Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 184

Chapter 184

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

bambancinta da watarta, dole zata kara tsayawa ya furta idan yana cikin hayacinsa kafin ta idasa aminta da magangannunsa ko ba komai namiji yake ehe Sun raya daren nan kamar ba gobe, hakan ya sa nanauyan baci yin awan gaba da ita Cen cikin bacinta ne ta ringa jin ana shafa fuskarta A hankali ta juya ta ci gaba da bacin tana fan yatsina fuska Bai hakura ba ya ci gaba da shafawar a sanyaye hakan ya sakata dan buda nanauyan idannuwanta ta sauke a kan ni'imtaciyar fuskarsa Wani irin murmushi ne a kan fuskar tasa, wanda kana ganni zaka fahimci yana cikin farin ciki Muryarsa a sanyaye ya furta" BEEBAH, ki tashi ki yi sallah, kin ga na fita tun da duku duki an ce Nadia ba lafia ashe baki tashi ba har karfe tara? Tashi likitan ya dawo na ce ya tsaya ya baki maganin zazabin nan na dare, kuma kin san me Nadia na dauke da junna biyu ki tashi ki ji abin farin ciki" A hankali ta idasa wara idannuwanta a saman fuskarsa, Allah yana ganni maganar junna biyun Nadia ya sakata sakin wani irin murmushin farin ciki, a hankali ta ringa jin kaunar aminiyar tata da son tayata farin ciki na bijiro mata, Fuskarta mai dauke da murmushi ya tsurawa ido, Hannayenta ya rike har ta idasa zama a saman bed din, kafin ta shiga mika tana lumshe idannuwanta Da sauri ya dan kawar da dubansa dan walahi idan har zai zauna kallon mikarta yanzu zata rikita masa lisafi yana zamansa kalau Kamata ya yi ta mike tsaye, kuma yanzun jikinta sam ba zafin ko daya, haka kuma bata kama da marar lafia A kofar bayin ta ja ta tsaya tana dan tura shi irin kar ya biyota Murmushi ya yi ya tsaya har ta rufe bayin sannan ya samu waje ya zauna yana jiran fitowarta Shi kadai yake godewa Allah irin baiwar da ya yi masa, Nadia na dauke da ciki har na sati uku , ta fara rashin lafia ne sosai yau har AMMI aka fadawa shine ta kiraye shi ya yi kiran likitar dake duba matansa ta zo ta dauki jinninta da fitsarinta ta koma, har ta dawo ta kawo result shine ya dakatar da ita cewa ta baiwa Najeeba maganin zazabin dare, s nan ne AMMI ta yi nuni da kar a bata ba'ai mata gwaji ba tukuna, domin ita dai ta san abinda take ganni a jikin Najeebar gashi ba kowani magani ba mai ciki ke iya sha ba Yana nan zaune ya jima sosai kafin take fitowa daure da tawul a kirjinta Cikin nutsuwa take kokarin karasawa wajen kayan salarta da abin sallah Duka yana kallonta har ta idasa sallar sannan ya kurawa fuskarta ido da ta yiwa takwaf takwaf tana karasowa inda yake zaune Sai da ta dare kan cinyoyinsa sannan ta sarkafo hannayenta a wajen wuyansa ta shiga zuba shagwaba tana kara tabe dan bakinta ta ce" Ni kiwuyar zuwa falon AMKI nake yanzun " Murmushi ya yi yana kallon yanda take yiwa fuskarta a hankali ya ce" Ni kuwa bana tunanin zan iya katabus jin kin jima kina kwana da zafin jiki " Kara langewa ta yi a kirjinsa ta ki cewa komai sai dan kukan shagwaba da take tana kara shiga jikinsa Idannuwansa ya lumshe, a yanzun ya fara tunanin yarnan zata zauta shi ne idan ya yi da wasa fa A hankali ya mike da ita a jikinsa ya shiga takawa yana mai kara gyara rikonta