Chapter 51
Chapter 51
ko ba sarautar dake yawo a jinnin jikinsa ba shi din yayanki ne, yaya aka yi kike girmama yaya DAYABU ne? Bale ko a cikin mutane akan yi wani halayensa daban! Najeeba mutumen nan adali ne, aman kuma inaai tabatar maki ya fi macijin nan da ya sumar da ke balaki idan kika tankwalo hakan zaki samu domin mu yan uwanki ba abinfa zamu iya yi maki NAJEEBA! NAJEEBA dake kallonta ta yi murmushi tana dan girgiza kanta, a hankali ta dan yi atishawa tana dafe daidai kirjinta ta ce" tabas shi din wani ne na yarda, shi din ya girme ni kuma na yarda Dubansu ta yi ta yi murmushi ta ce" sai dai ni din kamar yanda ya ce ne *MAGE ce ni mai kwonciyar d'aukan rai* zan dauki ransa a lokacin da bai ji ba bai gani ba bai san da zuwan lamarin ba Tunda ya yi saken na kasance mace......zan nuna masa irin girman karfina a kansa! Shi da takobi take suka, ni kuwa da kalamai nake suka idan na tashi harbi da tawa kibiyar nakan harbi wajen da baya jin magani! Ummulkhair da ta bude victago ta lakuto ta nufi wajen kirjinta tana shafa mata a hankali ta ce" ki dai bi a hankali, kar kibiyar ta kasance mai zuwa ta dawo ce Ummukulsum wace itane ta fi su tsoro ta ce" ni dai dan Allah ki yi hakuri, a bar maganar wata ramuwa dan ba wajen bane, ko dan Anmy ai ya isa ya taka ki ki sada kanki, kinafa ji NAJEEBA yanzu yace auren aunty Zahrau karshen watan nan, ke kin ga Anmy kanta sai da ta zabura ta kale shi hakan na nufin ita kanta bata san da maganar ba bale Abih kuma ya zama wajibi su masa biyaya, ke kina kasa zaki wani ce ke aa? Da yake ta fi rainata dama yan watani ne ta bata ba shekara ba sai ta ce" Ummukulsum ni abin ya fi maki ciwo dan nace zan rama ko? To na fada dan Allah ki dakeni ki huta mana tunda na ta a abokin tagwaitakarki! Dawowar Anmy da waya a hannunta ya saka su yin shiru Wayar ta mikawa Najeeba tana mai tsareta da mugun kallon idan bata amsa ba komai na iya faruwa Wayar ta amsa da hannunta na hagu tana kallon saman screen din Wauh na ce a lokacin da na ga wace ke zaune itama tana kallonta Kallon kallo suke yiwa junnansu, har sai da matar ta dan saki murmushi ta lumshe idannuwanta ta bude cike da isa ta ce" ke yar Mutalab sai uwarki ta gaisheki ne? Ta kasan idannuwanta ta kalli matar aman bata furta ko A ba Murmushi ta yi tana yi mata kallo mai hade da madaukakiyar soyaya irin ta d'a da mahaifi Ita kam ta ina zata bi y'ar tata ta dawo mata yanda take so? Ajiyar zuciya ta sauke ta ce" yaya jikin ki? Najeeba dai bata ce komai ba, Anky kuwa bata takurata ba ko amsar da ta yi ai ta yi kokari, hakama yan uwanta Zahrau ce ta leko tana daria ta daga hannunta ta ce" Mama i miss u Warcewa Ummulkhair ta yi tana ihun cewa" Mama, ni ke missing din ki Ummukulsum ta amshe ta ce" mama ba ji ce tagwayenki ba? Daria itama take a hankali ta dan juya idannuwanta wa'inda sukai wani farr da su gasu da girma masha Allah ga gyaran da suke dauke da shi ta ce" an matana, baku san irin yanda nake missing dinku ba, ina kewarku fiye da tunaninku, ina so na zo na ganku, na rungumeku, na ji me kuke ciki, ina son halartar