Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 78

Chapter 78

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ci ba haramun ba Domin bata je ta baza haja an kwasa an biyata ba Da dabararta take samun kudi a wajen du wanda ya saki bakin aljihunsa Da wayonta suke wanyewa lafia da mutun Bata taba zina ba Bata taba kusanta kanta da zina ba Ko rayuwar shan minti ba'a yi da ita Takan saka kaya wanda ranta ya so aman idan ka yi gigin tab'a jikinta zaku samu matsala kai da ita koma waye kai aljihun gara kuwa zata wanka har zuwa lokacin da zata shige daga daka. D'an murmushi ta masa sannan ta k'ara gabatar masa da abubuwan da aka kawo masa dan tarbarsa aman ina shi ya shagala bin motsinta yake da kallo yayama za'a yi ya shigo da wasa ne shi? Tabas bai shigo da wasa ba, kuma sai ya daki wannan sha'ani da zafi zafi. A hankali ya saka hannunsa yana shafa wajen hancinsa, ji yake har kamar wani hucin zafin balaki na cin k'owata gab'a ta jikinsa har zuwa cikin k'wak'waluwarsa, shin ina kunya da kawaici irin na y'a mace? Ina girman daraja da mutunci irin na y'a mace? Ita bata da su tun haihuwarta ko daga baya ta saka k'afa ta shure? Wani dalili ya sakata shurewar saboda kud'i ko dan wata buk'ata da ta kasa hakuri? Shi ya sa a rayuwarsa yana addu'ar idan Allah ya bashi y'aya mata zai aurar da su tun sunna k'ananun shekaru ba dan komai ba sai dan kar su zama gandama gandaman yan matan da ko sun je da budurcin to fa ya samu rauni. Sai yake jin wani irin zafi a cikin zuciyarsa na lamarin, yana jin abin har cikin k'ok'on ransa, me ya sa a cikin yan uwanta ta kasance wace ta fi sauran irin wannan halayya? Tabbas suma Dayabu ya shaida masa suna da samari, sai dai shi idanuwansa basu tab'a kama masa su da wani lamarin da zai zargesu ba, me yasa take irin shigar nan sannan take sakin jikinta da kowani k'ato ta yi hira ba damuwa ba wani d'ar? Me ya sa ta b'ata rayuwarta da yarintarta take harkar maza ido rufe? Me ya sa kika yi abinda kika yi har ya kasance na mayar da ke abinda nake harin na kama tsamo tsamo da laifi? A bayyane sannan a sanyaye ya sada kansa muryarsa da rauni ya furta" Haba *NAJEEBAT*, me ya sa kika saka min madaukakiyar tsanarki ta hanyar zubar da mutuncinki a wajena kasancewata yayanki sannan sarkin ki? Meye ribar da zaki ci a nan gaba cikin gidan duniya? Waye zai iya aurenki ya rik'e ki da amana bayan ya san wacece ke? Kaico da zamanin da zina ta zamo ado ga al'umma, kaico da wannan zamanin da mutane kan iya dukan k'irjinsu su taka da tink'ahon su d'in yan iska ne. Ajiye tablette d'in ya yi ya mik'e daga wajen, domin ya had'u da b'acin ran da yake gudu, tabbas yana jin zafin irin abubuwan da take yi ba dan komai ba sai dan ta kasance yar uwarsa, y'a a wajen auntynsa aminiyar anmynsa wace take matuk'ar k'aunarsa, taa d'in k'anwar DAYABU ce d'an uwa kuma amininsa wanda suke hirar sirri da junna harma ya haye masa, ita din y'a ce a wajen Abih d'insa, daga ita har yan uwanta yanai masu soyayya ta yan uwantaka, shi d'aya amynsa ta mallaka, yana da yan uwa yan mata wajen sauran matan mahaifinsa sai dai babu wata shak'uwa sosai a tsakaninsu ko dan sunna nesa ne? Yana jin zafin du abinda za'a ce su suka aikata domin yana