Chapter 129
Chapter 129
kasa ta jimke hannunta guda ta sanyaya muryarta ta budi bakinta ta fara magana kamar haka" ......................🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 48 Ta budi bakinta ta fara magana kamar haka" Allah ya taimaki sarki, Allah ya ja da rai ya ara maka nisan kwana, sannu da hutawa zakaran gwajin dafa, sannu da warhaka takawa"................... Lafuzanta ne suka yanke sakamakon hannunsa da ya dora daidai bakinta yana kallonta Idannuwanta ta dago tana kallonsa itama da duba irin na tarin soyayarsa da tarin jin haushinsa da tarin jin tsoronsa Dayan hannunsa ya saka ya kama hannun nata dake jimke ya ajiye saman cinyarta kafin ya saka hannayen nasa baki daya ya dagota tsaye shima yana mikewar ya kasance sunna mikewa a tare Wajen doguwar kujerar falon ya kai dubansa, sai dai yana kallo sai da aka hasko masa lamarinta mai girman gaske a idannuwansa A hankali ya lumshe idannuwansa ya samu kansa da jin zuciyarsa na rike sunnanta a ciki ciki Dubansa ya kai saman kujerar da kyau, idannuwansa sun hasko masa abinda ya sha'afa bai goge da kansa ba, dan murmushi yake jin na son kwace masa sai dai ya ki barin hakan ya faru ya gimtse fuskarsa da kyau A hankali ya karasa wajen zama da ita ya zaunar da ita, sai kara sada kai take irin na girmamawa tamkar wace ta zo gaban sarakuwarta farin haduwar nan Hannunsa na dama ya saka a nitse ya dago habarta yana dubanta Muryarsa ya sanyaya sosai, sannan a rarabe a hankali irin ya yi niyar cadin da ita yau ya ce" haba Zinariana, shin bakya gajiya da kirarin nan da kike min bayan daga ni sai ke?" Da mamaki take kallonsa, shi kirarin ne baya so? Ai ita kirarin nan shine karin fasa kanta da sakawa ta ringa taku daidaya, idan ana kodatan nan ko dogon fushi bata iya yi, kai ita da ko shi zai mata kirarin zata washe masa hakora ne! Shaheed ya kuma dago dubanta ya ce" ki dubeni cikin ido, ki min magana da girmamawar da miji kan iya samu a wajen matarsa, yaya zan zama sarki a waje haka kuma a dakina? Oya yi min zancen soyaya" Gaba daya wannan karron ta idasa kuro idannuwanta tana kallonsa, muryarta a dan rikice ta ce" zancen soyaya kuma? Da kai?" Shima abin sai ya bashi daria a kasan zuciyarsa, sai dai bai yin ba ya ce" Zinaria da wa zaki yi idan ba da ni ba? Na maki tsufa ne?" Sai kawai ta ringa kakare hada ido da shi, tana ta kare fuskarta cike da wani lamari na mamakinsa, shi sarki guda yake magangannun nan? Su an hore su da yi masa kirari da koda shi da fadin ya yi kaza ya fi wane, haka mahaifiyarsu ke yiwa mahaifinsu ko a gaban waye, ahine shi zai kawo wasu magangannu? Sai kawai ta ringa jin zuciyarta ba dadi sakamakon tunanin da ta saka mata a cikin kwakwaluwarta, 'yaya aka yi a da bai ce yana son soyaya ba sai yanzu? Ko dai wannan karuwar bak'ar yar ya fara kulawa?' Sai da gabanta ya fadi kafin ta kale shi a tsorace, shi kuwa kallon irin yanda du ta rame, an yi mata kwaliya kamar yanda ta saba zuwar masa da kwaliya sai dai raka sosai ta bayana kanta a tare da ita A hankali ya kai hannunsa, domin ya rigaya ya yiwa kansa alkawarin zai ta lalabata har ta saki, dan kuwa ya ga wani labari da aka yi