Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 71

Chapter 71

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

saloon dinta ya zama saloon din da sai manyan mata ko yan mata masu ajin gaske ke zuwa domin akoy kashe kudi sosai sai dai aikinta daban ne ko a waje Dubansa ya maido kanta ya ga su take kallo Kudin ya ajiye yana dubanta ya ce" me yasa ba za'a bani dama ba? Bana tunanin zan iya bari ki ci gaba da zuwa wajen nan, zan sama maki aikin ofice ki kasance a kilace Najeeba, idan wata ya mutu ki dafe manya manya dan na san takardunki, Nadia ta fada min irin takardun da kike dasu Murmushi ta yi tana kallonsa ta ce" waye ya ce maka aikin office ke birge ni? Ka ga aikin nan, shi na tashi da shi a cikin abubuwan da nake son yi a rayuwana shi yasa ka ga na ware nan Da kake maganar aikin office, kidaya min zan iya samun nawa a wata? Huzaifa da gagawa ya ce" zaki iya samun jaka dari hudu, ke har akoy na dari biyar din da zan iya zuwa na samu abokin mahaifina ya sama maki gurbi a wajensu domin idan ya ji matata ce zai samo mana da guduma Murmushi ta masa ta ce" a ranakun da ban yi kwaliya ba, nakan tashi da jaka dari da arba'in, ko dari da hamsin, idan ba'a samu isasun mutane ba nakan tashi da jaka saba'in ko tamanin Idan na samu yan kwaliya, amare nakan yi masu kwaliya a jaka hamsin, kawayen amarya kiwa jaka ashirin masu zuwa wajen biki jaka goma Akoy ranakun da nake tashi daga shago da zunzurufun kudade kusan jaka dari hudu ko sama domin idan aka ce maka juma'a ce, asabar da lahadi wajen nan cika yake da mata da yan mata, amaren ne da uwayen gida, Wayarta ta janyo iPhone tana kallonsa ta ce" irga min, ka dauka a jaka dari dari kulun zan iya tashi da nawa a wata? Nadia ta ce" million uku Najeeba ta yi murmushi ta ce" ba ruwa nake biya ba, ba ni ke biyan wuta ba sai idan na yi ra'ayi, Abih ke biyan duka Idan kayana sukai kasa Anmy ke min oder ta cika min shago Idannuwanta ta kara kura masa ta ce" shine zan je office na yi me karkashin ikon wani? Murmushi ya ringa yi , a ransa kuwa ya yarda cewar ashe dai kasamcewarta babar yarinyar ba iya iya kwaliya da kyaun tsari ta tsaya ba, aljihunta nauyi ne da shi, rikakiyar boyayiyar mai kudi ce , to aman yaya aka yi ta zama lashe money? Shi fa ko gara ce ita wace take iya karar da dukiyarsa ya ji ya gani yana sonta Rage muryarsa ya yi ya ce" ina son ki NAJEEBA Sai da ta ji wani dan ras, tabas zuwansa kai tsaye da kalamansa na sakata kallonsa da duba na daban Cire dubanta ta yi daga fuskarsa hakan ya saka ya kara matsota sosai yana kallonta ya ce" ina son na aureki Najeeba, dan Allah ki yarje min mana? Kuma duban fuskarsa ta yi, tabas Huzaifa namiji ne mai kyau bakar fata ne shi mai tsafta, Yana da fara'a sosai gashi mai tsayi daidai misali, yana da kakauran jiki sannan yana da dan tumbi na jin dadin rayuwa Murmushi ta yi tana cire idannuwanta daga kansa, Wayarta ne ta dauki kuka da wakar su akon wace yake fadin For ever i love for ever........ da yake ta kuma ajiye wayar a saman kujera ya saka du suka kai dubansu *LIKITAN ZUCIYATA* , shine ke haskowa a saman sunnan mai kiran Bata damu ba ta mika hannu ta dauko sannan ta daga Salama ya yi mata kafin ya furta" ina cike da begen ranar da zan ganki, shin kina Niger kuwa? Sai da ta dan saci kallon Nadia ta ga kamar zata dauketa da mari sannan ta dan yi murmushi tana satar kallonsa sai ta ga fuskarsa ta dan cenza daga yannayin fara'a zuwa sad A hankali ta ce da shi" zan taboka Likitana Shima murmushi ya yi ya kashe yana fatan ta tabo shin Idan kana da time, ranar Wednesday ka zo fada Farin ciki ne kuma ya mamaye zuciyarsa harma ya kasa boyewa da yatsunsa ya irga cewar....nan da kwana uku ko? Kanta ta daga hakan ya sa ya mike, chek din da ya rubuto makudan kudi ya ajiye kusa da wayarta sannan ya juya yana murmushi ya masu salama Da sauri Nadia ta dauki Chek din tana dubawa sai da ta yi dan ihu kafin ta ce" ke, wai kin san nawa ne? Najeebama tana ta daria tana kallon chek din ta ce" da alama dan uwanki banar harka ne Nadia ta ce" Najeeba ina fada maki ko waye shi kennan baki yarda ba? Babar harka ne, Najeeba ta ce" na san waye shi, abinda ya sa na bashi matsayin babar harka nawa suke da kudi aman basa iya cirewa su yi kyauta da su? Sai ki ga sun tatare budurwa ita ba ga wani ba sai su kadai aman dan iskanci kudin zuwa saloon sunna bakin cikin bata? Gaskiya irin mazan nan basu da Mutunci! Nadia ta ninke ta soke mata ita cikin jakarta tana fadin" bana tunanin zai kasance irin mazan nan, domin ni kaina dominki kwana biyun nan hajia ce bale ke Ita dai Najeeba litafin da ake rubuta wa'inda suka nemi mak'up ta dauka tana ta dubawa dan gannin wanda zasu samu Sai d yama ta yi sosai wajen ya kuma fara saukan mutane masu fitar dare Ita dai zuwa lokacin sai ta kilace kanta sunna hira da yar uwarta wace ke magana kasa kasa bata jin dadin jikinta domin a jiya dai sarki sai da ya karbi sadakinsa NAJEEBA ta zaro ido tana ganni uwar sarkar da ya baiwa Zahrau da makulin mota da hoton motar da kyautar wasu kuyangin amana kafin ta ce" Zahra wai kyautar meye wannan? Zahrau ta yi murmushi kawai ta ce" zaki san ko ta meye, ba yanzu ba Itama murmushin ta yi tana kallon uban badon da ta markada ta zabga masa madara da karanfani fiye da adadin da aka bukata ta kafa kai ta shanye Zahrau da suke vido call ta zaro ido ta ce" Najeeba, ba zaki daina shan kayayakin gayran jikin nan ba ko? Gashi wa'inda kike dura min sai da na raina kaina , Najeeba sai da na ringa maki Allah ya isa Najeeba ta yi murmushi tana gyara kayan gefe guda sannan ta rufe frij dinta ta koma ta zauna ta ce" aunty, ko gobe na ji abu naturel wanda zai sharen fage ya gyaran jiki zan yi na sha abina dan a gaskiya ba zama zan yi sai an tashi yi min aure a shiryani ba Zahrau ta girgiza kai ta ce" anya ba babar mai jaraba bace ke kuwa? To yanzu idan kika auri mijin da hakan bai dame shi ba? Najeeba ta yi murmushi ta ce" aunty ai shikenan, kin manta ban saba ba bale hakan ya wahalar da ni? In sha Allahu ko wani kalar miji na samu shi zai horani ta yada yake so na zame masa Zahrau ta yi murmushi ta ce" wa kika tsayar? Dayabu ya fada min komai, dazu mai martaba ya turon

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191