Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 171

Chapter 171

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

idannuwanta ta kuma kaiwa saman cinyoyinsa Har sai da tsigar jikinta ta ringa tashi, cinyoyinsa kamar na yan kokowa mundil mundil da su a kame kam ba kamar tuwon laushi ba, saman har wani dan tozo suke da shi idan ya tsaya kikam, sai wani irin gashi da ya masu luf luf luf sannan ruwan da ya taba su sai ya zamana gashin sai sheki suke abinsu Gannin yana son daga hannunta niyarsa ya wanke mata hamata ya sakata dan zaro ido tana kallonsa Ai kau bata ankara ba ta ji ya fara mata cakulkuli Dan ihu ta saki ta fashe da daria da gudu gudu ta shiga kokowar kwacewa Shima dariar tata ta tafi da shi har ya shiga yin daria kasa kasa yana kara rikota jikinsa yana jin tana ihun sai ta rama tana masa cakulkulin shima hakan sai ya zama ta matso sabulun ruwan ta shiga wanke shi tana mumurza ko'ina hankali kwonce tana son sai ta taba wajen da zai saka shi daria kama daga lafafen cikinsa mai gida gida, da keyarsa, ta duka ta taba tafin kafarsa, ta mike ta kama hannunsa ita sai ta yiwa hamatarsa aman ta kasa daga hannun sai kawai ya shagala yake rakata da ido yana jin nishadin lokacin Kunnayensa ne suka jiyo masa salamar dake nuni da an gama sallar Ido ya zaro da wani irin sauri ya kamota gabansa ya nuna mata yannayi na ta yi alwallah dan har an gama sallah Itama alwalar ta maida hankali ta yi ta bi bayansa da tawul din da ta janyo a shanye a bayin Tana fitowa ta tsinkayo maganarsa yana fadim" haka kawai yarinya ki wani saka mu kokowa a bayi bayan ba kyau magana a bayi, kuma ki wani saka na rasa jam'i kai yarinyar nan bakya jin magana" Baki ta bude da mamaki tana karasawa inda yake miko mata doguwar rigarta ta sallah da har ya fice ya dauko mata Da sauri ta warwareta ta shiga sakawa sannan ta saki tawul din kasa Ita kanta ta manta da komai bale shi dake kallonta hakan ya sa a rashin tunawa ta duka ta zare jikaken wandon dake jikinta ta ciro shi baki daya Ido ya zaro gannin katon wandon da ya mata daidai, itama sai a lokacin ta ga abinda ta aikatan, ai da sauri ta matse shi a hannunta tana tura baki ta juya zata koma bayin Hannunsa ya mika ya kamota yana mai kara bin jikinta da kallon kasa kasa, hankali ya ce" Let's pray " Kai ta dan gyada masa, suka nufo kilatacen wajen sallah Lalle ta yabawa limancinsa, ta yabawa irin tsarin sallarsa harma ta ji a ranta zata kara dukawa ya kara koyar da ita adininta domin kuwa ita ko a ina ta hadu da wanda ta san ya fi ta ilimi a kan wani abin bata jin kunya ko girman kan duka masa ya koya mata bare adinin musulunci mai dauke da abubuwa masu girman gaske wa'inda wasun har ka koma ga Allah ba zaka taba saninsu ba Mikar da ita ya yi a hankali ya sakata gabansa shi kuwa a bayanta , bayanta mane da kirjinsa ya shiga takawa da ita suka nufi falon gidan Ita dai inda ya yi da ita take bi, sai ganninsu ta yi sun yi dakin cin abinci Kayatacen tankamemen table din diner ya nufa da ita mai dauke da wasu irin kuloli masu ado da zeba Kana gannin kulolin nan ka san na manya ne, ga fruit wanke tass a cikin wani bowel mai shara shara domin ana iya gane ko meye a ciki kuma a rufe da wani marfi Sai zug zug din da ta yi imanin jus ne a ciki Idannuwanta ta lumshe sakamakon jin hucinsa wajen wuyanta wanda ya zame hular doguwar rigar tuni , sai take jin jikinsa da dan gumi, aman ta kasa tambaya A hankali ya ce" ni yinwa nake ji " Dan murmushi ta yi wanda bata shirya ba domin irin yanda ya yi maganar sai da ta ji kunya walahi Kanta ta dan dago ta dube shi, sai kuma ta cire dan ita a yanzun irin duban nan nasa da sam baya barinta da shi ke rikitata, gashi dai maganar sanyi ke fitowa daga bakinsa zuwa gareta, ama kuma idannuwansa na jifanta da kallon tsanar dake ladaftar da ita! Wajen cin abincin suka karasa Kafin ta zauna ta dauki plat daidai cin sa Aman sai ta ga ya cenza mata da wani baba Yana kallon yanda take zuba abincin yana koya, domin dai sultan ko dafa ruwan zafi bai iya ba, inama ya samu damar dafe dafe shi da ya tashi cikin horon koyon abubuwa da dama ciki harda kasuwanci wanda bai fara harkokin mahaifinsa ba sai da ya kama masters a marketing dinsa sannan ya karbi komai yake tafiar da shi daidai da gwargwadon iyawarsa domin kuwa harta da takardar business communication sai da ya hada saboda tsaro Tana gama zuzuba komai ya mike ya dauki farantin ya yi gaba Bayansa ta bi da kallo, gane cewar ba a nan yake so su ci abincin ba ya sakata dan bubuda jus jus din Na aya ta dauka da abin zubawa ta bi bayansa Cikin nutsuwa ta karasa wajen da yake zaune yana jiranta ta ajiye sannan ta zauna itama Bismillah ya yi mata ya fara saka hannunsa ya fara ci , kafin ta fara ci itama Ta yi dagowa ya kai biyar tana kama shi da irin kalon nan, hakan ya sa ta yatsina fuskarta bayan ta hadiye abincin ta kura masa ido A sanyaye ta ce" Me ya sa kake jifana da kallon tsana tun shekarun baya? " Da mamaki yake kallonta, kallon tsana kuma? Wani irin kallon tsana ne yake jifanta da shi? Gannin tana son cire hannunta ta tashi sai ya riko hannun nata Idonta ta dora saman hannunsa dake rike da hannunta A hankali ya fitar da hannun nata sannan ya matsota sosai Hannun nan nata dake rike a nasa ya shiga sidewa daya bayan daya yatsotsin wanda hakan ya sakata shagala da kallonsa Sai da ya gama sannan ya maida nasa hannun, wanda dama ga vokali ta dauko aman sai ya saka hannu ya diba a hankali ya nufi bakinta da shi Dan langwabewa ta yi tana sauke ajiyar zuciya ta ki ta bude bakin nata Yana mai dubanta a sanyaye ya ce" Ki ci kin ji, ki yi hakuri ki ci ko zan iya ci " .............sai da na gama ya goge😭😭😭😭😭😭 [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 63 Wannan karron sai d akirjinta ya doka, harma ta ringa jin tamkar zata fashe da kuka da tashin hankali, a hankali ta kuma kurawa fuskarsa ido tana kallonsa ta kasa karbar abincin, shima dai kallon nata yake harma yana jin bashi da wani abu mai dadin kallo irinta a duniya sai dariar mahaidiyarsa "Kin san kin ada kyau kuwa JEEBA?" Ya fada kasan makoshinsa yana mai shafa gefen fuskarta, bai bari ta dawo daga sumar da ta yi ba ya dora da fadin "Ina so idan Allah

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191