masu kallon y'ayan da Anmy ta haifa. Hira suka sha har bayan magariba ita da aka ce ta salame shi kafin sallah magariba. A daidai lokacin da ta zo shiga b'angarensu ta ringa jin hayaniya da kuka sama sama hakan ya saka gabanta ya yanke ya fad'i ta afka da gudu dan gannin abinda ke faruwa. Mai martaba ne zaune a kujerar da idan ya hau kowa kan zauna a k'asa. Yau ma Abih ne zaune, matarsa gefe tana rusa kuka da Anmy cen gefe tana jan carbi, sai yan uwanta dake zazzaune kawunansu du a k'asa kusan su dukansu. Tunda ta afko d'akin a tsorace sai da ta bi kowa da kallo, hakan ya saka sukai ido hud'u da shi. Gabanta ne ya kwanci kwanci ya fad'i sakamakon irin yanda idanuwansa suka kad'e sukai jajajir ya kuma b'alla mata kakausan hararan da ya sakata jin tana jin fitsari. Da sauri ta kai k'asa a wajen da take tsaye kanta a k'asa tana jin har jikinta ya d'an fara rawa rawa dan irin fad'uwar da gabanta yayi sakamakon tsagwaron b'acin ran data gani a tattare da shi sai ta shiga taitayinta ta sadda kanta baki d'aya ta had'e hannayenta a saman cinyarta bata kuma d'agowa ba. "Allah ya k'ara maka lafia wani irin zama ne wannan? Wace irin rayuwa ce wannan? Daga na fad'i gaskiya shikenan ya tsintsinka min mari, ya hankad'a ni na fad'i gaban goshina ya tsage bayan ya d'auki kusan kwana goma yana min gabar da ban san abinda na masa ba nice ya dace na masa gaba dan a gabansa NAJEEBA ta shak'e min wuya ta marar min fuska yar uwarta na rik'e da y'ata da na haifa, yayansu na kallo aman bai d'auki wani mataki a kansu ba bayan a ranar da ka mana shara'ar nan ne. Daga na tambaye shi inda Zahrau ta je wai da gaske ta auri sarkin agadez shine yake ce min eh Allah ya yi, ai ta Allah ba tawa ba?" Sasautawa ta yi tana k'ara sada kanta domin ba ido da ido take maganar ba ba zata iya kallon idanuwansa tayi bayanin nan ba, cikin kuryar kukan da son lalle sai ta fasa k'won daya tsaya mata a wuya ta ce" Allah ya taimake ka, shine yau MUTALLAB zai bud'i baki ya ce min na daina sheganta masa y'aya dan ba shegu bane sai dai na nemi shege wa wajen ubana?" D'agowa tayi tana kallon yaren daya bayan daya ta ce" *Allah ya ja da ranka shi ya manta tasa shegiyar ne?"* A firgice du suka dago sunna dubanta banda wa'inda ta yi hakan dan su ji sai yan uwansu da ko a ka basu damu ba , tun daga DAYABU, DA UMMU, DA UMMULKHAIR, DA NAJEEBA wa'inda suka rigaya suka mallaki hankalin kansu wa'inda ta d'aukaka rigimarsu ne dama dan tana so sai ta fasa sirrin da ya fad'a mata ya rok'eta kan ta b'oyewa y'ayansa dan yana jin matsananciyar kunyarsu, yana jin kunyar ranar da zasu ji irin abin nan su kale shi da shi, ya boyewa duniya da y'ayansa yarinyar nan ba dan komai ba sai dan gudun a goranta masu, ya san mutane da izgili da neman fitina, gashi Allah ya bashi y'aya mata har goma sha shida baya so sakamakon hakan su ringa samun matsalar rayuwa, ya fad'a mata ne dan ya d'auka ita d'in tunda ta kasance matarsa to fa sirrinsa ce. Ya fad'a mata maganar nan ne dan kar ta ji a gari ta tuhume shi da b'oye mata babbar magana irin wannan, kawai daga jin labarin an d'aura auren Zahrau fitintunnu suka tashi kamar zata kama da wuta, saima da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191