Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 147

Chapter 147

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mamaki Zinaria ta mike tsaye, idannuwanta baki daya ta fitar waje dan tsabar mamaki ta kai dubanta kan amintaciyar baiwarta ta ce" kina nufin Mai Martaba da kansa ya shaida wannan fada?" Ai kuwa ta kara gyada kanta ta ce" kwarai kuwa Allah ya taimake ki, babu sanarwa sai zagayen su jan gwarzo a wajen, Amintacen sarki ya shela karasowarsa, zuwa lokacin ita kuwa ta summe, na kaiki karshe shi ya dauketa ya juya da ita" Jim ta yi jin wata magana kuma, hakan ya sa ta kankance idannuwanta ta ce" kikina nufin ba mari ya wanka mata ba ya yi umarnin a kwasheta koda a mace ne ba summa ba a watsata dakin horo?" Jin muryar uwar dakin nata ta fara baci ya sakata dan dago dubanta, sai dai da sauri ta maida muryarta na dan rawa rawa ta ce" aaaaaaa, Allah ya ja da zamaninki uwar gida kuma amaryar mai damagaram, a irin yanda ransa ke bace fuzgarta ya yi ya jata da karfi ya juya da ita, na tabata zuwa yanzu ya gama gindaya mata jawabin horonta ya saka a shiryata dan zuwa dakin horo , aman na saka a tare min hanyar horon ahalin gida, idan har ta tabata za'a yi kurana a shaida min" Katseta Zinaria ta yi tana fadin" maza tashi ki gano min, ina nan ina jiran dadadan maganar da zata sanyaya min" Mikewa ta yi da saurin gaske ta tafi bayan ta kara yi mata kirari, ita kuwa ta koma ta hakimce tana sakin murmushi a fili AMMI da UMMU tsuru sunna kallon bakuwar y'ar dake zaune a yannayi na takura, ba halin su bata wata kulawar da take da madaukakin girma hakan ya sa du suka tsura mata ido kawai Wata gwaurywar ajiyar zuciya UMMU ta sauke a hankali ra kai dubanta wajen yan uwan dake shashekar kuka, dan kuwa fada dai na gidan duniya sun sha shi har kamar zata dake su Maida dubanta ta yi wajen AMMI ta ga waje daya kawai take kallo, ta tabata a cikin zulumin Najeeba take, ita du ba wannan ba, tana cikin tunanin magangannun da suka yi ne da SHAHEED, me ke damunsa? Menene matsalarsa? Ummu ta kuma kallon AMMI a karro na biyu, ta kai dubanta kan NUSAIBA Dan murmushi ta yi a sanyaye ta ce" na amince da komawa dakina, idan da hali a gobe gobe" Da wani irin sauri Ammi ta kallota, hakama su UMMUKULSUM dake cikin halin tashin hankali Ammi ta ce" ki, kina nufin zaki auri yaya?" Ummu ta yi murmushi a bayane ta gyada mata kai, ai kuwa zo ka ga irin yanda su Ummukulsum suka rukunkume AMMI sunna rizgar kukan farin ciki, wayo MAMA, Ita kanta Ammi sai ta ringa jin wani farin ciki marar musaltuwa, a hankali ta mike ta nufi dakinta, tana da bukatar yin hawayen farin ciki, tabas ta godewa Allah da ya nuna mata wannan rana, ta tabata matar rufin asiri, arziki, hakin rayuwa kam bayan Ummu take, yau Allah ya yi wahalarsa ta zo karshe, dama ta sani idan har ta kaita makura zata shiga gidan ne in ya so sai su raba abinda bata so su raban UMMU kanta irin farin cikin da yaren suka nuna sai ta ji wani irin abu mai girma a cikin zuciyarta, a hankali ta kamo hannun yar uwarsu dake kallonta ta janyi yarinyar ta hade da hannun su Ummulkhair, lalle Allah ya yi zata rayu, gata kuma tsaf kama da ubanta sai dai hasken fata , murmushi ta saki