a jikinsa Idannuwanta lumshe tana shakar dadadan kanshin turaran dake fita a wuyanta har ta ji tsittt kamar hayaniya ta dauke Da sauri ta dago dubanta, ba shiri ta dirko daga jikinsa tana zazare ido gannin yayunta da kanwarta zazsune kawunnansu a kasa, wata datijuwa a gefen AMMI itama kanta a kasa, sai AMMI da ta kawar da dubanta kamar ba abinda ta gani zuciyarta kuwa wani irin mamakin SHAHEED din ne ke neman halakata, a da takan aunawa a ranta cewa shi din bai yi halayen mahaifinsa ba na kulawa da mace, aman a yanzu sai ta karyata wancen tunanin Cike da mamakinsa ta kale shi , bakinsa ya dan tabe ya kama hannunta ya ce" Mu je mana " Da sauri ta juya cike da wata irin kunya ta koma hanyar da ya biyo da su, ita ta yi nisan kiwo a sinsinar wuyansa ashe har ya kawo kofar bata sani ba har ya bude ya shigo da ita a haka tana nanakarsa ita kam me zata cewa yan uwanta da ta gama kurantawa bata son sa, da wani ido zata kalli AMMI ta ganta kwonce rashe rashe a jikinsa "BEEBAH, wai ina zaki je ne haka?" Ya fada yana saurin cin mata dan da gudu ta fala Birki ta ja ta ci a lokacin da ta saka kanta cikin dakin ta juyo tana dago hannayenta ta ce" Fisabililahi SHAHEED ka san su AMMI na zazaune da su Aunty Ummu ka shiga da ni a nanuke da kai salon su ce da ni munafuka, AMMI kuma ta yi tunanin na zama marar kunya? " Irin yanda take bayanin tana nunawa tana yawo ta kasa tsayawa waje daya hannayenta a sama ya bashi daria sosai, sai abinda ya kara birge shi gannin fada ake masa yau kuma, ikon Allah kala daban daban a wajen yarinyar AMMi, sai kawai ya hade bayansa da garun wajen ya harde kafarsa sannan ya dage mata girarsa ya kane mata ido daya ya ce" Zo nan " NAJEEBA ta yi sakalo tana kallon yanda ya yi da fuskar tasa, sannan ta kai dubanta wajen da ya nuna ya kuma daure gida A hankali ta karasa ta tsaya ta sada kanta, hakan ya kara bashi daria, wai kunya ta ji ko me? Lalema "Mu je a duba min ke" ya fada yana kallon fuskarta Tana murza yan hannayenta a hankali ta ce" Dama lafiata kalau nakan yi masasarar dare wani lokacin " Kansa ya girgiza ya ce" Bana so kina rashin lafia " Dago da dara daran idannuwanta ta yi tana kallonsa, cikin nutsuwa ta idasa jikinsa tana mai dora kanta a saman kirjinsa, muryarta ciki ciki ta ce" Ni allurar cema bana so a rayuwata, ka barni haka na tuba " Du idan ta kusanta jikinta da nasa sai ya ji kamar zai tsere domin abin bambarakwai yake zuwar masa, bai saba ba ko kadan bai saba ba ko Nadia bata shiga jikinsa, takan sada kanta a gabansa dai sannan takan damuwa da cin sa ko shan sa, ama Najeeba ta mayar da shigewa cikin jikinsa aikin yinta Hannun nasa na dama ya dora a bayanta, a sanyaye ya furta" Ki ce kina so na BEEBAH? " Shiru ta yi na lokaci kankani, hakan ya sa kirjinsa ya yi ta bugawa harma yannayin ya so ya dagule masa Yar karamar wayarsa ce ta dauki tsuwa , yana dubawa ya san AMMI ce ya daga Bayan ta yi magana a hankali ya furta" AMMI ta tafi, bata son allura " Ammi da ta yi zaman son gannin irin farin cikin da zai nuna itama idan aka tabatar mata irin farin cikin da zata ji sai ta yi turus da maganar da ta dauko

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191