Chapter 56
Chapter 56
har zuwa wannan lokacin kamar ke gashi yarki har zata ryfe shekara hudu nan da sati uku da kwana biyu, Kin san me? Dalilin wannan ni kaina na so na ga mutuncinki, domin a duniya du macen da ta iya jure zaman waje domin y'ayanta nakan bata wani waje mai daraja a cikin mata wanda ba kowa nake ba shi ba Sai dai ke din kin kasance wawuya a lokacin da kike anfani da kadarar wani ko dama da kika samu na zama matar MUTALAB kina taka mu son ranki! Warto hijab dinta da Dayabu ya yi da murya a dan dage yana fadin" Najeeba me kike haka? Sakar mata hijab kin san da labari na iya iske sarki har yanzu a cikin gidansa kike fa kin manta a wajen ajiye mitoci kike Fuzge hijab dinta ta yi, Ummulkhair kuwa na gefe rike da yar ta juyar da ita gefe guda tana dan jijigata har ta yi shiru daga kukan da take na rabota da su ta kwonta a kirjin Ummulkhair duda ita Najeeba take so ta dauketa aman ko a Ummulkhair din aka tsaya da dama domin mamanta ta cika duka da fada da zagi abu ga yaro inda ta fi jin dadi nan ta fi zuwa Gannin sai kakari Mardiya take ya saka wannan karron ya fardota baki dayanta daga jikin Mardiyar da ta yiwa shakar mutuwa Yana rike da ita tana tirjewa sai da ya matsar da ita gefe ya riketa a hannunsa da karfi karfi ya ce" zaki dawo hayacinki ko ba zaki dawo ba? Wata tirjewar ta so yi ta hanyar kuma ridar Mardiya dake tsugune tana rike da wuyanta sai dai bai bata dama ba ta hanyar dauke fuskarta da marin da ya sakata saurin ja ta tsaya tana mai dafe kuncin nata da hannayenta bibiyu dan walahi bata son mari, kai ina dalili za'a maren mata fuska? Ita bata son mari ko kadan Randa bace ya ce" ke baki isa na tankwasa ki bane ko ke idan ranki ya baci mahaukaciya kike zama? Na fada maki ki daina, na maido ki da laluma , na nuna maki hanya sai tirje min kike kinai min tijara? Wani irin iskanci ne wannan? Sarki sa'ankine da zai tasheki daga magana yanzu yanzu ki fito ki aikata? Ke din banza ke din wofi? Da kakausar murya ya ce" ki kiyayi haye a wajen da wargi bai samu wajen zama ba! Yana gama fada ya hade su da Ummulkhair ya ha su da Nusaibar suka yi ciki Tana nan tsugune har Abih ya karaso Yana kallonta ya san an yi ba dadi da y'ayansa, gannin yannayin da take ciki ga kuma ba y'ar a tatare da ita Shima da nasu da yake jira da ita dan haka a kausashe ya ce" tashi mu je Mikewa ta yi ta je kusa da motar zata shiga Waigowa ta yi ta kalli baban filin wajen Zata nemi gannin sarki, zata labarta masa irin marin da Najeeba ta yi mata komai dadewa, sannan ta daukarwa kanta Alwashin yanda Najeeba ta kasance mai tara samari sai dai ta mutu a haka, domin kuwa ta rantse da Allah sai ta wulakanta rayuwarta Ba ta taka dokar layar da aka saka masu ta kai hannunta kanta na biyu kennan ba ? Itama zata dawo daga zagon kasar ta bi ta hanyar kasa! Abih kuwa yanzu ta fara zama da shi bata ga ubanda zai rabata da mijinta ba, zumunci ne tsakanin mararsa kunyar y'ayansa da y'arta ta haramta! Har yanzu hannunta dafe da kuncinta suka shigo Fallon Anmy Sai da suka shigo ta ja ta tsaya sannan ta waiga dubanta kan yayanta wanda shima