Chapter 60
Chapter 60
ba abinda ba zaka gani ba Yau itane aka bugowa kofa haka Idannuwanta ta kara rintsewa tana mai taune lebenta na kasa Aure? Abinda ta kwana da sannin cewa sai an mata shi ita dake auren sarki? Shine zata yi ikirarin an tozartata? ZULAIHAT kar ki saka ni zarginki mana? Zaihat kar ki saka zuciyata kin aminta da ke mana bayan hakan bai dace ba zato zunubi ne Zulaihat a kan auren ne kike aikata haka? Idannuwanta ta lumshe ta ji zuciyarta na furta mata" *MAI DAMAGARAM ZAI YI AURE, ZAI SAKE WANI AUREN KWANA KUSA KUWA ZULAHAT DOMIN NA IN DAI YARON YA GAJI MAHAIFINSA TO BA ZAI IYA ZAMA DA KWAYA DAYA TAK BA* Gaba daya hargitsewa gidan ya yi da hayaniya da gude gude da murna domin sai da aka daura auren ne aka shiga shigowa da abubuwan yanka ana yin waje da su dan za'a yi sadaka ne da su Ba'a jima ba gidan ya kwashi shiru sakamakon dogaren da suka fitar da kowa aka saki hanya aka kara gyara hanya Cike da nutsuwa da kasauta suke takowa har suka idasa shiga bangaren Anmy Tunda suka shigo gaba daya yan matan suka zube kasa kawunansu a kasa cike da girmamawa Waje suka samu suka zazauna kafin suke amsa gaisuwar Anmy Sai da wajen ya dan dauki shiru kafin cike da muryarsa mai nagarta ya buda bakinsa cikin nutsuwa ya koro adu'a Ya yi fatan alkhairi kafin ya dora da wata zazafar nasiha wace ta kare a aure bauta ne, zaman raya sunna ta je, Ya karashe da kausasa muryarsa yana fadin" kar na ji, kar na ga abinda zai saka ni taka kasar garin agadez ba da sunnan zumunci ba ya Zahrau Kanta dake kasa tana ta hawaye ta kara sadawa tana dan gyadawa Anmy ta yi musmushi da dan guntun hawaye a gurbin idannuwanta Najeeba ta kara rike hannunta dan zuwa lokacin hannunta daya a cikin na Najeeba dayan kuwa a cikin na Ummu Ajiyar zuciya ya sauke a sanyaye ya furta" ANMY, zan kaita da kaina ne Anmy ta gyada kanta ta sanyaya muryarta ta furta" zan so a je da yan uwanta su yi mata kwana biyu Allah ya ja da kwanakinka Kai tsaye ya furta" zamu je da UMMULKHAIR da UMMUKULSUM ANMY ta tsare shi da kallo da mamakin jin abinda ya fada, Abihma dake cen gefe yana amsa waya kasa kasa hankalinsa na kan yaren nasa, sai ya kebance da su sun zanta tare da yayansu, Dayabu kuwa yana zaune dan nesa da su shima a kasa ya tankwashe kafafuwansa ANMY ta ce" ai su uku ne, akoy NAJEEBA dubansa ya kara kaiwa wajen Anmy, da duba irin na kar ki min haka, kafin ya zafafa dubansa zuwa ga Najeeba wace tun da ya nuna banda ita ta dago da mamaki tana kallonsa itama cike da jin haushin kalamansa Irin duban da yake mata na tsananin tsana da wanda ta masa wanda tsaf duba me mai hade da harara kafin ta sada kanta tsaf a idannuwan Anmy Da mamaki ta kara dubansa ta kuma kalli Najeeba Murmushi ne ya kubuce mata kafin itama ta maida kanta ta sada tana jin wani tunani na son ta yi shi yanzu yanzu Muryar sakin Agadez cike da kamala ya furta" Allah ya ja da ran mai Damagaram, zan so a je da kanwata domin na tabata zata debewa Gimbiya kewa Yana fada ne yana nuna Najeeba hakan kuwa sai ya baiwa kowa mamaki ciki harda ita kanta Najeebar Yaya aka yi kike da farin jinni a wajen manyan mutane bayan ke din baki dace da samun hakan ba *MAGE?