Chapter 110
Chapter 110
Nadia ba zagi ba duka, ba zafi, Nadia wajen kwonciya a gyare ga wani kamshin turaran wuta da basa gajiya da sakawa Nadia ina mike ina shating ina hasko kaina Haba ina, zan je na duka na yi masu salama na dawo na taya ki zama, Nadia ni dai ko cin uwar taki Najeebar zata yi ko? Ba inda zaki, maganar tafia ki bara mata mijima bata taso ba Nadia na daria tana dan tsoma kafarta a ruwan da ta ji ya yi zafi sosai ta ce" Aunty, ni sulhu nake nema da Najeeba, ni kaina a jiya kafin na san waye shi nake fadin na bara mata Aunty, ni kam zaman lafia nake so da Najeeba, aman ba zan iya barin SULTAN ba Daria ta yi ta ce" ko ke fa yar, wato kin ga maza kin kasa kawar kai ko? Wahalar bata firgitaki ba? Nadia ta ringa daria ta ce" ta firgitani, aman kuma ta kara min kwarin gwuiwar zama a shashena... ........................................ Ruwa masu zafi ta hada itama kafin ta yi kokarin kama Najeeba Tun daga yanda take kin son cire doguwar rigar jikinta ta dan fara kokonto Bata kawo komai kanta ba dai har ta talafa mata ta shiga ruwan nan Irin zaman da ta yi a cikin ruwam ya saka gaban Zahrau mumunan faduwa Da sauri ta mayar da hannunta na hagu ta kara taba zafin ruwan dake dauke da abubuwan kamshi Tabas yana da zafin da ko lafiarka kalau zaka ji tsoron shigarsa bale ita da take tunanin miji ya zo mawa Da sauri ta kalli Najeebar, abubuwan da ta gani saman shinfidar a bushe fa? Sannan ita kanta a jikinta ta ga abubuwa su fa na meye? Duban fuskar Najeebar ta ringa yi kafin a sanyaye ta ce" gardama kikai masa Najeeba ko me ya faru da ke? Najeeba ta kai dubanta kan fuskarta Haushi ya sakata kin yin magana a wannan lokacin sai da Zahrau ta kuma fusta"kin ga, ki rufa min asiri ki bani amsar dake min yawo a raina, ki rufa min asiri ki bani amsa yaya zan saka ki cikin ruwan zafi haka baki ji zafi ba? Bayan na ga alamun da suka nuna min mijinki ya zo gareki? Shirun da ta kara yi ne ya saka Zahrau kara shiga yannayi na damuwa, fuskarta na rikidewa zuwa kalar wace zata fashe da kuka ta budi bakinta a hankali ta ce" meye damuwarki? Hala ba ke ya zowa ba? Hala da wata ya tara a ranarki? Najeeba ta yi rauraurau ta budi bakinta da yannayi na bacin rai kasa kasa ta ce" me kike son ji? Yawan maganana da bacin rai na? Me kike son ji? Na kuma maimaita maki shirmen da ba yanda zaki iya yi min? Hannayenta dake kusa da nata ta riko ta dago tana kalonsu ta ce" ban taba gannin wulakanci irin na jiya ba, tabas ya gama anfani da Nadia ya dorani saman datin jikinta Ido Zahrau ta rintse da karfi tana kawar da kanta A sanyaye ta lumshe idannuwanta tana jin du wani waje da harshensa ya ringa bi a jikinta kafin ta ce" Zahrau, kin san wani abu? *NA TSANE SHI!