Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 182

Chapter 182

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
Download Book

fuskarsa ta dan shafa a hankali ta furta" Me yasa kake nuna min kamar ka damu da lamarina bayan ba haka bane? Meye dalilin da ya sa ka tsane ni ne a rayuwa? Me ya sa daga baya ka shiga jikina? Me ya sa ni ba zan taka matsayin da wata ta taka a rayuwarka ba? Me ya sa kake tunanin kai kadai ke iya jin zafin furucina? Me ya sa furucina zai maka zafi a kahon zuka bayan na san ba wani lamari dake damunka a kaina? " Murmushi ne yake mai ciwo, hannunta ya jimke cikin nasa muryarsa a sanyaye ya ce" Eyah, a yau bakin wace ta saka min damuwa shekara da shekaru nake fama da miki a cikin zuciyata ce ke neman furtan bata taka rawa a rayuwata ba? Cikin rawar wace take son takawa ne? Wace zata riken makogwaro na kasa hadiye yawu ko wace? " Sado idannuwansa ya yi yana kallonta , a hankali ya saki dayan hannun nata ya kawo yar yatsarsa wajen sajen fuskarta muryarsa sanyaye ya ce" Beebah, ni na san ba biye da ke da nake bane, wayona, fadana ko dabarata ya saka Allah ya kare min ke ba, Beebah yaya aka yi a lokacin da aka fitar da ni daga gidan koyon yaki ina buda ido na fara ganninki da saurayi a wajen danjar daje raba hanyar gidan Abih? Beebah hannunki cikin nasa kun gaisa ko meye oho, a lokacin da aka fice da ni a motar mai martaba ta sirri muna zaga gari a cikin tukin wahainiya ana nununa min yanda garina ke ciki da al'umar garina, sai kawai muka hadu da ke, wando ne a jikin ki blue da farar riga, ko nonon kirki baki fara ba aman kina tsaye da wani Beebah bayan ba haka na tsara mana ba? " Da mamaki ta kurawa fuskarsa ido tana kallonsa, Ido cikin ido ya ci gaba da fadin" Du wannan bai isheki ba , daga jin na fito sai kika dauke kafa da zuwa wajen AMMI sai idan ta saka an dauko ki, Beebah kowa na zuwa gaishe ni aman banda wace na riki gaisuwarta da mahinmanci, kowa na rububin son sanina banda ke, yar kankannuwa da ke kikai min katutu kika hanna min zaman lafia Beebah aka tashi aurena, a tunanina shakuwar da muka yi kina karama ya bara maki abinda ya bara min, aa , sai kika dauko makada kika dinka dinki mai tsada kika cashe a aurena, shin wannan bai isa ya batan rai ba? , bayan wannan da shekaru Allah ya amshi ran mai martaba, Beebah na maye gurbin kujerarsa, abubuwa suka kara matso ni sosai, fuskantar lamura suka sakoni gaba, a haka kika kutso da makamanki na son sai kin halaka ni Beebah ba'a sati ban yi shara'ar ki ba, abin takaici yawanci ko budurwa ta kawo kararki da saurayinta kar ki kwace mata, ko matar aure ta kawo karar a maku tsakani kar ki rabata da mijinta da y'ayansu A lokacin d akaina ke sarawa na buda idannuwana sai na ga yar kankannuwar kanwata ta zama cikakiyar budurwar da dukan mai Namijin dake amsa sunnan namiji zai iya mararin son samunta a matsayin wace take kusa da shi sosai, kusanci mai girman gaske, Beebah gaki da son saka kannanun kaya, gaki da son amsawa kowani dan banza Yaya kike so na yi da tunanina ne?" Ya kuma tsagaitawa yana shafa dogon hannunta ya ci gaba da fadin" Bayan wannan kika tashi da burin tsanar sarauta, kika dora da burin tsanar mai farin fata, karfi da yaji kika sakani boye kamanina wa duniya dan kar abinda ke raina ya falasa ki guje ni!, Ya kara lumshe idannuwansa ya ce" Beebah, ban taba jin ina zama lusari, wawa, wanda komai ke kuncewa ba sai kina daf da ni, idan ina shara'arki nakan yita ne zuciyata na aman jinni, nakan bayanata ne jikina na tsuma, hankalina a tashe, sai na kafe ki da ido dan ki fahimci yarena ki rufa min asiri ki kiyayi neman halaka ni, duda kuwa na san kallon nan naki da nake zai haifar min da mugun bukatar son na kebance da ke a matsayin matar aurena" Dan murmushi ya yi yana fadin" Rigimamiyata, ban koya maki sakankancewa da ni ba dan ki sakankance da kowani gardi, sai gashi abubuwa na zuwar min masu bata zuciya har ta kai na yi akwati na tatara damukarki na kule, na ringa neman laifinki ido rufe da yanda zan yi na kama ki a kan zargin da nake maki dan na hukunta ki na huta, ba zan boye maki ba da ace na kama ki da wani laifi abinda zai hanna min gabatar da hukuncinki a tsakiyar garin damagaran ba karamin abu bane, dan kuwa kin min ilar da ido rufe wajen maida duka nake nema duda a fahimtata bakima san ina yi ba, ke rayuwarki kawai kike, " Irin yanda take kallonsa ba ko kiftawa ya saka shi kara saka idannuwansa a cikin nata ya ce" Wai harda ce maki ki fito ki bashi nutsuwa?, da baki fito daga shagon Alhajin nan ba da sai na halaka shi, kina fitowa na shiga na biya du abinda kika kashe na nuna masa cewar matar aurece ke, hakan ya sa bai neme ki ba, aman baki dadara ba kika shiga motar tsohon nan har ya taba maki hannu, da baki fito a motar nan ba da ban san me zan maku ba!" Ya karashe yana mai cije lips dinsa na kasa irin abin ya masa ciwo sosai ya dora da fadim" Sai kika shirya ranar da zan hadu da ciwo irin naki wato huka ta hanyar gayato tsageran nan har fada, Beebah kika saka dinkin dake tona min ajiyata, kika ringa wasu abubuwan da suka kusan dauken numfashina dan kawai ki tada min hankali ina zamana ko tausaya min bakya ji ga rigimar gari ga ta cikin gida, ga kuma taki " Gaba daya wata mutun mutuni ce ta zama a kwoncen da take a jikinsa tana mai bin idannuwansa da lebunansa da kallo Baki daya komai ne ya yi mata nauyi harma ta rasa ta inda zata fara , da kyar ta iya furta" SHAHEED " SHAHEED ya kara sauke mata duban nan da ta yiwa lakabi da kallon tsana, a hankali ta dago hannunta ta kai wajen idannuwansa ta shiga shafa saman idon hakan ya sa ya dan lumshe su kafin ya kuma budewa ya kama hannun nata ya kai wajen bakinsa ya mana mata kisss mai zafi a kai A hankali ta ce" Ka min gwari gwari yanda zan fahimci yarenka, Shaheed wace irin shakuwa ce da saka abu a rai ta saka ka aikata haka? Wani irin nauyin baki ne ya hanneka tsawatar min?, Sai kuma ta kara sasautawa ta ce" zargin da kake min ba shine ya fi tsaya min a rai ba, dan kuwa zan iya cewa ko yayuna sunna min nasiha ne kawai, kasancewa mai fita nema a saloon wajen da ba abinda ban tatara ba, kawayen banzan ne, tarin yan daudun ne, yan bariki na bugawa a jaridar ne, uwa uba irin tarin samarina ya saka kowa ke min kallon na zubar, Aman Me ya sa ka

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191