Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 55

Chapter 55

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

ka so masoyinka daidai gwargwado domin zai iya zamowa makiyinka, haka kuma ka ki makiyinka daidai gwargwado domin zai iya zama masoyinka wata rana Numfasawa ya yi ya shiga binsu da kallo tun daga kan Abih har zuwa mahaifiyarsa A hankali ya kuma furta" *ME KE DAMUN AHALINA NE? ME KE DAMUN SHUGABAN CIKIN GIDAN BIYU NE?* *YAYA AKA YI YA YARDA KIYAYA TA YI ZAFI HAKA A CIKIN GIDANSA BAYAN YANA DA IKON KATSETA KODA KUWA TA HANYAR KAWAR DA MAI HADASATA NE A WAJE?*🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 23 Baki daya wajen ne ya dauki shiru , kawunnansu du a sade a kasa haka kuma NUSAIBA bata daina kukan da take ba Sarki ya kuma buda bakinsa ya ce" mazon Allah tsira da amincin Allah su tabata a gareshi yana son yin alfahari da mu a gobe kiyama Aman ta yaya? Shirun dai ne ya kara tabata a wajen hakan ya saka ya dago yar yatsarsa ya yi nuni da Zahrau a tausashen dai ya furta" Bismillah Zahrau ta kara sada kanta a hankali ta ce" Allah ya kara girma, ya umarcemu da mu hayayafa dan gobe ya yi alfahari da mu Kansa ya gyada a hankali kasa kasa ya furta" barakalahu fihk, Kansa tsaye ya nuna Najeeba dake dan janye Nusaiba daga jikinta ya furta" meye ilar gaba a musulunci? Dungurar da Anmy ta yi mata ya sakata dagowa domin ta so ta yi kamar bata gane da it ake ba , sai dai ba hali domin a irin yanda Anmy kanta ta nutsu a gabansa abin sai wanda ya gani, A sanyaye ta furta" *Allah yana yiwa mutane afuwa, aman banda masu gaba da junna* Dubansa ya maida wajen DAYABU da kansa ke kasa shima kafin ya ce" shin me ya dace shugaba ya koyar tsakanin hakuri da rashinsa? Yaya DAYABU ya dago yana dubansa kafin ya furta" Hakuri, Hakuri shine ya dace da kowani bawa, mai hakuri zai ci riba Sarki ya gyada kansa ya furta" Mai hakuri zai kai ga ci Dubansa ya maida kan iyayensa daga Abih har Anmy A sanyaye ya furta" shugaba, ya dace ya kasance mai matsanancin hakuri, ya ringa shanye abinda da yawa ba zasu iya shanyewa ba Shugaba koda na wasan yara ne, ya dace ya zama mai yanke hukunci cikin aminci, da kawar da kai Dubansa ya maida wajen Mardiya, sunna hada ido ta yi gagawar sada kanta, a hankali ya furta" ka karfafa zumunci, ka yada zumunci, kar ka zamo wanda zai yi silar yanke zumunci Shiru ya kuma yi kafin ya furta" mai magana bismillah Anmy ta sauke ajiyar zuciya tana dubansa kafin ta maida dubanta wajen yayanta, a hankali itama ta furta" burina, bai fi zumunci ya dore ba Allah ya ja da ran sarkin damagaram Shaheed ya lumshe idannuwansa ya maida dubansa wajen Abih Abih ya buda idannuwansa da sukai masa jajajir , a hankali ya furta" Allah ke bada girma, koda kuwa yaranmu sun zamo shuwagabaninmu mu masu biyaya ne, Allah ya kara datako Mai damagaram Kuma lumshe idannuwansa ya yi sannan ya maida dubansa wajen DAYABU Kansa ya sada , a hankali ya furta" na yi kuskure, baki daya ni na ja ragamar wanzuwar wannan fitina,Allah ya ja da rai daga yanzu daga kan DAYABU MUTALAB, har zuwa NUSAIBA MUTALAB bamu da wariya, Allah ya huci zuciyar sarkin garina Da sauri Najeeba ta kankame NUSAIBA a hankali