* Zahrau ta lumshe idannuwanta itama kafin ta janye hannunta ta mike a hankali ta ce" ina jiranki, ki gama ki fito Da sauri ta juya ta fita, ita kuwa ido ta lumshe ta kara zama cikin ruwan nan, tabas ya ci galaba a kaina a yau, Ya bi min jikina da kallo, Idanma da gangan ka lashi fatar jikina SHAHEED na maka alkawarin sai na saka ka son lasarta da hauka hauka, Idanma da zumar wani lamari na zuciyarka ka hade lebena da naka Shaheed, Na maka alkawarin sai na haukata yawun bakinka Shaheed sai na zabura mafarkin ka, Shaheed sai na hana maka sukuni! Na rantse matanka ba su ne abokan gabana ba! Domin na yi imanin WA MAN TASHA'UNA ILA AN YASHA ALLAHU RABUL ALAMEN. Zahrau na fita ta ci karo da Ummu zaune tana kallon kofar Ido hudu suka yi da junna, Zahrau ta sada kanta ta yi niyar fita a dakin Ummu ta yi murmushi ta ce" Zahra, zo mana Zahrau ta fasa fitar ta karasa wajen Ummu tana kallonta Ummu ta kuma yin wani murmushin ta ce" ina zaki je ki fadi matsalar yar uwarki? Ba dai Anmy zaki fadawa ba? Zahrau ta dago tana son goge hawayen dake cikin idannuwanta a sanyaye ta ce" Ummu, tana cikin damuwa, yaya DAYABU ya fada mana sai mun kai zuciyoyin nesa mun kawar da kawunnanmu, inaga shima dan ya kauracewa haduwa da ita ne yake iya hakurin gannin hawayenta Ummu, meye mai karfi tsakaninsu haka? Na zata Najeeba zata iya hakuri, aman Ummu aminiyarta Nadia fa ya aura, sannan a jiya Nadiar a bangarensa ta kwana, ba abinda ya faru da Najeeba Ummu ta lumshe idannuwanta tana kokarin murmushi a bayane, a sanyaye ta ce" Eyah, shine zaki je ki fadawa Anmy haka? Zahrau ta bar hawayenta sauka a fuskarta sosai ta ce" na gaji ne da gannin yannayinta a haka, kanwata ta kasance macen da a wajenta nake daukan darusan kecewa da daria komai bacin raina, ita ke kara saka min kaunar na rayu a zuciyata, ita ke kara saka min nutsuwa idan har hankalina ya tashi, Ummu, na gaji da ganninta tana hawaye a kan auren nan, na ga alamun shima ba so yake ba, itama haka to a kan me zasu yi ta wahala har haka? Murmushi ta yi ra kamota ta zaunar da ita tana hangen yan kafafuwan Najeeba daga wajen kofar da alamu ta karu tana jin me za'a ce A hankali ta ce" shine zaki fada mata ta raba auren? Zahrau ta kuma sauke ajiyar zuciya harda yar shashekarta ta ce" ashe shine wanda ke tafia suke haduwa a stade wajen da take zuwa shan iska? Shin bibiyarta yake yi ko menene? Ummu, idanma aurensu ba mai mutuwa bane a sama mata yancinta, ba zan iya motsawa nan da cen ba har sai na ga abinda zai faru ya faru da kanwata, Ummu, a wajen Najeeba muke koyon murmushi komai bacin ranmu, ba zan yarda farin cikinta ya gushe daga rayuwarta ba, walahi su Ummulkhair jiya kuka suka yi kamar me, Ummu yaya kwana ya yi muna mesage da shi hakan ya sa tun karfe shida yana gidan nan , mun yi niyar yau mu hadu mu duka mu sakata murmushi sai gashi ya kara bata mata? Ummu ta yi murmushi dai kafin ta ce" Zahrau, sai nake gannin kamar kun so kanku da yawa, idanma wani abu ya hada su fushi da junna me zai hanna ku yi bincike dan gano kusababin wannan rashin jituwa tasu ta hanyar zama ku tambayi kanku da kanku wacece kanwar ku? Wannene Sultan Shaheed? Bara na fada maki waye SHAHEED,.SHAHEED mutun ne mai son kare martaba da mutuncinsa da na duk wani wanda ya sani bare na dan uwansa Shaheed a duniyarsa ya tsani mace mai rawar kai da neman fitina Shaheed ya kasance mai son mace mai wahalar ganni ga maza Zahrau, Shaheed fa shugaba ne Zahrau SHAHEED yana da dama da yawa a rayuwa, sannan idan yau ya ki kallon Najeeba meye dalili? Inaga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191