Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 172

Chapter 172

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
Download Book

ya sa inafa rabon haihuwa a duniya y'ayana su ringa yin kamaninki da fatar jikin ki, da shahwabarki, ama banda fadan ki" A hankali ta furta" Na shiga uku, meye hakan kuma?" A kasan zuciyarta ta yi maganar, ama a fili ta bayana cikin sanyi da rarabewa, Bakin nata da ya yi furucin ya kurawa ido, da ba dan baya son matse mata waje ta hanyar nuna mata zanlar zalamarsa a kanta ba, da ya kara kusanci a tsakaninsu a wannan zaman ta hanyar mayar da su abu guda a irin wannan lokacin Buga kofar da ake a karro na ba adadi ne ya saka shi kai dubansa, haka itama Hannunsa ya mika ya dauki remote tare da tablet dinsa ya kunna ya shiga kallon mutanen dake tsaye a cen wajen dogarai Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ajiye wayar ya dauki jus din nan ya zubawa kansa ya sha sosai Kallonta yake kasa kasa kafin ya furta "zan je na dawo, ki ci abinci kin ji?" Kanta kawai ta iya gyada masa tana mai binsa da kallo har ya shige cikin baban dakinsa Ya dauki lokaci kamar minti ashirin sannan ya fito Gaba daya sai ta ji wani irin yam yam yam a jikinta a lokacin da kamilin sarkin, mai wukar yankan ya bayanar mata a Sultan SHAHEED Ajiyar zuciya ce ta kwace mata tana kallonsa sai ta ga wajenta ya nufo hakan ya sa ta ji zuciyarta na rawa Yana karasowa da gaya sai ya ja ya tsaya kamar yanda yake yiwa Zinaria ta kwashi kirari ko ta dukar da dubanta har sai ya fice Da farko kan nata ta dukar kasa kamar yanda idan aka kawora shara'a ko ta yi rakiya Sai dai kamar yanda ya yi tunani ko minti daya bata yi a hankan ba ta shiga dago dubanta a hankali har ta sauke saman fuskarsa Murmushi ya saki ya rage tsayinsa ya mikar da ita tsaye Hannunsa ya saka ya janye abin wajen bakinsa sannan ya kusanto fuskarsa da tata A hankali ya shiga kissing din lebunnanta har sai da ta bashi amsa son ransa sannan ya cikata ya sakata a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya Muryarsa ciki ciki ya ce" Yaya aka yi bakya jin tsoron hada ido da ni? " Itama sai ta ki bashi amsarsa, domin ai ita ta fara tambayarsa ya mata banza ko, sai da ya gaji dan kansa sannan ya cikata Har ya fara tafia ya ji ta ce" baka koshi ba kuma zaka fita? " Dakatawa ya yi ya juyo gareta, sai da ya mata kallon tsaf ya ce" ki tanadar min wani abincin, domin zan fita da matsananciyar yinwar ki, fatana kar na ringa magana ina ambatar sunnanki a lafuzana......." ya karashe yana mai kashe mata ido daya sannan ya juya yana mayar da rawanin wajen bakinsa ya fice Ta kai minti biyar a tsayen nan tana kallon kofar da mamaki A bayane ta ce" kan Uba," sai kuma ta juyo tana sakin murmushi Sai da ta dan jujuya ta kwaso shokiiiii ta juya wajen kofar nan ta sauke masa ita a fili ta furta" gayen zai halaka ni "......... Sunna fita daga nan waje suka samu mahaifin Nadia ya gabatar masa da dukan sakamakon binciken da aka yi, hakama lauyan da ya dauka da kuma police din da ya shiga cikin mutanen gidan sarautar ya yi basaja Sosai ya gamsu da bayanansu, sannan aka tafi da dukan wa'inda suke da hannu a ciki tun daga kan wanda ya ga lokacin da ake kama macijin ya ji labarin