* Ya ayanna a ransa kafin yake cire dubansa daga kanta ya maida wajen Abih dake dawowa yana dan murmushi, shifa yau wani fayau yake jinsa, yau wani farin ciki yake ji mai girman gaske, yau ya aurar da daya Tun dazu yake samun kiran mahaifiyarta da kuma Mardiya wace ya ajiyeta gefe ya yi watsi da ita Yana karasowa shima kansa ya sada a gabansu, domin koda kuwa yana uba a wajen SHAHEED sannan siriki a wajen sarkin Agadez to fa shi din yana kasa da su ne daga indalah, Allah ya umarceshi da ya yi masu biyaya a matsayinsu na shuwagabanin kasarsa A hankali ya buda bakinsa yana kallon Abih ya ce"""""🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 25 Cenxa harshensa ya yi zuwa harshen larabci, ya tausasa muryarsa ya kara sada kansa yana kallon yayan mahaifiyar tasa wanda ke zaune kusa da y'ayan nasa mata shima zuwa lokacin yannayin rashin son rabuwa da su ya bayana a tatare da shi A hankali ya furta" Allah ya saka da alkhairi Abih, Allah ya biya da dukan bukatu na alkhairi ya kara girma ya kara rufa asiri Yanda ka bani ragamar komai Allah ya fitar da ni da kai da kowa kunya a lamarin Kuma dagowa ta yi da mamakin jin irin yanda larabcinsa ke son yi mata wahalar fahimta bayan larabcin yarenta ne, kasancewar larabci ya shiga cikin junna sai ya yi anfani da baban mai wahalar wanda shi Abih din shi ya koya masa shi ya yi magana, a ciki abu kalilan ne ta fahimta Abih ya yi murmushi shima ya dauki yaren wanda ya tabata ko Anmy bata iya shi ba, shima kasancewar a saudiya ya yi karatu tun yana karami ya kasance yaren larabci kala biyu yake ji, da na wajen mahaifiyarsa da kuma wanda ya zame masa na makaranta ya bashi amsa kamar haka" nagartarka ta shaida kanta, bayan kasancewarka sarki sai kuma kyawawan halayenka suka sayan maka biyaya daga wajenmu iyayenka, Allah ya yi maka albarka, ya baka zuri'a dayiba A kasan zuciyarsa ya amsa da amen amen amen Kasa kasa ya yiwa Anmy bayanin ta inda zasu fito su shiga motar da zata sada su da aeroport nan da minti talatin Mikewa suka yi suka fita ta hanyar da suka shigo Anmy kuwa ta mike da sauri ta shiga hada hadar harhada mata dukan abubuwan bukata A lokacin ne Abih ya samu damar kadaicewa da su baki daya Kansa ya sada kafin ya dago yana dubansu Sun yi masa wani irin kyau mai birgewa sannan sun yi masa girman da sai yau ya yarda y'ayan nasa masha Allah sun fa girma Su dukansu sunna cikin wani danyen lesh ne, wanda ya tabata da kudinsa zai tambaya sai ya kalli Anmynsu a firgice hakan ya saka shi kin tambayar kudin domin abinda ya saka ya gansu da shi ya tabata ya kece kudin shada! Tun daga yan kunnayensu kuwa har zuwa sarkar wuyansu zinari ne da abin hannayensu, ta zahrau ce kawai ta banbanta ta kasance baba sosai da wani irin kira mai ban tsoro domin ba karama bace a girma da tsayi da fadi da kuma kyan fasali Alkyabobin dake jikinsu kadai abin kallo ne, ta Najeeba ce ta kasance shara shara mai shegen kyau A hankali ya ce" ban san da wace kalma zan yi anfani dan nuna maku irin tsananin farin cikin da nake ciki gannin Allah ya fitarwa da daya cikin miji nagartace mai daraja a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191