posting na irin yanda mata ke ji idan za'a masu kishiya, da irin shawarwarin da namiji ya dace ya bi dan gannin ya kwontarwa da matarsa hankali ta dan nustu a kan maganar, a sanyaye ya furta" yaya jikin ki?" Zinaria ta kara kikifta idannuwanta sai ga hawaye, a hankalin itama ta ce" jikina gayanan dai, shine na zo neman alfarma a wajenka, ina so mu je gida tare da AYYA a yi min magani sannan hankalina ya kwonta kafin na dawo" Hankalinsa a kanta sosai ya ce" wani irin magani ne da ba zan iya nema maki shi a nan ba? Ko fita ta kama ni mai kaiki ne da kaina, wani irin kwonciyar hankali kike so wanda sai kin yi nisa da dakin mijinki?" Du magangannunsa na yau, da irin tsayinsu, da irin yanda yake yinsu cike da kulawa na cutar da ita, domin har baki take saki tana kallon jajayen lebunansa da yake dan motsawa a hankali, da idannuwansa da suka cenza launi sakamakon gajiya yana dan lumshe su yana bude su a hankali, sai kawai ya ringa birge idannuwan ganninta Ita kanta bata san lokacin da bakinta ya furta" NAJEEBA ta tare ne?" Kama sunnanta da ta yi ya saka masa jin gabansa ya fadi kamar wani wanda aka kaiwa wawan dukan bazata, A hankali ya kuma kallon fuskarta, a yanda ya kula ko a haduwarsu ta farko ita ba NADIA bace a gabanta Najeeba ce, Haka kawai sai yake jin ransa ba dadi sakamakon rashin jituwarsu, yau kuma ya fara jin abin a cikin ransa, sosai da sosai A hankali yar fara'ar da ya ringa saki ya shiga harhadeta, ba dan komai ba sai dan kawai ba zai iya barawa wata cikinsu daman kawo masa maganar wata ko tambayoyi a kan wata ba, idan sunna so sun hadu su yi kishin su, shi abin daria yake bashi sosai domin ranar da aka yi dramar nan har wani hura hanci ya ringa yi daga bayan rawaninsa a kasan zuciyarsa kuwa ya ringa tunanin dama hudu ya jera ya ga iya gudun ruwansu Fuskarsa a hade aman bai daga muryarsa da karfi ba ya ce" shin ina iya saka tsorin kar zafin kishin ki ya kaiki wajen da zaki kasa gano hanyar dawowa?" (Lauje) Idannuwanta kawai ta kura masa tana kallonsa, sam ta kasa bashi wata amsar kuma, zafin kishi ne? Inama ace ana yiwa namiji kishiya da ta gwada yiwa SULTAN ta ga irin nasa kishin, shin shi baya jin kishi a ransa ne? ( to fah ) Hannunta ya kamo ya rike a nasa ya ce" ke ce babba, ba zan taba bada kofar da wata zata wulakanta ki ba, ba zan iya wulakanta ki ba domin ke din ke na fara sanni, ina mai rokonki a yau kan ki sanyayawa zuciyarki, ina da abubuwan yi masu girma da yawa, idan har kika talafa min ta hanyar kwontar da hankalinki kika ja yan uwanki a kan akida guda wato zaman lafia da zaman aure, ina mai tabatar maki zaki fi kowa jin dadin zama da ni" Ya dan tsagaita yana ta sauke numfashi kafin ya dora da fadin" idan kuwa kika kiya Zinaria, ban san a wani kalar zaki iya wayar gari ki ganni ba, ban san idan zan iya fama kamar yaro ba, ban san idan zan iya zubar da shirme kamar wani wawa ba domin sunna na raya" Yana gama fada ya saki hannun nata da ya riko , ya yi kokarin tashi ya mike tsaye, hakan ya sa ash color din jalabiyarsa sauka kasa Da ido take kallonsa, ta tabata, ta tabata kennan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191