a jikinta sannan ta sakar mata dan murmushi tana shafa kitson kanta wanda tun wanda ta mata ne ba'a tsefe shi ba kusan sati uku a kan ko wankin kirki ba'a masa ba hakan ya sa ya tsufa duba da sunna da izgar gashi nan da nan gashi ke tohowa a kansu shi ya da du sati sauran ke yawan kunce kansu domin kitso ko saloon a gida ba wani wahala shi ya sa kawunnan nasu ke kara albarka Murmushi ya yi wanda iya zuciyarsa ne sam bai bayanna a fili ba A hankali ya kuma furta" Allah ya yi mana jagora Baki dayansu suka amsa amen banda Najeeba dake kara buda bakin Nusaiba tana kallon hakoranta da suka yi dan duhu hakan na shaida mata bata wanke mata baki har gashi ya kama hakoran yar yarinyar Shirun da ya dauki wajen ne ya sakata dago kanta dan gannin har ya gama maganar ne? Idannuwansu ne suka sarke da na junna a lokacin da ya kusan karasowa inda take zaune , da sauri ta mayar da kanta kasa ta sada sakamakon faduwar da gabanta ya yi da kuma irin kallon tsanar da ta ga ya yi mata A ranta kuwa fadi take" azalumi, ashe harfa fuska biyu ne da kai? Gaka yanzu ka gama maganar wa'azi da masalaha ni kuwa ka tsane ni? Ba damuwa, zaka gane ne dan yanda ka tsane ni ni naka fi ka tsanarka! Sai da ya fice a fallon da kamar minti goma sannan du suka mike Irin yanda ta karaso ta warci yarta ta juya buguzum buguzum ya saka baki daya suka zaro idannuwansu Da sauri Abih ya daga kafarsa zai bita sai dai maganar da Anmih ta yi cewar" idan ka bita yaya zaka rarasheta ne ta maido y'ar? Ya saka shi dawowa da sauri inda take tsaye da yarensa Muryarsa har tana hadewa da junna ya ce" yanzu domin Allah Bilkissu ba zaki yi min adalci ba kema? Kema a yanzun ganni kike ni ke daure mata tana haka? Ko so kike na yanke igiyoyin da sukai saura a tsakaninmu ne na jara dauko wata? Ita watar idan na daukota kin san meye halayanta? Wani sabon zama ne za'a kara dorawa da y'ayana shin da me zata shigo? DAYABU ya yatsina bakinsa yana girgiza kansa, lale ta samu damar da take tunanin har zata iya taka sawun kafarta ta fita da y'ar da sarki ya gama nasiha a kanta Fitarta kawai suka ganni, hakan ya saka Zahrau kallon Anmy, sanyaya muryarta ta yi ta ce" Eyah, Anmy Najeeba ta fice da sauri Anmy Anmy ta kallota da sauri, sai kuma ta kalli Ummulkhair ta ce" maza ku bita Sai da suka fita ta kuma kallon DAYABU ta ce" wai Ummulkhair na tura ta bita, ko ta je ta tayata ba, bi min su ka maido min su ka ji? Irin yanda take sauri ya yi daidai da Mardiya ta buda gaban motar Abih ta shiga kennan zata rufe ita kuwa ta karaso da wani irin mahaukacin sauri ta tare marfin kofar ta hannata rufewa Hannunta daya ta saka ta finciko yarinyar ta direta kasa cen gefe sannan ta maida hannayenta ta finciko uwar waje Da ihu ihu uwar ke fadin" ke baki da hankali ne? Ke wata irin karamar yar iska ce? Dauke fuskarta ta yi da mari, ta maimaita mata wani sannan ta saka hannayenta ta hankadata jikin motar nan ta rike mata wuya A masifance ta ce" ke wawuya ce Mardiya, kin so ki ci darajar uwa koda kuwa shekarunmu daya da ke, sai kika bata rawarki da tsale! Tanas gaskiya kika fada babu wace ta zauna ta yi hakurin zama da shi

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191