Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

cewa wannan yarinyar ko nawa zan biya dan ta zama malakina zan iya biya Ba soyayar shan minti ko na dare daya nake so da ita ba So nake na kawota gidana ta sama min iri irinta na hada da jajayen buzayena na cika gidana da jarina Shiru ya yi yana tunanin irin kukan shagwabar da ta dan sakar masa hakan ya sa tsigar jikinsa baki daya tashi da karfi karfi ya ce" rashin bani cikaken numberta kuwa ya nuna min cewa ita din mai tsada ce, kuma na yarda na siya Shi dai baki daya ogan nasa yau ya rikita shi, dan haka ya ce" Oga na ji kace a mota take ko? Wace irin mota ce? Juyowa ya yi ya ce" hilux ce baka sidik, sabuwa ce mai number Nigeria dan ko awo bata mata ba Da sauri ya kale shi, ido ya zaro ya ce" Oga, ko dai *NAJEEBA* kake magana a kai? Ogan nasa ya ce" wacece haka? Ya ce" Najeeba mai saloon NAJEEBA MUTALAB, wannan baban saloon din da ake magana baki daya garin nan Da kace mota baka Hilux sabuwa na tuna ba'a yi sati biyu ba da zakariya ke fadin ta dauko sabuwa domin budurwar uban gidansa ce Da sauri ya ce" kana nufin yarinyar da na gama zana maka ce budurwar csp Jibril? Da sauro ya ce" oga ai idan dai *NAJEEBA* ce, ita da kanta *MAGE BA, MAI KWONCIYAR DAUKAN RAI* wannan shine kirarinta Budurwar juju isma'il ce, Budurwar Elhaj razak ce wannan baban dan kasuwan Shiru ya yi sakamakon irin yanda ogan nasa ke kokarin bige shi Bakinsa mai dauke da hakora mai tsawargna ya hade da kishin NAJEEBA cikin zuciyarsa ya ce" kana nufin yar hannu ce? To koma yar hannu ce ni zan kwasheta Ai allura ce cikin ruwa Ka je ka samo min asalin numberta ni kuwa zan nuna masu su kauce idan basa iyawa Wata daria ya yi ya ce" zan yi mata bulala da tarin kudina Zan wanketa wankin da zai haukatata Zan gabatar mata da maganar aure na shinfide mata sadakin millions goma Zata gigice ne ta amshi aurena ta kawo kanta dakina Da sauri ya juya ya fita , shifa nan take ya ji tausayin ogan nasa ya kama shi Sai kuma ya daga kafadunsa yana fadin" mai yiwuwa y'ayan mutane da kake lalatawa ne kaima zaka hadu da ciwon zuciyarka, dan na tabata baka taba haduwa da mai wanke aljihunka a lokacin da kai kanka baka ankara ba sai yanzun dan tas zata cinye maka tanadinka Wuni ya yi yana yawo yana bin kama daga yan matan garin masu ji da kansu har zuwa yan daudu Aman du wace ta santama bata bada number sai dai ta fada masa ya je ya amsa Cike da gajiya ya dawo yana tunanin yanda zai yi Yama na yi ya shirya da wuri ya fita wajen gudu, wajen da ake basket ball, da hand ball, da dai sauransu Ya jima zaune, harma an fara buga kwallon har an tafi sallar magariba an dawo Har ya cire rai da zuwanta sai hango bak'ar motarta ya yi ta danni kai Hamdallah ya yi ya kara gyara zamansa Daga cikin motar bayan ta kashe ta ziro kafarta guda A hankali ta ziro dayar kafafuwanta dauke da wani takalmin basket fari tas mai nike ja Kana gannin takalmin ka san babar harka ne zai kai dubu tamanin a kadan Karasa fitowa ta yi daga cikin motar hannunta dauke da ball dinta ta rufe marfin ta shiga takawa Yawancin samari da kuma yan matan wajen sun bada hankakinsu kanta wasun kuwa satar kallonta suke Da yawa samarin sunna jin inama ace budurwarsu ce? Wasun kuwa sunna mangarin irin kayanta na sport wa'inda ko wace rana zata zo da sabin yayi masu motsi Da yawan yan matan wajen sunna mangarin irin yanda idan ta saka kaya ke mata kyau, wasu na son yin kawance da ita wasu kuwa na matukar jin haushinta da kishinta duba da irin yanda take dauke hankalin manyan mazan dake wajen manyan ma'aikatan dake fitowa motsa jiki da yawansu sum girmeta girma ba na wasa ba aman kuma ta fi su farin jinni Idan kudin ne akoy wa'inda suka dameta suka shanye aman an fi hangota kansu Da tarin nutsuwa ta karasa jikinta sanye da dogon wando wanda ya kama duwawunta dan irin girmansu sai dai ya saki daga kasa Sai rigarta ta gudu mai dogon hannu wace tana zuwa ta cireta sai ta kasa ja wace ke dauke da karamin hannu Baki daya kalar fatarta iri daya ce kama daga wuyanta, fuskarta, hamatarta idan ta daga dan amsar ball din a aske tas kuma ba wani baki kirin ko yannayi mai nuna rashin kula tas tas tas haka take A hankali ta shiga gudu dan ka'idane idan ka zo sai ka zagaya terrain din sau hamsin kafin a raba da kai a hau buga basket din Tana gudun ne tana dan buga hannunta da du wanda ta tarda dan gaisuwar ne haka, sai dai idan ta tardo namiji bata hade hannunta da shi sai dai ta daga masa hannun kamar zasu hade sai ta wayance ta kauce tana daria Sai da ta gama aka raba da ita ta hau saman filin basket din Sun kora da bugawa, ball din na hannunta tana gudu tana dokata da kasa ball din na dawowa tana neman wanda zata ba kawai sai ji ta yi an rukunkumeta daga bayanta wanda sam ba haka a basket idanma amsar ball ne zaka yi sai dai ka tinkari mutun idan ka yi sa'a ka amshe halas idan kuwa ka kasa wani ya kuma tarbansa ko ta gefen mutun aman sai gashin an rukunkumeta kuma namiji ne domin daga hannunsa da irin rikon da kuma warin zufar da yake ya shaida mata hakan Da wani irin firgici ta saki ball din, tana juyowa ga mamakinta dan wajensu ne bama dan dayan bangaren bane Wato ya yi haka da gaya ko? Ranta ne ya yi kololuear baci duba da yau itace wannan bakon ba'adaren ya tabawa jiki harda kwonto mata a jikinta ya dora hannunsa afatar jikinta harma saman hannunsa ya goge kasan mamanta Baki daya jikinta ne ya dauki rawa....ka ku manta NAJEEBA nada rashin ji, aman fa ba ta inda ake zato ba Ba zato ba tsamani ta daga hannunta ta....... 🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕🧕 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 6 Ba zato ba tsamani ta daga hannunta ta sauke saman fuskar garjejen ba'adaren da ya rungumota jikinsa Bako ne, shi bako ne sannan dan baba da rai ne Ya saba life, yana gannin NAJEEBA ya yi tunanin yar life din ce hakan ya sa ya fara isar da sakonsa ta haka dan ta gane ta yi sabon kamu Sai dai abinda ko ubansa bai taba yi masa ba ya ziyarce shi a lokacin da bai shirya ba Idannuwansa ya waro da karfi da mamaki wanda sakamakon marin ya saka baki daya hankali ya yo kansu Bata taba tunani ba, bata taba shiryawa ba sai ta yi ya daga dafkekiyar kafarsa ya daga mata bugu

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191