Chapter 177
Chapter 177
shashafa du wani sasa na jikinta kafin ta shinfida darduma ta shiga gabatar da sallar asubahi Sai da ta gama salarta cikin nutsuwa sannan ta mike ta dauki pant dinta Juyawa ta yi ta duka ta saka wanda hakan ya saka shi kara yi mata kuriii yana kallonta Sai da ta gama sakawar kafin ta ciro doguwar riga ta atampa, rigar kuwa ba'ai mata gidan mama ba dan haka take son saka bras Rigar sallar nan ta dan sasauta ta kaita daidai kugunta sannan ta juya masa baya hakan ya sa dogon bayanta shafafe wanda baya dauke da lungu lungu ya tsatsare shi sai dan fadin mamanta kadan da yake hangowa har ta saka bra dinta sannan ta sabule rigar baki daya Dukawa ta yi irin dukawat rakumi kansa kasa jikinsa sama ta dauki rigar wanda hakan ya saka shi sakin ajiyar zuciya yana kara gyara zama yana mai binta da kallo Rigar ta saka ta juya tana jan zif dinta sannan ta dauko dan kwalin rigar ta daura saman kanta ta kashe irin daurin nan na ture ka ga tsiya Rigar bacinta da ta cire ta dayke ta ninke ta mayar da ita wajenta sannan ta koma wajen dardumar itama ta nade ta kaudata ta karasa gaban madubi ta ja ta tsaya tana bin kayan kwaliyar su Ummu da kallo Murmushin mugunta da neman fada ta yi kafin ta shiga uda turarukansu Ai kam wani irin wanka ta shiga yiwa jikinta da turarukan nan tana harhadawa har suka fara hawan mata kai dan tsabar barna ama bata daina ba sai da ta ji ta jika da turare sannan ta ajiye Juyowar da take kanta ya kusa gwaruwa da kirjinsa hakan ya saka kirjinta bugawa ta ja baya kadan ta dora hannunta kan abin madubin nan da ba kwari gareshi ba, gannin hakan ya saka da sauri ya sa hannunsa ya taro kugunta ya rikota jikinsa har sunna jin numfashin junna na garwaya waje guda Muryarsa a shake ya ce" Ni zaki nuna tamkar bana waje BEEBAH? " NAJEEBA ta hadiye busashen yawun makwogwaronta, so take ta masa rashin kunya ta mumurguda masa baki, sai dai walahi tsoron marin nan nasa na jiya ya mata katutu a rai, ama idan ya san wata ai bai san wata ba Fuskarta ta yatsine a hankali sai kuma ta saki wata irin shagwababiyar murya ta ce" Haba SHAHEED, me kake so? Ko na kara fada maka sirrin abinda nake sha dan samun ni'ima ka kaiwa kawata? To SHAHEEED abunuwan ne da yawa walahi, da ka je wajen su Ammi su suke bani sai su harhada maka ka kai mata ta ringa sha may be a dace " Bakinta ya kurawa ido da mamaki, furucinta yake aunawa bisa mizani, a hankali ya yi niyar yin magana sai dai bugawar da zuciyarsa ke yi ya saka shi lumshe idannuwa yana ayanna yau ya ga tashin hankali, ya yi gwa da gwa da maza masu abin tsoro basa kayar masa da gaba sai wannan ficiciyar yar? Najeeba ta dora hannunta saman nasa ta shiga kokarin kwace rikon da ya yi mata idannuwanta saman fuskarsa tana tsinewa zuciyarta da dukan wasu burikanta, yaya zuciya da buri zasu yi mata haka? Dama su din masu cenza ra'ayinsu ne suka sakata hawa kan turba yanzun suke son sakinta a tsakiyar filin daga? Wannan wani irin tashin hankali ne da bata shiryawa haka ba? Rayuwarta da shi ta dauri niyar ko a yaya ta zo mata hamdan, idan da dadi idan babu oho, sai gashi banzar zuciya da banzayen burika na k8n fari