yake jin zafin marinta da ya yi A hankali ta ce" yaya, aman ka san ba dadi marin fuska ko? Yayanta ya ce" ke kuwa kika mari matar ubanki? Marar kunya? Kanta ta sada sai ga hawaye masu zafi sun fara fita daga cikin idannuwanta a hankali ta kuma furta" yaya, ka ga irin rashin kunyar da ta aikata a gaban sarkin da kake cewa kar ni na yi ya ji labari? Yaya ka ga yanda take son rabamu da Nusaiba bayan ni ina sonta? Hannunsa ya saka ya kama hannunta suka karasa ciki, a lokacin kuma Anmy ta fito daga dakin yan matan da ta kai ta shinfide tana kallonsu ta karaso Zaunar da ita ya yi ya zauna , shima sanyaya muryarsa ya yi ya ce" koma me ta yi, baki ji abinda ya maimaira cewar shi shugaba shine wanda zai iya shanye komai ba? Najeeba ba dan bashi da zuciya ba Sannan ke da ita idan nace da ke ba faya bane zaki fahimci bambancinku? Ke kanwarsa ce, wace ya isa ya saka belt ya yi maki dukan tsiya koda kuwa babu rawani a kansa Ita kuwa matar Abihnsa ce, wace koda da rawani a kansa zai iya daga mata kafa ya kawar da kai ya bita da nasiha yau da gobe har ta fahimta Najeeba kamar yanda kika fada cewar tana anfani da damarta hakan ne, Kwarai Mardiya ta taki sa'a a rayuwarmu, ta yi nasarar auren ubanmu dan haka uwa take a wajenmu koda kuwa bata dauki girman hakan ba Anmy ta yi murmushi a ranta kuwa tana mamakin irin yanda yaron ya kasance tamkar mahaifiya, zai hukunta kannen nasa ya kasa samun nutsuwa Bambancinsa da mahaifiya daya ne, du irin karfin soyayar uwa tana iya cire kanta ta nuna maka laifinka ta kawar da kanta ta labe ta yi jinyar zuciyarta, aman shi sun gano lagonsa koda ya daga hannu a kansu shi ke dawowa ya zauna ya yi ta rarashi Sarai ta ga anfanin hakan a yau, sannan ta gane dalilin da ya sa maganarsa take da karfin tasiri a wajensu Shi din uba ne kuma uwa ne a wajen kannen nasa Irin yanda yake shanye duka dominsu ya saka shi zamowa shugaba a cikinsu Hannunsa ya kai wajen fuskar nata da take rike da wajen idannuwansa ya rintse kadan a hankali ya dubi Anmy ya ce" Anmy, ki yi hakuri ki yafe mata bin bayanta da ta yi ta aikawatar da fada a cikin gidan sarki, dan Allah ki yi hakuri Murmushi ta yi masa tana gannin girman yaron a idannuwanta, ta tabata zai iya zama adali koda a cikin gidansa ne Shima murmushin ya yi ya mike ya kara tsugunawa ya furta" Allah ya kara girma uwata Anmy ta ji wani yamyam da wani dadi ya ratsa zuciyarta, a sanyaye ta furta" Allah ya yi maka albarka yarona Hannun Najeeba ya kuma rikewa kadan kafin ya saketa ya juya ya nufi wajen Ummulkhair dake goye da Nusaiba Tsayawa ya yi yana kallon yarinyar har ta yi baci Murmushi ya yi ya dan duka ya mana mata kiss a goshinta sannan ya kalli Ummulkhair a hankali ya ce" Khairiya, kar ki bari khulsum ta yi kukan maganar da ta fada mata kin ji? Sannan kar ki yarda bacin ran mamanta ya saka khulsum tsanar Nusaiba Ummulkhair ta gyada kanta itama tana rike da hannun yayan nata ta ce" yaya auntu Zahra na tare da ita a dakinmu, tama ce na goya Nusaiba idan ta yi baci a wajen khulsumbdin zata kwana Kansa ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191