Chapter 107
Chapter 107
ni'imarta aman dole sai da ya zuba domin idan har ya kisanceta a iya ni'imar jikinta tabas zai mugun ji mata rauni ne A yanzu abinda ke zuba daga jikin Najeeba ya saka shi kallo har sai da ya ji jikinsa na harbawa Da sauri ya saki yana hade kafafuwan nata yana jin jikinsa na kara rikice masa, daukanta ya kuma yi tamkar marar lafia ya maida ita saman bed din sannan ya janyo abin rufa ya rufa mata har kusa da wuyanta yana jin harta hannayensa rawa suke Kara rage tsayinsa ya yi yana kallonta , ita kuwa sai rintse ido take kamar zata yi hauka a cikin zuciyarta, she cnn't believe it, A yau gatanan kwonce, tsirara haihuwar uwarta , kato, Namiji ya gama sideta tas tas Namijinma mutumen da suka ringa zama wajen hutu tare, sunna hira tare, har suka buga basket ball Uwa uba namijin da shine SULTAN SHAHEED, Yau shine ya gama gannin jikin nan nata da take matukar boyewa tun karfinta Yau ya gama kalleta ciki da bay, zata iya cewa ya fita sannin me jikinta ya kumsa a yanzun domin ita dai ba zata iya fadin wanni wajen na jikinta kama da me yake ba domin a rayuwarta mutun ce ita mai matukar kunyar ta kali wajen da yake da nauyi a jikinta , sam bata cikin yan matan dake daukan hotunnan jikinsu ko ta tsaya fama da madubi dan ta ga yannayin jikinta A yau, itane bayan tana ji tana ganni ta zama shaidar me namiji ya gama yi da wata mace, sannan ya dawo ya rike mata hannu ya aiwatar da abubuwan nan a jikinta aman cikin ikon Allah ta rasa kuzarin da zata iya kwatar kanta a gabansa? Sai da ya dora hannunsa a gefen fuskarta hakan ya sa a tsorace ta kuma buda idannuwanta ta sauke a fuskarsa: Daf da daf suke da junna ashe Idansa guda ya kane mata ya sakar mata wani irin murmushin da bata taba gannin namiji na yin irinsa ba kafin ya mike tsaye Da sauri ya juya dan kar ta ga yannayin da ya shiga, itama gannin dan gajeran wandon ya sakata saurin rintse idannuwanta cike da tsoro tana jin inama zata iya yin ihun da baki daya gidan sai ya girgiza? Da ta yi da sunnan Anmy dan ta zo ta rabata da dakin nan kafin ta mace Sai ta ringa neman ta kuma sumewa aman abin ya gagara Sai ta ringa neman inama ta farka ta ganta a falo ace baci ne take mai tsanani Ba bugu, ba zagi, ba muguwar magana, a sanyaye ya samar da kusanci da jikinta ya shige ya barta a halin da bata san yaya take ciki ba Cikinta take ji ya kule mata kamar wace ta hadu da kumburin ciki kafin mararta ta kara daure mata sai ciwo ya fara a hankali a hankali yana bala mata sama sama (haba dole, wannan uban tsumi a barka a halin kaka nakayi?) Idannuwansa ya rintse da sukan karfinsa a lokacin da yake tsarkake jikinsa Maida hankali ya yi ya gama ya dauro tawul tare da riko wani a hannunsa Direct wajen suturarsa ya karasa ya buda ya ciro tufafinsa Ba tare da wani damuwa ba ya kimtsa jikinsa, sannan ya nada rawaninsa A lokacin da ya zo fita kusan sumewar ta kuma yi, ashe shi ne? Wayo shi ne! Lalle najeeba an yi gaula wawa mahaukaciya ta bugawa a jarida Idannuwanta ta mayar ta rintse tana jin yanda suke mata zafi sosai, Yana fitowa ya koma inda Nadia ke kwonce Bacinta take