yi sai da ya ringa motsa bakinsa kafin da kyar ya buda bakinsa ya ce" SUNNANa *DAYABU BINE MUTALAB,* mun kawo karar matar mahaifinmu ne wato MUTALAB da kuma matarsa MARDIYA domin muna so a yi mana shari'a ta adalci hakan ya sa muka nufo gidan adalci Gaskiya ne jangori, gaskiya ne yaro jangori a nan adalci shi ke janye da ragamar komai Ajiyar zuciya ya sauke ya ci gaba da fadin" ba wani abu ne ya kawo mu nan ba sai bukatar a yi mana tsakani da matar mahaifinmu wanda take uwa a wajenmu kan zamantakewar yau da kulun, kwarai muna fuskantar abubuwan dake gifata mana kala daban daban wa'inda suke saka mu a halin rashin nutsuwa da fadace fadace tsakaninmu da ita Mun zo gidan nan ne dan kaine uban kowa kuma mai zartar da hukuncin da ya dace bisa tafiar adinni, muna so a yi mana tsakani da ita kan maganar magani wato asiri, kar ta shiga tsakaninmu da mahaifinmu, kar ta shiga tsakaninmu da yan uwanmu, kar ta shiga hurumin aikinmu, ko matayenmu ko kannenmu kar ta hada su da lamari na rashin samun miji, a takaice dai dukan wani shinge da ake yi a gidannan mun zo da kokon bararmu kan a mana shi tsakaninmu da *Su* muma a yi masu tsakani da *Mu* koda wani ta ji zai yi idan bata tona ba, koda wani muka saka ya mana ya ci mu! Wasu kai suke jujuyawa, wasun kuwa cike da mamakin yau shara'ar ta cikin gida ce aman suka yarda ake yinta a fili gaban kowa, Jangori ne da kansa sai y'ayansa duda aun kasance fitatu kuma sananu a duniyar rigima sai dai abin ya bada mamaki gannin ya amsa kira shi dinma da kansa nan da nan labari ya fara fita waje harma yan jarida suka fara garzayowa suka cika kofar gidan sarki kowa na jiran fitowarsu domin komai abinka shara'ar gidan sarki baka isa ka fitar da ita waje ba sai dai ka tsinci abinda ka tsinta a waje Murmushi mahaifinsu ya yi a lokacin da DAYABU ya gama magana kafin ya dago jajayen idannuwansa da suka rikide sukai ja sakamakon bacin rai ya kali y'ayan nasa daya bayan daya sannan ya ce" *Na yarda nima a min tsakani da iyalaina, Sai kuma ya rage muryarsa a hankali ya kalli sarki ya ce" Aman banda soyayarmu, ina nufin ni dai ta min na fuskana wanda zamu ci gaba da zama lafia* Gaba daya aka shiga kallonsa, da yawa suka shiga sada kansu cike da kunya, wasun suka saki baki da jin abinda ya fada, matarsa kuwa ta rausaya kanta tana sakin murmushi tana jujuya kaffafuwanta A lokacin ne itama ta dago kanta da wani irin sauri ta kai dubanta wajen mahaifinsu Hannunta na hagu ta dago ta kai wajen bakinta da sauri tana mai ruruko manyan idannuwanta masu zagaye da kwalin kajal ta ce" *lah* Sai kuma ta maida dubanta wajen sarki wanda ya sauke mata kallon da zata iya kira kallon tsana wanda kwannan duniya ita rayuwarta bata san me ta masa ta tsare masa ba ya tsaneta yake kuma kan tsanarta kamar ya fida mata rai , ba wani haduwa suke da shi ba sai jifa jifa ko idan shara'a ta kawota ko ta rako wani aman daga irin kallon kyamar da yake jifanta da shi ta tabata da ace mai magana ne shi ko mai zage zage da ya mata zagin da bata taba jin irinsa a duniya ba Kanta ta yi gagawar mayarwa ta sada Sarki ya dan yi gyaran murya yana mai duban dogari mai rike da dorina a hannunsa, sannan a zuciyarsa ya ayanna" *Dama yaya za'a zo wajen fitina banda ke ke dai kin saka kanki a uku, mai yiwuwa yanda fatarki keda baki haka aniyarki azaluma kawai!* Da sauri mai rike da bulalar nan ya dagata ya mata wani irin duka a jikin wajen da na yi tunanin garu ne, ashe ba garu bane an masa wani irin tsarin shafa penti ne ya hade da garun Karan da abun ya yi ne ya saka baki daya mutanen
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191