Chapter 159
Chapter 159
sakin nauyinta a jikinsa da kuma kara sakankancewa da jikinsa Murmushi ya yi a hankali ya juyar da ita saman bed din Cikin nutsuwa da lalama ya cire mata rigar nan dan ta ji dadin baci A hankali ya juyar da ita ya bale mata bras din nan ya cire baki daya Numfashi ya ringa fuzga da sauri da sauri, sai kuma ya ja abin rufa da sauri ya rufa mata har wajen wuyanta sannan ya kara yi mata adu'a ya mike yana gyara jikinsa sannan ya fito daga dakin ya nufi bangaren AMMI Kamar yanda ya yi tunani hakan ce ta faru, tana zaune saman abin sallah tana jan carbi aman baki daya hankalinta waje guda ta kurawa ido tana kallo hakan na nufin jan carbin ne kawai take aman damuwar da take ciki mai yawa ce Cike da rauni, rauni irin wanda bawa baya iya boyewa gaban mahaifiyarsa ya karasa ya zauna kusa da ita sosai yana kallonta Idannuwanta ta lumshe jin sa a kusa da ita, a hankali ta kura masa ido tana nazartarsa Kansa ya sada kasa yana ta dane halin da yake ciki hakan ya sa a hankali ta saka hannunta ta dago kansa Hannayenta biyu duka ta saka ta tare fuskarsa sai kuma ta janyo fuskar tasa hakan ya saka shi biyota ya dora goshinsa a kafadarta kamar yanda ta bukata A hankali ta shiga taping din bayansa, muryarta a raunane ta ce" cry, cry, cry my boy " Dan shiru ta yi sannan ta dora da fadin " basu kyauta ba, sun ci amanar zaman tare na shekara da shekaru bisa son zuciyarsu, ba laifi akai masu ba, ba tinzura su akai ba ta hanyar wulakanta su a zamantakewar da aka yi ba, niyarsu ne, jst cry SHAHEED , cry a jikin mahaifiyarka domin kaima mutun ne, dan kana sarki baya nufin zuciyarka bata anfani, dan kana sarki baya nufin baka jin rauni irin na kowa, ka zubar da hawaye ko zaka ji sanyi a zuciyarka sannan ka manta da lamarinsu, Allah ya gama saka maka tunda ya bayana maka komai, Allah ya gama yi maka komai tunda ya hanna su wulakanta ka a idannun duniya, CRY MY HAPPINESS " Ai kuwa, magangannun da take tamkar tana bashi damar kara hasko irin zaman da ya yi da su, sosai ya yarda da su, sai ga rayuwa ta zo masu a haka daga shi har su, kwarai zuciyarsa ta masa nauyi , bukatarsa samun hawayen, da zai samu ma ya rushe da kuka mai tsanani kawai, sai dai rashin samun hakan ya saka shi ringa sauke tagwayen ajiyar zuciya yana ta kara yiwa komai fila fila yana mai baiwa kansa amsa cewar dan adam kennan, ka shiryawa komai daga gare shi,, a hankali ya ci gaba da jin nauyin nan na ragun masa, a fili ya furta" harda aikata kissa? Lalle shi kansa bai san karamar kiyayata da ya saka a ransa ta yi girman da zata kaishi ga halaka AMMI " Ammi ta yi dan murmushi jin dumin abu a kafadarta, ta tabata abinda take so ya samu ne ya samun, wato zubar hawayensa dan ya ji sanyi a zuciyarsa, dan haka itama a sanyaye ta furta" Dan Adam kennan, mutun mugun ice kennan " A hankali ya dago kansa yana kallonta, hakan ya bata damar saka hijab dinta tana goge masa fuskarsa, a sanyaye ta ce" har na tsawon wani lokaci zaka kilace ZULAIHAT a bangaren horo ? " Sai da ya jima kamar ba zai yi bayani ba sannan ya ce " Idan aka gama bincike suka tabatar