Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 162

Chapter 162

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,170 words 0 views Progress saved
Download Book

dan sasauta muryarsa ya ce" Bude min kin ji? " NAJEEBA ta makale kafadarta, a hankali ta ce" to ban gama ba ai " " Me kike yi? " ya tambaya idannuwansa a lumshe Ido ta zaro, sai kuma ta shiga guna guni Kasa kasa ta ce" kuma sai kawai na ce maka ga abinda nake yi fisabililahi SHAHEED , to wai idan na fitoma me zan maka ne da sanyin safiyar nan? " Shiru ya yi, shiru mai dauke da ma'anoni, sannan yana sauraron irin yanda zuciyarsa ke doka masa dan wani takaici A hankali ya juya ya shiga jan kafafuwansa yana dan dama bai shigo dakin nan ba, da da ya ji kidan nan daga kofa ya tsaya ya yi magana, aman sai kawai ya wani shigo kansa tsaye Tabas shi din ya jima da yin aure, ya jima da sannin mace, sai dai fa wani baban lamari na rayuwarsa a kalmar mace ba wai macen da zai yi wasa da daria da fahimtar junna da komai bace, aa , shi ya sa a yanzun da wannan yar ta AMMI ta masa wannan lamari sai ya shige shi ba haufi, Ya jima yana kai kawo a dakinsa kafin ya nufi bayi ya shiga kintsa kansa domin kuwa zai je fada ne yau su yi zama na musaman da baki daya fadawa , zaman da ya saja kowa ya amsa kira a kan lokaci idan ba haka ba komai zai iya samun wanda bai amsa kiran ba daga hukuncin cikin fada Sosai ya sha shirinsa ya bayana dawisunsa sai baza kamshi yake abinsa duda dan haushin yar gidan AMMI da ta rikita masa lisafi da sasafen nan, lebensa na kasa ya cije yana kallon kofar a ransa ya ayana 'zaki yi bayani ne' ya yi kwafa ya ci gaba da tafiarsa hankali kwonce ya fice Najeeba kam sai da ta tabatar sahu ya dauke sannan ta sauka ta yi wankanta tsaf tsaf abinta Akwatinta ta buda ta ringa dubawa da kyar ta samu atampa sket da riga, du sai aka zuba mata wasu manyan kaya shada, lesh, da alkyaba, sai kayan baci, da kyar ta iya ciro atampa Wajen turaren nan ta koma har washe baki take ta dildila abinta a jikinta sannan ta saka riga da sket dinta suka zauna dasss a jikinta Zuwa yanzun tafiarta ta daidaita sannan ta samu nishadin safiar nan abin ba'a cewa komai hakan ya sa ta kashe daurin zarah buhari mai hade da ture ka ga tsiya sannan ta zauna da wayar ta danna kira ZAHRAU kamar jira take, cikin kamilaliyar muryarta da a yanzu ita take magana da ita wa kowa ba sai iya mijinta ba ta amsa salamar NAJEEBA NAJEEBA ta ringa mata daria tana fadin "Aunty ba salama, hala wai ko kayanki baki dauka ba? " Zahrau ta yi dariar itama dan a yanda take shakiyancin sai da ta sakata dariar dole, ZAHRAU ta ce" ke ina Ummu suke ? " Najeeba ta ce" yanzu zan tarda su mu yita ta kare, rabonsu da ni tun da na farka na ganni a dakin SHAHEED, shine basu leko ni ba, ba waya har yanzu, irin sun manta da ni din nan ko sun goge ni a layin kanwarsu ko? " ZAHRAU ta ce" NAJEEBA yaya Sultan din ne kike kama sunnansa kai tsaye haka? Idan ya ji ki zaki yabawa aya zakinta " Najeeba ta yi yar daria , aman bata sanar mata sirrin abinda ta gama masa yanzu ba, sai dai kawai ta ce" Ba abinda zai min domin ni a Shaheed na san shi, ya