Chapter 183
Chapter 183
dubi wata bayana? Me ya sa ka dauki aminiyata? " Shaheed ya ringa dan yin murmushi yana kallonta, cikin nutsuwa ya juyeta kasan sa ya dan dora mata jikinsa kadan sannan bai sakar mata nauyin jikinsa ba, muryarsa ya kausasa ya ce" Tsoronki nake " Da mamaki take kara kallonsa tana dan tare hannunsa dake son shiga cikin jikinta kafin ta dan dago da idannuwanta tana kallonsa, ido daya ya kashe mata ya ce" [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 67 "Tsorona kuma?" Najeeba ta fada tana kallonsa da mamaki Murmushi ya yi yana shafa kansa a hankali ya ce" Da gaske nima sai da na zauna na gane tsoronki nake, kin ga abinda kike yi na fadace fadace ina da damar na kama ki na lakada maki duka na rufe ki, kaf Duniya ba wanda ya isa ya amshe ki, ama sai kawai na ringa kallonki ina fata a cikin raina....inama zaki rufa min asiri ki daina?, inama zaki daina biya samari?" Dan lumshe idannuwansa ya yi yana jin kansa na dan sara masa sannan bakinsa ya fara masa ciwo sakamakon wannan zuba da yake yi Jin lalausan hannunta a wajen sajensa tana shafawa ya saka shi buda nanauyan idannuwansa yana kallonta, A hankali ya kara kusanta kansa da ita, lebunnanta ya cafka ya shiga bata hot kissss, Idannuwanta lumshe ta kama harshensa a hankali ta ringa tsotsarsa a cikin bakinta hakan ya saka shi yin kasakai cike da mamakinta da wani irin tsuma da jikinsa ya fara A hankali ta saki sannan ta lume kanta a kirjinsa cike da kunya Wata irin ajiyar zuciya ya ringa saki ya mayar da hannunsa yana shafa gadon bayanta A hankali ya kuma zuge zif din rigar tata, A hankali ya zareta daga jikinta kafin ya kara hade jikinsu waje daya yana ta tatara kalaman bakinsa dan kokarin gannin ya bata amsa a dukan tambayoyinta ya ci gaba da fadin" Abokiya nake nema, wace zamu yi zama na fuskantar junna, wace zata yi rayuwa da ni ta matsayin miji abokin rayuwa abokin wasa, ba uban gidanta ba, burina nima na samu wace zata ce min NA KI! Ta nunan ita ga yanda take so ba wai kulun ni ke da gaskiya nine na isa ba, jtama ta nunan ta isa da komai nawa!," Ya dan rage sautinsa sosai ya ce" a gaskiya na hada ki da aminiyarki da farko bisa hukuncin Allah cewar matar mutun sai ta kasance matarsa koda kuwa baya so, na biyu na yi niyar hada ku ne dan na rama irin zafin ciwon da nake ji a duk lokacin da kike wahaltar da ni, sai dai ki sani BEEBAH, itama ina jinta a raina, sam bana so ki dauka ko bana son zama da ita ki wulakantata, Nadia tana da tarbiya da kyawawan halaya, da ba dan kin min illah ba da babu abinda zai tsayar da ni haukacewa a kanta!" Idannuwanta a lumshe suke tana sauraron dukan kalamansa a hankali cikin dadadar murya da sansanyan lafazi A hankali ta dago dubanta ta tsatsare fuskarsa da kallo, irin yanda fuskar ta dauki ja zaka fahimci ya gaji da maganar nan, ama sai ta kuma dakewa domin burinta ya idasa horuwa da yi mata labari dan kuwa ba zai zamanto ita ke zuba ba shi yana kallonta gata mutun mai kaikayin baki sam bata son zama bata dan labari A hankali ta ce" Tall me, kana son wasu ni baka furtan kana so na ba dan me? " Da mamaki yake kallonta, sai ya ga to du bayanin nan da yake