tana jin wani irin farin ciki mai girman gaske na ratsa zuciyarta yana shiga dakin da ita rigar da take ta rikewa tana zaro ido ya dora hannayensa ya janyeta ja daya kasa Ido ta idasa fitarwa a mugun tsorace, da sauri ta kankame jikinta gaba daya jikin nata ya kwashi rawa Kanta a kasa dan matsananciyar kunyar tsayuwarta a gabansa a irin wannan shigar, bakinta na rawa cike da jin tsoron abinda zai mata a yanzun, dan kuwa ba zata taba manta ranar da ya fara kawo mata hari ba, wannan rana ta ajiyeta a wajen da ba zata iya hada komai da ita ba, kwarai ta ci azabar da ta kusan halakata sannan ta ga abinda ya kusan makantata, Bakinta na rawa rawa ta ce" dan Allah kar ka yi min ka ji? Walahi na wahala, walahi tsoro nake ji sosai" Ta sauke dubanta a kansa, gani ta yi idannuwansa kyam a kan gukunta dake kadawa sakamakon rawar da jikinta ke yi, ga kuma dan kukan jigidar dake dan tashi dan ko yaya ka motsa zasu shaida kansu ne Kafafuwanta ta ringa matsewa tana son rike su dan su bar kukan Bai bata amsa ba sai saka hannunsa da ya yi ya kuma cicibarta wanda hakan ya sakata zaro ido da tsoro da mamaki, domin na dazu bata san an yi ba a summe take Bayi ya nufa da ita, cikin halin dakiya ya sabeta da soso da sabulu ba tare da ya cire mata kananun kayan da kiri kiri ya hanna kansa cirewar Yana gamawa ya kuma nadota a tawul sannan ya tsayar da ita tsaye a tsakiyar dakin A lokacin da ya saka hannayensa cikin tawul din ya ja pant dinta sai kawai ta hangame baki tamkar wace ta summa tama kasa furta koda A ce , sai jikinta da ya kara kwasar rawa ga wani zafi da jikin nata ke dauka na tsoro Sai da ya cire mata shi a hannunsa ya zagaya bayanta a hankali ya ringa sabule bras dinta hakan ya sa ta kankame tana girgiza kai tana hadiyar wani wahalalan yawu hankalinta sam ba a jikinta ba ta ce" na roke ka, ka yi min rai bana so" Idan ya tankata to lalle dakin ya tankata, a haka ya idansa zare mata ita itama ya rike a hannayen nasa Idannuwansa dake da nauyi ya ringa nuna mata bed da su Hakan ya sa ta matso daf da shi sosai ta saka hannayenta ta riko hannunsa ta kai dubanta saman bed din ta maido saman fuskarsa, kanta ta langwabe ta ce" eyah yayanmu, dan Allah bana son hawa saman gadon cen ka rufa min asiri *yaya SHAHEED* na yi tafiata wajen Ammi kaina ciwo yake, hakama hannuna ka ga yanda ya tsage kuwa? Idan na ce zan yi komai zai yi ta zubar da jinni ne" Dan bakinta da take maganar kawai ya kurawa ido, shi bama fahimtar yarenta yake ba, a irin yanda yake jin kansa ne baya son yin wani kwakwaran abin da zai kara birkita masa lisafi, so yake ya kadaice ya huce, so yake kafin ya dauki kowani irin mataki ya huce sannan, baya son daukan mataki ransa bace ya zo ya yi dana sani, a hankali ya kai hannunsa wajen kugunta mai dauke da jigidar nan ya damki wajen da dan karfi hakan ya sa suka shaida sunna nan ta hanyar dan yi kara kadan sannan ya shiga tafia da ita a hankali wajen bed Asalamu alaikum gidan Mage😆, Walahi ina ganninku, ina kuma biye da comment dinku, ku sani ina ji da ku ina kuma bin ku da adu'a, Alhamdulilah gashi na yau, fatan zaku karo min comment din ku zafafa, Kufa

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});