Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 124

Chapter 124

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

ta tatara ku ta yi vangarenku da ku, ta hanna yan aiki zuwa inda kuke da cikinta a jikinta ta yi ta kulawa da ku, har sai na kasa jurewa dan kaina na dawo na lalabata domin du abuna nakan kasa nutsuwa idan muka yi fadan da ta min fushi har ta kaurace min, zaku ga na dawo ina lalabata mu shirya" Dan murmushi ya yi ya ce" har zuwa lokacinda yar uwarta wace ta kasance yar mahaifinta ce ta bayanna, Wannan itace rayuwar da na yi mafi muni a cikin rayuwar da giyar kudi ta kaini ta baro ni" Kallonsu ya yi da kyau ya ce" a lokacin bata fi wata hudu da cikin Najeeba a jikinta ba, murna farin ciki haka take bugawa mutane tana fada masu ashe tana da yar uwa? Kuma itama yar uwar nata da danginta bangaren mahaifiyarta, wato dai ta samu dangi Sosai ake shige da fice ana tayata murna, harta da dangin na yar uwar tata sun zo sun taya murna, inda yar uwar tata ta tare a gidanmu suke zaune kalau A hankali yau da gobe, kadara da haduwa da wata irina wace ta sako duniya a gaba muka shiga fandarew, munna watsewa, munna aikata alfasha a boye a cikin gidanta na aure cikin du dakin da hakan ta kama" Subahannalah, Ummu ta fada da karfi ta ce" wai wa ya tambayeka?" Hararanta ya yi ya ce" ko dai bakin ciki kike na huta da nauyin dake kaina ne?" Ci gaba ya yi da fadin" tun bata sani ba, har Allah ya sanar da ita, Ta ci kuka, ta yi dana sanni harma ta so bara min gidan sai dai a lokacin da DAYABU ya riki kafarta yana ihun UMMU UMMU, sai kawai ta fashe da kuka ta rungume shi ta bara mana wajen wato gamu ga duniyar" Kunya ta hanna min zama sai na bara masu gidan na tsayin sati, ashe aikin gama ya gama har ta dauki ciki na tsayin wata uku, UMMU kuwa na dauke da nata wata bakwai Dole na waiwayo iyalaina, dole na waiwayo matata da y'ayana, Sai dai kash bayanuwar cikin ya kara hadasa mata tashin hankali Na takaice maku, ni da kaina sannu a hankali na ringa haifar da dalilan da suka ringa kara nisanta ni da matata ta rufin asiri wace du abubuwan nan da nake mata ko kanwata daya kwal wace ta ragen a duniya kuma aminiyarta bata sanarwa ba, sai dai ta rufe daki ta ci kuka ta fito a yi abinda za'a yi Akoy ranar da ta tasheni tsakiyar dare ta ce da ni" MUTALAB, na aureka ne domin Allah, ina zaune da kai dan Allah ya saka min kaunar y'ayanka, Mutalab a da ina tunanin ina iya hadiye komai dan yarenka, aman a yanzu na gane harta NAJEEBA dake da shekara uku ina iya bara maka na tafiata idan har baka bar rayuwar nan da kake ba, idan har baka takawa zuwan uwar yarinyar nan da take takenta birki ba zan wanke kafa na je na daki mamanta na daketa na yi kason haka, MUTALAB idan ka kai zuciyata makura zan halaka ka na halaka kaina, dan walahi walahi irin yanda nake maka magiyar ka aureta idan sonta kake ka nuna min yaya zaka kuma iya auro bara gurbi a cikin gidanka to fa ka kiyayi du wata mu'amala da ita, idan ba haka ba MUTALAB zan halakamu baki daya mu shiga uku, na roke ka ka sawake min na yi tafiata" Sai kawai na fi ta hawa dokin zuciya, na rufe na ringa shiga ina fita ina fadin" Mariama, kin jima baki halakani ba, ki gwada idan kina yiwa Allah ki gani! Ni zaki nunawa zuciya? Kin san ni gaba da baya ko waye, kuma idan takamarki kina da kudi kin san na dame ki na shanye, ki zubar min da y'ayan mana, sai na auro wata ta zo ta kularmin ai kin san ba ke na fara aure ba, kai ni banma yarda da rashin aurena har yanzu ba, na tabata kin asirceni ne malama" To fa ranta ya bace, muka ringa sakawa muna fidawa wannan karron har gaban sarki da kuma BILKISSU, Ko a nan kin fadin dalilin fadanmu ta yi, Sarki na mata nasiha sai da aka tambayi musababi ba kunya na fadi dalilin kai tsaye wanda ban taba jin kunyar abinda nake aikatawar ba sai da ya ringa yi min nasiha yana tino min rayuwa da mutuwa, a lokacin na furta walahi walahi walahi sau daya tak ne, yarinyar ce ta cika neman fitina har take nuna kamar wani dinkewa muka yi da ita, Sai da aka shirya mu da *SIRRINA* kafin muka dawo gida Shekara kamar uku tsakani kamar komai ya wuce, ba wai yan mata na daina yi ba, ba kuma take taken masu kudin zamani na daina ba kaina sama da isata da komai gefena ga hajiata tana kawar da kai ga jiginiyar y'ayana da suke dauke da wata irin tarbiya ta shakuwa da junna da soyayar junnansu bale DAYABU da ya kasance ya iya tafiar da tarbiyarsu daidai gwargwadon iyawarsa, Wata ranar asabar, wace ta kasance ranar da ta kai bango, ina katon shagona na buga madara suka kawo mata ziyara da yar da aka haifa min da siyaya rigijib dan neman fitina A lokacin tana da saurin rama mari, dan haka a gabansu ta masu dan karamin hauka, ta nuna masu halaya na mata, suka ringa raba haki har hayaniyar ta kawo inda nake Kafin na mike sai da wani abokina elhaji Saley ya ce" lale kura ta yi lafia, yo ni mace ta isa ta ringa yi min abinda matar ELHAJ MUTALAB ke yi masa ban lakada mata duka ba na nuna mata ita ke kasa da ni na koya mata hankali ko dan gaba ba? Da wannan hudubar ta shaci fadi da bacin na isa gidana rai bace jinnina a sama ga oga ya zo ga ogan da zai zartar da hukunci wato mai gida tamkar kububuwa na fada gidan Ina zuwa ido rufe na tsayar da su, Rai bace na dubeta, a matsayinta na wace na kilace matata mai daraja, a gaban mutanen da suka ci amanarta, ni kaina wanda na ci amanarta dan rashin kunya irin tawa na murje ido irin ga boss din nan na kai na kawo sunna bina da kallo kowace na jiran ta ji kalaman bakina sai kawai na dubeta ido rufe na daga hannuna na kai mata marin biyar zazafan da ya sakata dafe kumcinta cike da mamaki, da firgicin rashin adalcina na kuma daga yar yatsana na nunata na ce" banza jahila! Da ke kadai zan rayu hala da kike nuna halin mahaukata ne? Ke har kin isa ki tare min budurwara ki daka har ki cira mata riga? To wannan da kike ganni ki saka a ranki sai kun yi zaman kishi da ita domin sai na aureta na kawota gidana kun zauna kin dafa mata ta ci kuma ta je shinfidata a karo na biyu! Yau na ga matar balaki dan kawai na aureki ban isa na dubi wata ba? Ba'a auren ke na aureki ko ni zaki nunawa hauka a nan? Ke ki je inda zaki je

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191