Chapter 105
Chapter 105
*Kai din wanene?* Da hannayenta bibiyu ne ta rike masa hannunsa guda, tuni jikinta ya dauki wani zafi na firgici da tashin hankali Idannuwansa ya lumshe kafin ya vude yana kuma kallonta Wannan karon a hankali ya ringa cenza kallon da idannuwansa ke mata masu laushi zuwa wanda ya saba yi mata Kasancewar fuskar tasa take kallo, sannan cikin idannuwan nasa, a lokacin da idannuwansa suka rikide zuwa wanda ya jima yana binta da shi, wato kallon tsanar nan sai kawai mai rawani ya fado tar tar a kan hakan A yanzun kam ba kanta aka soka ba, aa, guduma ce aka duma mata baki dayanta wanda hakan ya sakata yin luuuuuuu tana daukewa kamar injin da ya mutu a mota ana faman sai ya tashi Tareta ya yi baki dayanta ta fada jikinsa, kamshin turaranta, santsin fatar jikinta da rigar nan wace ta yaye domin dama mai tsaga ce ta yi gefe da irin yanda gashin kanta ya yi luf luf a kan fatarta mai masifar kyau da tsari suka sauka baki daya a jikinsa a lokacin da bai shirya ba A hankali ya yi kasa da ita saman tiles din dakin ya kasance tana saman hannunsa na dama, hannunsa na hagu kuwa ya kara talabeta da shi Wani gurnanin kuka ta dan saki kafin ta furzar da iska tsai kuma idannuwansa take kallo A hankali ta dago hannunta na dama baki daya jikinta na rawa ta kai kusa da fuskarsa A hankali ta shafa fuskar dan kara tabatarwa idan wai shi din ne? Kafin ta saki wani dan marayan kuka tana jan numfashinta Baki daya abubuwan da suka ringa faruwa tsakaninsu daki daki suka ringa fadowa cikin zuciyarta A hankali ta kara shafa fuskarsa wace tuni idannuwansu sun yi ja haka kuma saman goshinsa ya fitar da wata jijiya wace bata san ko ta meye ba Muryarta a cen ciki, idannuwanta na daukewa , zuciyarta na son yin karfin hali aman ta kasa ta kara damkar hannunsa a hankaki ta furta" *NA TSANE KA*! Ban yaba jin tsanar mutun irin...........sai kawai hannun nata ya saki luuuuu ta dauke wuta Fuskarta yake kall9 da wani irin kallo mai cike da son gane wani abu Kamar wanda yake so ido rufe sai ya ga shinfidar fuskarta ya ga abinda aka hada aka yi fuskar tata A hankali ya dago hannun nasa dake wajen cikinta ya kawo wajen fuskarta A sanyaye ya shafa gefen fuskar tata still yana kallon fuskar tata, lokaci daya kuma gabansa ya tsananta faduwa kan abinda bai san dalili ba A hankali ya ringa kara kusanta kusanci da fuskarsa da tata Idannuwansa ya tsinci kansa da lumshewa kafin ya kai wani lamari mai girman da bai san me ya aike shi ba Lebunansa ya dora saman nata masu dauke da man leben nan ( lips) din nan mai kanshi da zaki zaki da sulbi Harshensa ne ya dan lashi abin lokaci daya kuma ya zabura ya mike bayan ya saketa ta idasa kwonci a wajen Kafafuwansa ya mikar ya zauna a kasan shima, a hankali ya sada kansa kasa Tabas ya yi wannan lamari dan ya hukuntata, hukuncinsa gareta kuwa shine ya nuna mata idan ka rike mutuncinka irin abinda kake gani a wajen mijinka, ya yi haka ne dan ta kara jin tsanar rayuwar da ta aikatawa kanta Alkawari ya daukarwa kansa sai ya hukuntata a waje, sai gashi ta zama matarsa, hakan ya kara bashi bacin ran da yake son hukuntata Sai abu na gaba ya san cewa daga an jima