buga kwalo da ni, ya ci namana , ya kwacen ice cream dina, dan haka sunnansa SHAHEED " Murmushi ZAHRAU ta yi itama, a hankali ta ce" Ke yarima fa yana aeroport, kuma su UMMU basu sani ba, hasalima ko mahaifiyarsa bata sani ba, mahaifinsa dai ya sani sai kuma ni, jiya har kusan karfe goma ya nemi izinin son ganninsa, to yana bangarena shine ya same mu a nan ya duka har kasa ya kara neman gafara sannan ya nuna ya gaji, ya kasa iya hakuri , shifa ba abinda ya zuba a jikinta da za'a ce sai an ga idan bata da komai na wata uku, shi a bashi matarsa , yana son ya kara neman yafiyarta gashi ga ita, tabas tana amsa sakonsa ba laifi yanzun aman shi ba haka yake so ba, magana sak yake so su ringa yi ta fahimta, shi kam a bashi damar zuwa zance , Walahi Najeeba baki ji yanda kunya ta titsiyeni ba, aman mahaifinsa sai ya ringa sakin murmushi harda su gyara zama ya wani ce" ka je abinka, ka lalabata Allah ya sanya alkhairi " , maganar da nake maki dai yanzun yana aeroport shi ke jiran jirgin da zai yi damagaran da shi, yau babuma jirgi fa aman na sojawa zai bi tsabar ya saka rigima a ransa " Murmushi NAJEEBA ke saki tana dan dage girarta, ta ce " muna jiransa, yanzu kuwa zan je na same su , baki san wani abu ba, ashe amintace maci amana ne ?" Ai kuwa Najeeba ta kora mata labarin yanda aka yi, wanda hakan ya matukar girgiza Zahrau, ta yi mamaki sosai, sannan ta masu fatan shiriya, ta jinjina karfin sarautar garin damagaran da rashin tsoron SHAHEED da ya iya yanke hukunci a kan yar sarki, jikar sarki kai tsaye haka, ta ji tausayin NADIA matuka, harma ta baiwa kanwarta shawarar dan Allah kar ta yi fada da Nadia NAJEEBA ta sauke ajiyar zuciya bata ce komai ba har suka kashe Sai bayan sun kashe ta yi shiru tana nanata sunnan Nadia a saman lebenta Bakinta ta dan tabe ta mike ta dauki hijab ta saka ta kashe komai ta nufi bangaren AMMI hankali kwonce ko kari bata tsaya dubawa ba da ake ajiyewa karfe takwas Ai kau tana zuwa ta tarar da su yau a saman cafet suke sunna cin abinci hankali kwonce Gaishe da iyayen ta yi cike da kulawa suka amsata, ta cire hijab din ta yi wuli da shi saman kujera ta zauna hankali kwonce sannan ta zuba abinci a plate ta kai dubanta wajen yayunta ta ce " An gaishe ku " Daria suka saka kasa kasa jin irin gaisuwar nan ta bosawa wai An gaishe ku Sai dai basu gama dariar ba, da murya na yi mata rawa ta ce" iiina kwana NAJEEBA " Da mamaki Najeeba ta kaleta, kaikaikai Nadia ce ke gaisheta? Me hakan ke nufi? Sai dai bata nuna wani abu ba saima kallonta da ta kara yi Murmushi ta sakar mata ta ce" tsakaninki da Allah kunyar su ce ta sa kika gaida ni ko kin haukace? In ba iskanci ba Nadia yau kuma ni zaki gaida? Tunda Allah ya halice mu baki taba gaida ni ba, kin ga bana son iskanci ni walahi " Murmushin ne itama ya kubce mata, harda sauke ajiyar zuciya ta samu kanta da kai lomar abincinta wanda tun dazu ta kasa ci hankali kwonce sai jujuyawa take NAJEEBA ta ce" yaya kafarki? " Nadia ta amsata har wata kwallar farin ciki na son zubo mata ta yi gagawar kokarin mayar da ita gannin hararar da ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191