cewa laifinta kawai hada kai dan a kori kishiyoyinta ne ba dan a kashe su ba, idan aka tabatar ta hanyar vidios din da gareni a wajena cewar laifinta bai kai na aikata kissa ba, kuma kotu ta ga ba zata riketa ba ba zata yi kaso ba, zan yi kokarin turata masarautar Agadez ta gidan motar haya, zata sauka irin na kowa ta dauki abin hawan da zai kaita masarautarsu Zan sanar da mahaifinta ya saka jakadiya ta tarbeta daga bakin gate na farko a yi wajen horo da ita zan bata damar zama tare da bayi na tsayin lokacin da zata gane rayuwa, domin kuwa tarbiyar da ta samu sai ta samu wace zata nuna mata ba zahiri aka nuna mata ba, na tabata duniya ce kawai zata ladaftar da ita ta horar da ita, domin kuwa idan ba haduwa ta yi ta kwana ta tashi ta ci abincin mutanen da take wulakantawa ba, ba zata taba gane yaren ba, gidan horon garin Agadez ya tanadi horo ne sak ba dan sarki ba bawa, zata je ta hadu da sabuwar rayuwar da zata hidimtawa kanta komai, daidai da shiga bayi sai ta bi layi kafin ta samu shiga, ba tsaftacen waje ba tsaftacen kayan zuba abinci bare dandannon da bakinta ya saba, ba waya ba tv ba wuta bare ta samu AC ko panka, daga nan zata fahimci darajar ni'imar da Allah ya bata ta yi wasa da ita, zata gane darajar masu hidimta mata, idan na gamsu cewar horo ta samu ba son kai ba zamu yi zama da ita da mahaifiyarta da mahaifinta, idan da hali sai ta dawo ta zauna a karo na biyu , aman fa AMMI sai dai a yi hakuri domin kuwa ba a matsayin uwar gidana zata dawo gidana ba, sai dai a sake dauran aure da ita dan kuwa na rubuta mata saki daya, dukan abin kunyar da take gudu zata same shi da izinin Allah sai mu ga irin daukan da zatai masa " Ajiyar zuciya AMMI ta sauke tana kallonsa, sai kuma ta dan kawar da dubanta a hankali ta ce" mun yi magana da mahaifiyar Nadia cewar ta saka a kawo wanda zai kula da ita har kafarta ta warke, sannan ta tsorata matuka bangarenta ina ga ko a buda mata bangare na hudu, ko kuwa kawai ka mayar da matanka bangarenka Shaheed, idan Allah ya yi kun fara tara iyali sai su dawo bangarorinsu, aman a haka ni kaina na tsorata da mutun, dan kuwa su nasu ya fito, kamar yanfa ka fada ne gidan sarauta ba'a taba raba shi da ire iren abubuwan nan " Shaheed ya gyada kansa yana sauke ajiyar zuciya AMMI ta ce" yaya zaka yi da shi kuma sarkin bulala fa? " Shaheed ya dan yi murmushi a hankali ya ce" Da ace haushina ne kawai yake ji, bai ji za'a cutar da ni ya yi shiru ba, harma ya bada tasa gudunmuwa ba, da sai na manta da na ji sunnansa a cikin magautana sai dai kiyaya girma take, kuma na tabata karuwa take a cikin zuciyarsa, dan haka zan yaye shi daga masarauta , zan fitar da shi cikin gari sannan na saka ido a kan lamuransa, domin kuwa koda bashi da lafiar aikata mugunta ga y'ayan mutane shi abin a zuciya yake, hanyoyin aikata mugun abun kuwa yawa ne da su, zan kai shi rayuwa cen kusa da baban gidan kaso, sannan zan saka masa ido sosai " Cike da gamsuwa Ammi ke gyda masa kanta Gannin sosai ya saku kan dazu sai ta ji dadi, dama ta tabata idan suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191