Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 144

Chapter 144

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

masu wata jinnin MUTALAB din? Kun san abinda ya yi yaya shi ya yi kanwa" Daya daga cikin kawayen Mardiya, wace ta bata wannan rana takanas tare da fada mata sirrin nan, bama kawarta bace kawar kanwarta ce wace ta turota takanas dan a kunna masu , rikakiyar yar bariki ce kana ganninta ka ga wace ta auri duniya auren zobe ta yi kas kas kas da cingan ta ce" kwarai kuwa hajiyata, ai MUTALAB ya iya haihuwa, aman ba ku goma sha shida babe matan, ku goma sha Bakwai ne ko kin manta wace aka samu *KYAUTA?* (irin sararsu ne, zaka ji an cewa yaron da Allah ya yi aka same shi haka KYAUTA) Sai da Zahrau ta kusan faduwa daga tsayen da take, a tsorace ta kai dubanta wsjen wace ta yi maganar hakama su UMMUKULSUM , Najeeba kanta sai da ta rintse ido, aman kuma dama walahi ta shiryawa irin ranar nan, ta san da a irin yanda ta tarawa kanta neman magana sai an binciko sirikan rayuwarta dan a nemi tozartata, tama yi mamakin sirrin gidansu da ya jima haka ba tare da an jima da bankado shi ba, shi yasa ko ba komai take gannin ba laifi Mardiya fa ta yi hakuri, domin tsayin lokacin nan bata fada ba sai yanzu ai kuwa ta yi kokari Kannanun magangannu ne suka shiga girmama, harma wasun na neman karin haske da maganar KYAUTA Najeeba ta girgiza kanta ta ce" kai dan duniya, dan duniya bai yi ba, wato shi ko yaya ka yi da shi hakan take gareshi, kwarai kuwa mu goma sha shida ne kamar yanda na fada hakan ne, domin duniya ta san MUTALAB ya haihi y'aya goma sha bakwai ne, maza biyu, mata goma sha biyar, a yanzu da na gano munada yar uwa sai nake fadin sha shida, abin farin cikin alfahari nake da Ubana da bai zubar da yar kanwata ba, ya haifo abinsa santala sannan ta samu kilacewa wace zata yi min wuf da mijin daya a wajen nan alkawari ne........ta karashe tana mai sakin murmushi ta kai dubanta wajen Aida ta ce" ina take?" Da sauri Aida ta shiga dakin hutun NAJEEBA ta fito da wata budurwa kyakyawa mai tsayi irin na yan uwanta, kamarsu daya sai dai ita din fara ce, sannan hijab ne jikinta yannayinta ya nuna tana da dan tsoro domin sai rarabewa take Su kansu yayunta sun sha mamaki, a hoto suka san yarinyar yaushe Najeeba ta santa har ta kawota? Da sauri Najeeba ta fincike hannunta da take jijimkewa ta ce" Jinnin Mutalab Allah kawai yake tsoro, jinnin Mutalab dokokin Allah yake karewa, haduwa da shi kawai yake tunani, idan ba dan haka ba da ya yanka dan mutun sai dai uwarsa ta haifo wani ba shi ba! Sakar min hannunki ki kalli du wace ta bi ki da kallo daidai misalin wanda ta yi maki, idan yar mutunci ce ki yi mutunci da ita, idan ba yar mutunci bace kika daga mata kafa walahi sai na tsinka maki mari, kema ganninki kika yi, suma wa'inda suka same ki daga ke basu kara wata ba hakan na nufin kadara ce ta afka masu wace ba yar shegiyar da ta fi karfinta, ina alfahari da ke, ZAHRAU na Alfahari da ke, Ummulkhair na alfahari da ke, Ummukulsum na alfahari da ke, mu kam muna alfahari da ke a ahalinmu" Zahrau ta matso kusa da su su hudun, tana kallonsu ta lumshe idannuwanta ta ji wani dadi a kasan zuciyarta, burinta dama itama ta dawo cikinsu