mai mata sunna neman tarwatsa mata shiri? A hankali ta kuma kallon kyakyawar fuskarsa wace ke wartar du wani tunaninta da nazarinta, murya a shake ta kama hannun da dan karfin da take tunanin tana da shi ta ce" KA CIKA NI NA KARA GABA! " buda idannuwansa ya yi da wani kallo mai tafe da sako, sakon ya kunshi magangannun ban hakuri, da rarashi, da roko irin na ki ji kaina ki tausaya min, Bakinta dake mutsu mutsu tana rike shi dan kar ta yi abinda zai kurumtata ta kuma budawa ta ce" Barka da juma'a jama'atul musulmi A gaskiya ba zan iya kwatanta maku irin farin ciki da nishadin da kuke sakani yan gidan Mage Grup, walahi na wuni ina shan dariar chafterku, harda masu rrrrrrrrrrr na ce ku yi hakuri kar ku yi amai😌😌😌😌😌 [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 65 *SAKO ZUWA GARE KU JAMA'AR CIKIN GIDAN MAGE, JINJINA, GAISUWA, FATAN ALKHAIRI, ADU'AR GAMAWA DA DUNIA LAFIA, HAKIKA ADU'O'INKU SUKAN SAKANI NA RINGA JINA CIKIN MATSANANCI FARIN CIKI, UWA UBA IRIN KOKARIN DA KUKA RINGA YI A KAINA, SAKWANI SUN SHIGA WAYA KUMA AN GODE, TABAS ALLAH SHI KE HADA BAWA DA MUTANEN KIRKI, SANADIYAR RUBUTU NA HADU DA MUTANEN KIRKI WA'INDA NAKE FATAN KODA NA DAINA RUBUTU ZAMU CI GABA DA KUTUNCI TARE DA JUNNA, ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI YAN UWANA MA SAMIRA DA BILKISSU, SHAWARWARINKU GARENI KO A WANI LOKACI ZAN DAUKA DOMIN KU DIN AMINAI NE KUMA YAN UWA NE* *NA GODE* Ta kuma furta" ka sake ni Shaheed " SHAHEED ya dan girgiza mata kansa bai iya bata amsa ba yana kallonta Takaicin shirun nan nasa nukurkusarta yake har cikin hanjinta A rikice ta ce" Ka sake ni dan girman Allah ka bani lafia na huta da fitintunun nan, zuciyata ba zata iya dauka ba SHAHEED, me kake jira da ni ne? Wani wulakancin kuma kake shirya min ne? SHAHEED tun ban san yarenka a kaina ba ka yi min wanka a bakin titi da ruwa masu sanyi, athmata ta tashi tun ina jan numfashi har na sume ka dana min allura ka kawo ni ka watsar, Shaheed ka tashi ka hada ni aure da aminiyata zaman kishi?, Shaheed ka saka aka kawo ni bangarenka na zauna a daren da yake nawa kunnayena suka jiyo min du wani irin abinda ke faruwa tsakaninka da NADIA, Shaheed Nadia Wasu hawayen wahalar ne suka ziraro mata masu zafo ta dora da fadin" du bai isheka ba ka dauke ni ka kaini saman datin da ta zubar ka dora ni Shin ni ba mutun bace?, Shaheed kana nuna min ido da ido matanka, ai ba cewa na yi ba matanka bane ba ko? Sannan Shaheed du bai isheka ba ka tambaye ni abinda nake sha? An fada maka ina shan wani abin ne? Ba abinda nake sha, bai isheka ba sai da ka mare ni dan na ki fada maka abinda zaka kaiwa yar gwal?, A hankali ta shiga rera sansanyan kukanta kafin ta dora da fadin" Nima ba son naka nake yi ba ai kau ......... " ta idasa fashewa da kuka mai ciwo Shaheed ya ringa girgiza kai a hankali yana jin wani irin ciwo da zafi da tashin hankali a kasan zuciyarsa, a hankali ya ringa sasauta irin rikon da ya yi mata muryarsa cen kasan makoshi ya ce" Dan Allah, ki daina cewa bakya *So na*, ki daina BEEBAH " Yana fada ne yana idasa sakinta, har ya saketa baki daya ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191