kadan za'a zo neman zanin kwananta, domin tun a jiya wace ta yi masa message din zata turo sai ya yi mamakin hakan dan kuwa zinaria ce, ya yi haka dan a kai zannin nan da gaske domin ya tabata ba haka kawai ta nemi dauka ba, ya san da sannin ita bata da shi a tare da ita shi ya sa ya amshi na Nadia bayan ya fada mata bukatarsa Me ya sumar da ita? Me ya sa ta furta masa kalaman tsana? Bai yi tunanin zata farka ba, so ya yi tana bacin nan ya kaita saman bed din ya maye gurbinta a cikin shaidar budurcin nan sai gashi ta farka, harma ta yi tsaye ta ga fuskarsa a yanzu lokacind a bai so ta gani da wuri wuri haka ba Idannuwansa ya kara lumshewa ya mije tsaye Haka kawai yake jin babu dadi a ransa, ba dan komai ba sai dan kasancewarsa mutun mai son fita hakin mutane Kwarai ita din wata halita ce da ta masa katutu a kwonciyar hankalinsa, aman yana so ne ya gasata da kansa ba wai ta hanyar cin fuska haka ba! Daukanta ya yi cimak a hankali ya nufi dakin da ita Nadia dake baci saman kujerar da ya ajiyeta ya kai dubansa, ko kotsawa bata yi ba Shinfide Najeeba ya yi saman shaidar budurcin Nadia sannan ya dauki Nadiar ya nufi dayan dakinsa da ita Itama shinfideta ya yi ya kunna mata Ac, sannan ya janyi kofar ya rufe ya koma wajen da Najeeba take Ya jima tsaye yana binta da kallo Cen ya sauke ajiyar zuciya yana tabe bakinsa ya nufi dardumarwa ya dauka ya shinfida ya shiga gabatar da sallah A lokacin da ya gama yana zaune yana jan carbi har kira ya shigo wayarsa Mikewa ya yi ya dauko ya kuma kai dubansa wajen Najeeba, sarai ta farka, aman kuma idannuwanta rintse ne suke ba baci take ba, ta kasa katabus da jikinta ne zazabi ya rufeta, ga irin kunnan da ranta ke yi kamar zata mutu take ji Wayar ya danna ya kara a kunnensa Kar a min wannan al'adar SHAHEED, Muryar Anmy ta doki kunnensa a hankali ta ci gaba da fadin" Jakadiya ce ta yi safiya wai daga bangaren ZINARIA an turota daukan zani? Ina jin ko ita ba'a yi mata daukan zanin nan ba bare yanzu ta saka a yiwa yarinya? Wannan abin sam bashi da wani tsari, a kan me za'a dauki zani a je ana yawo da shi? Jinnin yarinyata haka kawai har a je a yi mata wani asiri da shi? Bana so, kar a dauka, a bar min , kai Shaheed ka wanke min da kanka bisa amana Wannan karon idannuwansa ya lumshe, domin ta buda nata idannuwan tana jin muryar Anmy dinta ras dan kuwa ba wani hatsaniya adakoy ba, sanyin safia ce, gashi sosai a kusa da ita yake yana binta da kallo Anmy ta ce" kana ji na kuwa? Idannuwansa ya sake budewa yana kallon Najeeba, ido cikin ido suka kalli junnansu wanda hakan ya haifar masu da faduwar gaba, Da sauri ta cire dubanta a kansa, so take bakinta ya rage mata nauyi ta budi baki ta fada masa maganar dake cin zuciyarta Lale ta yarda *ya tsane ta*, kamar yanda ya fada a kusan mota bai taba kyanar halita irinta ba, A yau itama ta rantse sai bakinta ya furta masa irin girman tsanar da ta masa Hannunta ne ya kai kan lema lema, hakan ya sa ta kai hannun ta shafo da kyau sannan ta dago hannun nata A hankali ta ringa kallon abin, sai a nan kalaman Anmy suka fasara mata abinda take nufi Kwonce ne
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191