har zuwa lokacin dan haka bai tasheta ba sai ya nemi waje ya zauna da waya a hannunsa Auntyn Nadia ya fara yiwa test mesage cewar ta zo, kafin ya shiga tunnanin wanda zai nema ya zo ya tafi da Najeeba Tun da ta farka ta kimtsa jikinta ta yi wajen yaren Daya bayan daya ta ringa binsu tana tsayawa ka yi wanka ka fito , tana tsaye ta ga shirinka kafin ka fito wajen cin abinci Sai da ta zo kan NUSAIBA ta shirya yarinyar tsaf sannan ta dorata a bayanta ta fito da ita Ido hudu suka yi da shi zaune dare dare a saman daya daga cikin manyan kujerun falon Anmy, gefensa DAYABU ne shima cikin shigar sabuwar shada yana zaune yana kallon yanda kannensa suka yo fes fes da su daga inda yake zaune yana fadawa Bilkissu ta tabatar kowa ya samu abinda yake son ci NUSAIBA na jin muryarsa ta shiga kokarin dirowa tana fadin" yaya Murmushi ya yi ya mike da sauri ya amsheta a hannunta ya rungumeta yana sinsina kamshin da take ya ce" kai, wa ya fesa maki turare mai dadi? Ummu ta mika hannu ta dauki hijab dinta ta saka tana yatsina bakinta Dayabu ne ya fara dukawa har kasa ya gaishe da Ummu Cike da kulawa ta ringa amsawa kafin ta ce" DAYABU a nan ba ka kwana? Abih ya hade rai ya kawar da kansa daga kanta yana turo bakinsa Anmy ta ce" yaya, walahi tana daga hannu ta wankawa yarinyata mari, abin nan kwana na yi ina zabura, ashe dai bata fasa mari ba? Abih ya kaleta da sauri ya ce" mari? Anmy ta ce " kwarai kuwa Dubansa ya maida wajen Ummu, a dake ya ce" Nana me ya sa zaki dakar min fuskar *y'ata?*, kin san da saboda y'ayana ina iya yin shara'a da mutun? Baki ta yatsina ta ki bashi amsa hakan ya sa ya kara hasala ya ce" marar kunyar banza kawai malama kin zo kina wani cika fuska ko gaisheni kin kasa yi a gabanki sai dan cikinki ne ya gaishe ni! A hasale ta dube shi ta ce" MUTALAB wai ina dalili ne ni kake nemana da masifa haka? Haba a barni na huta za'a wani dameni da neman tashin hankali mutun ya girma sai neman fada haka kawai? Abih ya kureta da kallo, yanda take maganar tana ruko idannuwanta sai ya ji murmushi ya subuce masa a bayane, da sauri ya gimshe fuskarsa ya mike yana dan sosa kansa yana satar kallon Anmy da DAYABU Gannin shi suke kallo kuma sun ga abinda ya yin ya saka shi hade fuska ya ce" dama abinda ya kawo ni dan mu yiwa baki rakiya ne Bilkissu, na ga kin tara fitsararu a gidan naki na yi nan Ummu ta kara turo baki tana kallon bayansa ya juya da sauri, Har sai da ya kai kofa ya juyo, ai kuwa suka yi ido hudu da ita Wani irin shanye dubansa ya yi a kanta kafin ya dan motsa bakinsa kasan makogwaronsa ya furta" *Ki min rai* Da sauri ta kawar da dubanta tana jin wani iri a kan jarumin uban y'arta, tunda ta rabu da aurensa bata taba yin wani auren ba, ita ba tsufa ba, ita ba rashin lafia ba, kawai zaman da ta yi da shi ya saka ta kasa gane wani yaren, ta saba sa rayuwa da shi da irin garajensa da fadansa da hayaniyarsa uwa uba da tsarin soyayarsa Dubanta ta kai wajen DAYABU da Anmy da niyar tambayarsu wai zaman me suke ne? Sai ta ga tsuru ita suke kallo Sai kawai ta daburce
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191