na menene? Hala bata fahimci inda ya nufa ba, idan ya furta mata cewa ta masa illah bata gane wace irin ilar ta masa ba kawai so take ta bashi wahala? Kai ya girgiza ya yi saurin rike hannunta da take dan shafa kirjinsa a hankali ya ja numfashi ya ce"Idan kika tayar da rigima zaki iya dauka kuwa? " Murmushi ta yi tana kara shigewa jikinsa tamkar wata mage, shi kuwa hakan ke kara hautsina masa lisafi ya zamanto sai kakarewa take kar ta hargitsa shi har ya haike mata Kuma jefo masa wata tambayar ta yi cewa" sai nake ji a kasan zuciyata ban gamsu da cewar ka aureta dan ka rama bane " Murmushin ya yi shima ya ki bata amsar wannan magana, cen ya kara tare lebenta da take bin hannunsa da shi a hankali ya ce" BEEBAH " :Ummmmm?" Ta amsa shi tana dan langwabewa a jikinsa Kuma talafota ya yi ya ce" Jikinki zafi nake ji, baya sauka kara hawa yake " Idannuwanta ta lumshe, so take ita a yi kawai, haka take ji a kasan ranta wanda bata san dalilin da take son ya haukata mata jiki ba, Muryarta a sanyaye ta ce" haka yake min kusan sati biyar yanzun " Idannuwansa dake lumshe yana jin yanda ta saka yar yatsarta a bakinta, dumin bakin nata da irin yanda ta shiga tsotsa a hankali a hankali nan da nan jikinsa ya dauki rawa, da sauri ya buda idannuwansa sukai ido hudu da junna, irin yanda ta yi kalar jariri sai ya ji kamar zai summe daga zaunen nan da yake Da karfi ya sauke nanauyar ajiyar zuciya kafin ya birkitata baki dayanta ya yi mata runfa Da wani irin sauri yake gurzarta idannuwansa lumshe, idan ya birkitota nan sai ya birkitata cen, jikinsa na wani irin rawa rawa kamar zai hadiyeta ya maidata ita cikin cikinsa ya huta Hannayensa yake cikawa da mazaunanta sai kawai ya dan saki murmushi a fili ya furta" MASHA ALLAH " Sai da komai ya kankama ya ji shi tsamtsamtsam ga abu na bin lamarinsa, sai kawai ya rukunkumeta a jikinsa yana fitar da wani irin numfashi muryarsa a ciki ya furta" Da wani ya shigar min da ya halaka min farin cikina har duniya ta tashi, ban taba jin kishin abu, da Kaunar abu, da son kilace abu irin yanda nake jin naki ba NAJEEBA, NAJEEBA ina son ki, ina son ina son ki, ina son ki so na gaskiya da babu yaudara a cikinsa, ki min rai, ki agaza min, ki dube ni" Hawaye ne masu sanyi da wani irin tsuma ke ratsa fuskarta, fuskarsa da ta yi ja ta kurawa ido, a hankali ta kai hannunta ta shiga goge masa yan guntayen hawayen dake zirarowa ta kurmin idannuwansa Idannuwansa cikin nata yake furta" ki furtan kalmar so ko zan ji sauki a zuciyata " Zuciyarta ce ta kara bugawa, ta yarda cewar shi din Namiji ne cikake mai iya motsa zuciyar du wata halita, yannayin sarautarsa na kara masa wani irin girma da kwarjini a idannuwanta, yannayin shigarsa na haukata lamuranta, takan nacewa son kallon shigarsa, takan nacewa kanshin jikinsa harma ta taba gigin siyan irin turaransa ta karar da dan tanadinta, shi din mai tsada ne, komansa mai tsada ne, jajircewarsa, da irin tsayuwa kan kafafuwansa na sakata jinsa a cen kasan zuciyarta, sai dai ba zata furta ba, ba zata iya furtawa a yanzu kai tsaye ba, dole zata ja zarenta na mata wanda zai bashi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191