ashe yar rigimarsu har ta kawota gidan nan? Hannunta ta kama a hankali ta dan murza sannan ta sakar mata murmushi wanda ya sakata fashewa da kuka ta shiga rungumarsu cike da wani irin farin ciki, ashe zasu karbeta? Ta sha labewa ta kalle su tana son su a ranta aman kuma tarin tsoron ta kusance su ya saka kulun take kara hangensu daga nesa, tunaninta kar ta kusance su, su fatataketa dan ta kasance ba da aure aka haifeta ba, ko a message din da suke da NAJEEBA walahi gani take wasa ne, ashe dai da gaske ne? Ita kam ina zata saka ranta dan murna da farin ciki? Habu ne ya ringa kikifta ido yana gannin yanda wajen yake kara daukan haramar rikicewa a fili ya ce" toh fa" Zahrau ta dan zunguri keyar NAJEEBA a hankali ta ce" itace surprise din da kika ce min kin adana mana?" Najeeba na satar kallon budurwar nan tana kokarin fita ta gyada kanta da wani irin sauri ta saki hannun yan uwanta ta finciko hannun budurwar da ta kasance karya uwar fada, domin dai ita sanadiyar fada du an yayage mata fuskarta da reza an yi mata dinkunna hakama a wuyanta tafka tafkan dinkunna ne na ciwo ga kuma wajen girarta Ai kuwa a shirye take, ita ta fara kokarin kaima NAJEEBA bugu, cikin ikon Allah wajen ya nemi harfitsewa domin kuwa da kyau NAJEEBA ta ware take rama rigimar da bata yi ba na satitika dan kuwa har ta tsigewa budurwar nan kitson kanta jinni ya fara zuba hakan ya sa itama cike da bacin rai ta ciro rezarta ta nemi yanke mata jiki, daidai polisan nan sun shigo da gudu dan Zahrau ta kirasu tana ihun su taimaka, Najeeba kuwa ta saka hannunta ta tare rezar sai aka yanketa a hannunta yanka mai girman da jinni ya bale mata Yanda suka ringa hankado du wani mai rigimar waje ne ya saka shi kara tsaida abin a kansu yana kallo Su kansu sai a nan suka ankara da Habu, shima sukai waje da shi Kokowa ce ake tsakanin NAJEEBA da yayunta, ihu take su saketa sun tatare sun riketa sai tirjiya take ja hakan ke sakawa suke kara matsowa waje ga hannunta da Ummulkhair ke ta kokarin daurewa sunna mata ihun ta tsaya ta tsaya aman firrr ta ki idonta ya rufe ji take baki faya zuciyarta ke son tsayawa idan har bata janyo makoloton yarinyar cen ba Police din ne ya umarci su saketa, dan kuwa su sunna wajen nan dan su hanna du wata fitina da shigar du wani fitinane ko namiji, sai gashi yau ranar farko an fara a haka? Sunna tunanin hutu ne ya same su ashe dai zasu motsi motsi na arziki? Zahrau ta ce" ba zaka gane ba, ka bamu hanya mu koma gida da ita idan muka saketa mu muka san wa muka saki" Irin jarumin nan, sannan yana so su gane shi ko zuwa gaba dan idan ana son tsaro su nemi sunnansa a masarautar ya ce" Gimbiya ki yi hakuri ku saketa , mun san aikinmu zamu iya da komai" Zahrau gannin Yaya Dayabu yana tahowa da wani irin sauri sai ta saki Najeeba, domin kuwa ta tabata a irin yanda yake jefa kafar nan tasa idan ya iso su kansu sai sun sha mari dan haka ta shirya karbar nata, ita dai kam ta shiga uku, dama Najeeba sai da ta fada mata yau ta tabata sai an yi rigima domin haka ne idan ta jima bata fito ba takan tarar da an shiryawa fitowarta, shine harda fadin ita kuwa ba zata kula kowa ba Sunna sasauta mata rikon da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191