macijin ne ya yi kisan an bai fada ba, da wanda macijinsa ne, da sauransu Sai da aka gama hargitsa gidan sannan aka saka kowa kuble dan za'a fitar da Zinaria Da kansa ya saka aka fitar da ita aka kawota gabansa Gaba dayanta ta zube kasa har jikinta na rawa ta fashe masa da kuka tana neman afuwarsa, cewar ba zata kuma yarda ta hada kai da wani dan a cuce shi ba Ta dora da fadin" Haba ya mijina, ka gafarta min laifukana a gare ka, na san da ban kyauta ba, ama ba zan taba hada kai da shi dan na ci amanar aurenka dake kaina ba, ban taba cin amanar aurenka dake kaina ba " Ransa bace matuka , ya kalleta, muryarsa kausashe ya ce" Da kin san darajar kanki, da kin kilace min kanki, sai dai kashhhh........, shiru ya yi na dan lokacin kafin ya furta" idah ta hau kanki, na tura takatdarki wajen sarki" Yana gama fada ya juya ya shiga takawa, yana jin lokacin da ta kwala wani ihu duda muryarta a shake take ta zube kasa sumamiya, haka suka konkimeta suka sakata a mota, a hanya ne suka yi kokarin gannin ta farfado kafin tale gane komai sun sakata a motar hayar da akai mata shata zata dauki hanyar damagaran zuwa Agadez, hanyar da bata taba bi ba a mota tun da Allah ya haliceta, sai gata yau an sakata da ranar gari zata shiga garin agadez a motar haya, ita kam ko a haka aka barta ta gane rayuwa bale idan ta tuna mahaifinta na jiranta da takardar saki? Ita kam ta kawo abinda ba wanda ya taba kawowa gidansu, aman ta tabata mahaifiyarta zata tare mata (uhum, baki san itama an turata gidan ba😁) Daga nan bangaren su Nadia ya nufa domin ya yi niyar yau ba zai fita ba Yana zuwa suka gaisa da iyayenta, sannan ya mata yaya jiki da tambayar ko akoy abinda suke da bukata?, sun bashi gamsashiyar amsa sannan ya fice ya koma falonsa A nan ya tile, a nan ya kuma bajewa, a nan ya ringa shigar yarinya ta inda bata zato bata tsamani, a nan ya ringa kara yiwa kansa ilah da soyayar yarinyar Ammi, a wajen nan ya ringa baje kolinsa , suka ringa samun kusanci da shakuwar da bai yi da wani mahaluki ba....... Bayan kwana biyu da daurin auren su UMMU yaya DAYABU ya dawo daga tafiar da ya yi garin Niamey bisa aikinsa Farin ciki ba irin wanda bai nunawa Ummu ba, sannan ya shigi abin da karfi karfi dan kuwa kiri kiri ya nuna ba zata zauna a wancen gidan ba, dan haka aka shiga gyare gyaren rantsatsen gidan Abih dake anguwar jeune cadre Tsananin farin cikin da Abih ya shiga ba'a cewa komai, hakan ya sa shima ya shiga gabatar da bincike a kan yarinyar da DAYABUN ke nema, dan kuwa ya shiryawa bikin DAYABU, a duniya DAYABU ya kasance jigon rayuwarsa da ta y'ayansa, kowa dai rigimarsa shi yake zubawa, kowa shi yake kaima, shi kuwa ya dauka ya rungume ya nemi mafita , sam baya wasa da ahalin MUTALAB dan haka shima ya fara dukan lamarinsa da dukan katfinsa, dan kuwa zai masa biki na dan gata. A cikin sati gudan nan idan fitar SHAHEED ta yi yawa bai fi sau hudu ba, NAJEEBA kam tana ji tana ganni zuwa bangaren AMMI ya gagareta domin Shaheed ya wani irin kasawa ya tsare dukan motsinta a kan idannuwansa, ya zamana idan ka ga an neme shi to abu ne mai girman gaske wanda dole sai ya fita, ko harkar kasauwancinsa da yake yawan operat a

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191