Chapter 161
Chapter 161
ta dauro alwallah ta shiga gabatar da nafilfilu domin dare ya yi sosai Sai da ya gama dukan kimtsawar da yake yi a kowani dare, ya gabatar da nafilarsa raka'a biyu kawai ya yi doguwar adu'a sannan yaike ya cire jalabiyar dake jikinsa Turare ya fesa a jikinsa sosai sannan ya shige cikin abin rufar da ta kanainaye take baci hankalinta kwonce A hankali ya janye abin ya maye gurbinsa ta hanyar hade jikinsu sannan ya lumshe idannuwansa ya shiga neman baci bayan ya yi adu'a Wani irin nutsatsen bacin da bai zata zai samu ba ya samu, a lokacin da ya motsa kiraye kirayen sallar asuba na biyu tuni har lokacin ya yi, da sauri ya diro ya nufi bayi dan kar ya makara Ko da ya kimtsa ya kai dubansa wajenta bata nan, sai kawai ya fice dan gabatar da sallarsa Ya jima sosai domin sai da ya leka ya ga kwannan su AMMI da Nadia da jiki, sannan ya dawo, a lokacin tuni takwas ce take neman yi Kasa kasa kunnayensa ke jiyo masa dan kida na tashi, hakan ya mugun bashi mamaki harda dan zaro ido Kida? A nan? Da safiyar nan wani iblis ne wannan? Da sasarfa ya nufi dakin da yake jin dan kidan ga carbinsa a hannunsa A bude dakin yake, ta baiwa kofar shigo baya, ta daura zani ta dage shi har wajen kwaurinta sai rigarta mai kananun hannaye sai gashin kanta ta hade su cen sama ta sike da kumb dinsa Zanin gadon nan ne ta yaye ta ciro wani tana shinfidawa, sai kuma ta saka wakar larabawa mubale, hakan ya sa take kada kugunta tana rawar larabawan haka kuma idan ta dan mike sai kawai ta cire da rawar ethiopian tana kada kafadun nan exactly yanda suke yi har ta dan yi kasa kasa da kan nata sannan ta tsayar da jikinta sai iya kugunta kawai ke juyawa da wani irin kwarewa ga shafafen cikin nan nata baki daya casun sasafe ne NAJEEBA ke hadawa a bangaren SULTAN, wanda ta tabata ba zai zo inda take ba, haka kuma bata wani kure volume ba bale har ya ce ta cika masa waje da ihun kida A hankali ya jinginar da bayansa, baki daya idannuwansa tamkar zasu fado ikon Allah kawai yake kallo Gannin har kamar da gaya, har kasa kasa take dan dukawa sai kuma ta kara ci gaba da cashewa ya saka shi murya cen ciki ya furta" *BEEBAHHHHHHH* " NAJEEBA kam kunnanta mai ji ne, sai dai wakar da ta saka ta hanna mata jin domib kuwa kwarai a ciki ya yi maganarsa A hankali ya ringa dan daga idannuwansa da sukai masa nauyi ya kuma furta" *BEEBAH, KI BAR BALAKI YA YI BACI NA ROKE KI* " Wannan karron kam ta ji, hakan ya sa ta yi turus ta tsayar da rawar tata, wajen da take kallo dai take kallo idannuwanta rintse, sai kuma nan da nan magangannun su aunty Zahrau suka shiga dawo mata sala sala, maganar aunty Zahrau da ta ce da ita" bana son iskanci Najeeba, ai so muke mu ga iya gudun ruwansa, zaki bani hadin kai na gaskata maganar da ya yi cewar baya son bak'ar fata ko zaki ci gaba da shirmen nan ne wai? " Yawu ta hadiye da kyar kafin ta dan duka ta dauki wayar dake kidan A hankali ta dorata saman kanta ta tataro dukan jarumtarta ta yafawa kanta Irin wakar nan ta falguni da suke rawa da abu a kansu, sai kawai ta dan wara hannayenta ta ci gaba da rawar nan da iya kugunta ta juyi gare shi Baki daya ya kwalalo idanniwansa yana kallon ikon Allah, a hankali ta ringa matsowa kusan shi tana mai bin wakar nan a sanyaye sannan da hannunta na dama tana mai nuna masa kan ya matso gareta tana dan tare wayar kar ta fado da kanta bata sana hannu ba hakan ya sa idannuwansa ke yawon binta du inda ta dan juya, uwa uba da gaya sai kawai ta dan juya ta kara kada mutanen da kyam sai ya bi su da kallo sannan ta juyo har ta idasa zuwa daf da shi A hankali ta dan kara tsayinta ta yo dadage duda bata kamo tsayinsa ba sai kawai ta dora yar yatsarta tun daga saman goahinsa kamar yanda ya yi mata a jiya ta shiga yawo da ita har ta kawo wajen lebunnansa, a hankali ta zazagaya lebunnan nasa sai kawai ta saka dayan hannun ta dan kamo bayan keyarsa ta yo kasa kadan da fuskarsa A hankali ta kusanta tata fuskar kusa da tashi, baki daya ya sakankance ya gama shiryawa harta da bakinsa ya saki tsabar masifafen mamakin dake shirin kaishi kiyama bai shirya ba sai kawai ta kawar da lebunnanta daga daf da fuskar tasa ta mana masa peck a kunci sannan ta yi wani irin zabura ta yar da wayar a nan ta shige bayi a guje wanda a lokacin da ta yi hakan bai san inda kansa yake ba ya sakankance ne jira kawai yake Baki daya ya kara kwalalo idannuwansa, murya a shake ya bi inda ta shige da kallo Hasbunnalahu wani'imal wakim ya fada a bayane yana dafe kirjinsa dake wani irin dokawa fat fat fat tamkar zai ballo ya fito masa A hankali ya ja kafafuwansa da sukai masa nauyi ya karasa kusa da bayin ya dan dora kansa a jikin kofar, muryarsa cen ciki ya ce" open the door Beebah " NAJEEBA ta dan zaro ido, sai kuma ta makale kafadunta kamar yana ganninta tama ki yin magana kwata kwata A sanyaye ya kara furta" plz " Bakinta ta dan tabe , sam ta ki nuna da ita a wajen SHAHEED ya kara dora kansa sosai , muryarsa na kara bacewa sai sanyin dake neman lulube shi , hannayensa na bari kadan kadan ya dora saman abin budewar muryarsa har rawa take ya furta" kina son kashe ni ne? " Tabatawar da ta yi ta kile kuma ta bar kys din a jiki ya sakata matsawa ta cire pant dinta ta haye masai abinta ta gyara zamanta SHAHEED ya dora hannunsa da dan karfi ya ce" ki bude min BEEBAh, ki bude min kar ki ilatani i beg u " Dan idannuwanta ta zaro jin muryarsa ta fara baci, ta kara gyara zama a hankali ta ce" ehem " Irin gyaran muryar nan idan kana bayi SHAHEED ya lumshe idannuwansa yana jin yanda kansa ke sarawa haka kuma bugun zuciyarsa na kara girmama, a sanyaye ya ce" idan har na shiga bayin nan, sai nai maki fila fila BEEBAhhhhhhh " Bakinta ta tabe tana kara kallon wajen da ta kile ta ci gaba da neman uzurinta ah tom Ransa a bace ya budi baki da karfi ya ce" Oh gidan nan, jama'a wani dan abu ne ya rike ni😭😭😭😭🙄🙄🙄 [3/31, 11:30 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 59 Ransa a bace ya budi baki da dan karfi ya ce" BEEBAHHHHHHHHHHHH " Sai da ta dan zabura a hankali ta ce " Um? " Shaheed ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191