Chapter 169
Chapter 169
hannayenta ya yi ta sanyo ta bayansa ya kasance ta dora jikinta a bayansa hannayenta a wajen wuyansa sannan ta dora kanta a wajen dokin wuyansa idannuwanta lumshe Yannayin zafin jikinta ne ya saka shi dan kara gyara zamansa a hankali ya shiga dan shafa hannayen nata, muryarsa ciki ciki ya ce" Me ya hanna maki baci? " Dan bakinta ta turo itama muryarta ciki ciki ta ce" Ban saba kwana ni kadai ba ", ta ci gaba da wasa da sajen fuskarsa dake kwonce luf luf Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ringa sauke ajiyar zuciya kafin ya mika hannunsa ya maidota gabansa Bai tsaya jiran komai ba ya dorata saman cinyarsa ya mayar da bayansa da kyau baya ya jingina sannan ya dora kanta saman kirjinsa ya shiga shafa lalausan gashin kanta Lamo ta yi tana sauraronsa, a hankali ta ce" Kai kuwa mai ya hanaka baci? " Sai da ya tabe bakinsa a ransa ya furta ji tsegumi, a fili kuwa ya ce" Ina tunanin matata ne " Sai da ta dan dago ta kale shi kamar yanda ya zame mata sabo idan abu ya daketa zata dan dago dubanta ta kai wajen da ta ji abin, a hankali ta cire idannuwanta a cikin nasa du kuwa da hasken fitilar dakin mai duhu ne aman ras suke kallon junna Muryarta a sanyaye ta fe" Ka yafe mata mana, kar ciwo ya kama ka domin ciwon so bashi da magani in dai ba abin son mutun ya samu ba " Shafa gashin kan nata da yake ne ya dakata na yan sakwani kafin ya ci gaba, muryarsa na shaking kadan ya ce" ke kin san zafin ciwon so? " Lebenta na kasa ta dan dantse, a hankali ta lumshe idannuwanta, cike da jan aji kafin ta bashi amsa ta ce" Na san ciwon so, haka kuma na san zafin rabuwa da masoyi " A hankali ya lumshe idannuwansa yana mai jin wani irin daci daci a zuciyarsa, me yasa take son bata masa nishadinsa ne a kowani lokaci? Bata san irin abinda take hadasa masa na tashin hankali da bacin rai du a furucinta ba? Me ya sa bata tsoron irin abinda zai iya yi mata a kan furucinta? Me take nema a wajen Namiji ne ta rasa a wajensa? Idannuwansa ya kuma lumshewa a hankali ya kawo lalausan hannunsa ya saka cikin rigar bacinta doguwa ta kasa hakan ya saka ta dauke wuta tana mai jin gabanta ya yanke ya fadi Irin yanda ya ringa shafa kwontacen cikinta ne ya sakata fara sauke ajiyar zuciya sannan ta dan yi lamo tana sauraronsa A hankali yake kara sama yana mai tafia da dabara wanda sam ba zata ji tashin hankali ba Sai da ya dangana da mangwaron dake tsaye kikam ya tare hanya ne ya fara dan shafa shi yana dan lumda shi dan ya samu wadatacen ruwan da zai saka shi nishadi Idannuwanta ta lumshe sakamakon irin yanda yake baiwa y'ayan itatuwarta kulawa ba tare da ya girgiza da karfi ko ya tsinko da garaje ba Bata ankara ba sai jin dumi dumi da abin danshi danshi ta yi a baki bakin, hakan ya saka ta kwace ajiyar zuciya da dan karfi kadan sannan ta dana shanyayun idannuwanta ta dora a saman gefen fuskarsa tana kallonsa Baki daya jikinta ne ya dauki rawa, a hankali take dan matse damtsen hannunsa irin abin na shigartan nan Shima dake kokarin motsatan ya gama motsawa , jin idannuwanta a kansa ya saka shi dago nasa da suka cenza kala sukai ja ya sauke a cikin nata wanda hakan sai da ya saka shi jin wani irin yarrrr