auren Zahra, ina nan ina yi maku tanadin abubuwan da idan kuka saka baki daya damagaram sai ta girgiza Bakinta ta tabe ta mike kwonciyarta tana lumshe ido, a kasan zuciyarta kuwa tana fadin" abinda kika fi kauri a kai kennan, abinda ya fi maki ni kennan wato abin duniya! Anmy ta karasa kusa da ita ta ja bargo ta rufa mata, dan zaunawa ta yi gefenta a sanyaye ta ce" NAJEEBA Kallonta ta yi da kallo irin na wanda take iya yiwa mahaifiyarta Dukawa Anmy ta yi wajen goshinta ta yi mata kiss a goshin nata a sanyaye ta ce" ki huta kin ji? Dan ina so mu fita da ku duka gobe in sha Allah Kanta ta dan gyadawa Anmy kafin ta maida idannuwanta ta lumshe Su kuwa hira suka sha da mahaifiyar Najeeba wace du wasu abubuwa irin su wani lumshe ido, su shan iska, su shagwabe yannayi baki daya nata ne Najeeba ta kwasa, ba wai tana yi dan ta birge namiji bane, abinda dai ta kara a kai shine ta fahimci yana tsuma mazan sai take kara sakar masu shi Kayan nasa ya tsurawa ido kafin ya watsar da su cikin kwondon kayan wanki Kasan shower ya tsaya ya dora hannayensa jikin garun wajen yana jin saukar ruwa a jikinsa Sai da ya gama ya darje jikin nasa da sabulu da soson wankansa kafij ya fito daure da tawul mai tsayi A hankali ya karasa wajen miror ya tsaya Turarensa ya dauko ya yiwa jikinsa bari da shi kafin ya jefar da kwalbar dan ya kare sai wani Idannuwansa ya dan kurawa ido, yar yatsarsa ya kai wajen da bakin abin ya yi yar kwana tamkar wanda yake saka kwali An haife shi ne da kwali a idannuwansa, shi kansa baya yiwa kansa kallon tsaf domin kwalin nan na tayar masa da tsigar jikinsa shi yasa baya matsewa mutun duba ko yace zai buda girman idannuwansa a kanka domin bai san yaya zaka ga idannuwan nasa ba Juyawa ya yi ya ciro wata farar jalabiya marar nauyi sosai ya saka a jikinsa sannan ya saka dan gajeran wando Wajen bed dinsa ya karasa ya kwonta yana mai adu'ar tsari dukan motsinsa Rmt din Ac ya laluba ya dauka daga kwoncen ya kara masa karfi ya sada shi daidai kansa sannan ya lumshe idannuwansa Tunanika ne birjik a cikin kwakwaluwarsa shi har ya yi watsi da abinda ya faru tsakaninsa da Najeeba domin ya ajiye hakan a fagen bata da kunya ne zai koya mata hankali a nitse Baci ne ya sandeshi ya dauke shi , irin bacin nan wanda ke dan fizgarka sama sama Irin abin nan dake zaburar da mutun a yayin da irin bacin nan ya zo masa ne ya zowa SARKI Abin sai ya hade da a lokacin da ta kai masa damkar nan ta saka gwuiwar kafarta ta daki wajen da bai dace kafar tata ta kai ba, hakan ya saka shi kara jin wannan balakin da ya ji wanda da ba dan ya rintse idannuwansa ba a lokacin zai iya kurma ihu ne A zabure ya farka yana mai kai hannunsa wajen ya damka yana mai rints ido domin sak mafarkin kamar a da gaske ne abin zai sake faruwa da shi Da sauri ya kai dubansa wajen, idannuwansa ya mayar ya lumshe a cikin zuciyarsa ya furta" azaluma, na jikata da ruwa shine ta dakar min wajen da idan ta kasarani na gama wata takama a duniya ko? Ta Allah ba taki ba macuciya da lamarin maza ya gama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191