tun daga kwakealuwarsa har tafin kafafuwansa domin kuwa kalar da idannuwanta suka nuna ya matukar bada kokari wajen kara masa kaimin bukatuwarta Shanye nasa ya yi, ya kuma wara su a kanta, cikin nutsuwa ya kamo kumatunta ya hade bakinsa da nata A hankali ta amshi harshensa dake cikin bakinta mai fitar da kanshin turaren baki na menth ta shiga dan tsotsarsa ido rufe tana kara janyo rigarsa zuwa jikinta Gaba daya jikinsa ne ya kwashi wani irin rawa, a hankali ya ringa sauke mata numfashinsa a saman fuskarta, idannuwansa ruf a rufe ya kasa wani kwakwaran motsi, ita kuwa tamkar ta samu waji lolipop hankali kwonce take lamarinta har sai da ya ji zata haukata shi ya kwace bakinsa yana kallon fuskarta da dan bakinta da idannuwanta dake lumshe Muryarsa cen ciki, da nauyin tsiya ya ce" Me ya sa bakya so na? " A kurya ta tsinkayo maganar , hakan ya sa ta buda idannuwanta da suma suka cenza kala ga abin bacin da ta fara ji ga na jigata mata zuciya da ya yi tana kallonsa, Ido cikin ido suke kallon junnansu, wanda hakan ya haifar masu da wani irin felling, sun kara cadawa a kogin da suke ciki tsundum, har daidai lokacin da ta dan daga masa kafadunta, wato amsarta kennan bata sani ba Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ciciba ya dauketa ya yi wajen bed da ita Wani irin zazafen romance yake bata wanda ya sakata mutuwar jiki da gabai baki daya sai wasu irin manyan kalamai da kunnayenta ke tsinkayo mata daga bakinsa wa'inda a saman lebensa yake furta su dan dai kawai Allah yai mata baiwar ji ne A hankali ta ringa kame jikinta tsoro ya fara darsun mata, muryarta na rawa rawa ta ce" kar ka yi akoy zafi " Sai da ya kara rarashinta ta yada ta idasa yarda da shi kafin ya yin, sannan sosai ya bita a hankali sai dai jimawar da ya yi, dan kuwa a yau bata ji irin azabar nan ta jiya ba, ba za'a rasa dan abinda ba za'a rasa ba aman ba wani azabar a zo a gani bane, sai dai lamari na ba saban ba dama sai a hankali Baci ne ya yi awon gaba da ita, shi kuwa ya kasa koda rintsa ido daya ne Tarin nutsuwar da yske samu a wajenta ta zarta tunanin bawa, haka kuma irin yanda kalamanta ke shigarsa koda da wasa ta fada ya zarce hasashen bawa A hankali ya raba jikinsa da nata ya dan matsa ta yada zai iya kare mata kallo Irin yanda zuciyarsa ke bugawa idan yana tare da ita ne ya tabatar komai karfin namiji ashe rago ne a gaban mace mai sunna mace Irin yanda yake kasa rike wasu lamura a zuciyarsa idan yana tare da ita shi kansa sai abin ya zamto yana bashi mamaki da matsananciyar kunya A hankali ya juya mata baya dan rage kayatuwarta a idannuwansa, sai dai baki daya zuciyarsa ta nuna bata san zancen ba hakan ya sa ya rintse ido dan nuna mata karfi kamar yanda ya saba daneta a kan son zuciyarsa Hakan ya hadasa masa zafin zazabi, domin baki daya jikinsa ne ya garwaye da zafi har hucin numfashinsa idan ya fitar ba normal bane Yanda ya ga rana haka ya ga dare idannuwansa bude shi bai samu kwarin jikin tashi nafilar ba, yana ta biyan gawon shanu, sai a wannan lokacin ya yarda babu sakaran abu irin abinda ke damunsa, gaba dayama shi so yake ta tashi a yita ta kare, aman kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191