Chapter 174
Chapter 174
yana matukar mamakin lamarinta, haka kuma bai taba sakawa ransa wai tambayar na iya kawo matsala ba, dan haka hankalo kwonce ya ce" BEEBAH " Dan dakatawa ta yi da motsawar tana kallonsa, jin ya yi mata irin kiran dake kasheta dan haka ta kura masa idannuwanta masu hadasa masa kasala Sai da ya ja numfashi sannan ya dora da fadin" Me zai hanna ki baiwa kawarki abinda kike sha kike kasancewa haka? Na san mata fa bakwa rabo da dan taimakawa kanku" Idannuwanta ta dan wara dan neman karin bayani, hakan ya sa ya dan kara matsawa kusa da ita a hankali ya ce" idan wani abu ne na sha kike sha , ki taimaka mata itama ta ringa sha, irin na saukar da ni'imar nan " Ya salam, wani irin faduwar gaba mai hade da bacin rai ne ya ziyarceta, idannuwanta ta saka cikin nasa tana kallonsa kafin ta cire muciyar tana nuni bangarensa ranta a bace aman kuma muryarta ba sama sama ba ta ce" Ai ba sai ka min haka ba zaka nuna min ka sadu da matarka ba Shaheed, koda baka fada ba na san matar so dole ka kula ta, waima yaya kake tunanin zan saka damuwa a raina dan ka kwatanta min ka kadaice da matarka bayan kiri kiri ka nunawa duniya ji din ba kowa bace ta hanyar karbar hadin da akai maka a fili aman a zuci ka hadani da aminiyata? Sai me dan baka so na? Allahn da ya sa nima ban rasa mai sona ba, kafin kai nima ina da mai so na, kuma nima ina son abuna dan haka kana iya...............................................................................................DIF maganarta ta dauke sakamakon wani azababen marin da ya sauka a gefen kumatunta da kunnenta kadan ya yi sanadiyar dauke jinta harma ganninta ya fara nuna mata biyu biyu uku uku Zabura AMMI ta yi tsaye ta furta" Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une, SHAHEED lafia?" Tana fada ne tana yiwowa wajen da wani irin sauri NAJEEBA kam daga tsayen da take ta durkushe kasa saman gwuiwoyinta , dan kwalin dake kanta ya fadi, kitson da akai mata ya bayana kansa sai yar sarkar dake wuyanta mai heart ta shiga dan yawo kadan kadan a wuyan nata, still hannunta na jikin kincinta AMMI na karasowa da sauri ta duka ta kamata tana maimaita " meye haka? Me ta yi maka daga zuwa sai mari? Me ke faruwa? Me aka yi? " Du a rikice take fadin hakan , shi kuwa yana tsaye kikam idannuwansa sun kada sun masa wani irin ja, gaba daya jikinsa ya dauki rawa tamkar yana filin yaki, hannayensa kuwa ya jimke ya saki, nan da nan jikinsa ya yi ja irin na bacin rai, idannuwansa suka kara kadawa Kuma dagowar da AMMI ta yi ta ga yannayinsa a haka ya saka gabanta faduwa Da sauri ta kama NAJEEBA ta mikar da ita , bata kuma ce masa komai ba sai jan NAJEEBAR da ta yi da sauro ta turata cikin kicin ta janyo kofar ta rufe A tsayen nan da yake idannuwansa a kansu har AMMI ta rufo ta dawo ta tsaya nesa da shi tana kallon ikon ALLAH Sai da ta sanyaya muryarta daga inda take ta ce" Saura 😁😁😁😁😁💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 64 A sanyaye AMMI ta ce" Haba Shaheed, kai da kanka ne yau ke marin fuskar Najeebana? Bayan ka san ko musulunci yayi hani da marin mutun? Mari fa cin fuska ne, wani irin laifi ne ta yi mai tsanani haka? " Idannuwansa ya lumshe sakamakon zafin da yake ji a cen kasan zuciyarsa kafin a hankali ya zauna yana mai kara jimke hannun nasa Rawaninsa ya idasa warwarewa ya yar a nan kasa sannan ya ja babar rigar da yake jin ta masa nauyi a yanzu ya sabuleta daga jikinsa Hannun nasa na dama ya kuma kurawa ido, wani irin haushin hannun yake ji a kasan zuciyarsa A hankali ya kara sauke ajiyar zuciya ya dago idannuwansa da sukai masa jajajir, muryarsa a sanyaye ya ce" So take sai ta kashe ni ido rufe ne? Me na yi mata da zata ringa hada ni da wani dan iska? Me ya fi ni da shi da zata ringa cewa wai tana son sa? Ammi sai kawai ta ringa ce min an mata auren dole itama ba so na take ba? Me ya yi zafi tsakani da Allah da take so sai ta kashe ni cikin ruwan sanyi? Me ya yi min saura? Ta amshe komai, ta gama amshe komai, ran nawama so take ta ga ya fita ko so take na ringa daga hannu a kanta , ko kuwa so take na je na halaka yaron mutane ne? AMMI bana iya yawan maganar nan, ashe ba zata gane yarena ba? " AMMI ta kai dubanta wajen UMMU da ta taso ta taho, a hankali ta karasa ta zauna itama a kusa da su Ammi ta ce" Me ka yi mata da ta fadi haka? " UMMU ta ce" haba Bilkissu, harma tambaya zaki yi abinda aka mata? Fitsaririyar yarinyar nan shin bata san darajar girman igiyar dake kanta bane da zata ringa magana irin na jahila? Inma me ya mata ina hadin ta kwara masa ba sonsa take ba? An fada mata shi son nata yake? NAJEEBA ba sonki yake ba biyaya ya yiwa iyayensa dan an isa da shi, fitsararoyar malan! " SHAHEED ya kalli UMMU da mamaki, ba sonta yake ba fa ta ce? Kansa ya dan girgiza ya rage muryarsa ainun ya ce" UMMU ba haka zaki ce mata ba, kin ga yanda hankalinta ya tashi da marinta da na yi fa, ni bama wannan ba daga tambayarta ne fa sai ta kama fadan nan, ko sun yi fada da wani ne ni zata tada min hankali haka kawai? " Tausayinsa ne ya kama AMMI, kwarai yanzun bata da dar cewa yar tata ta gama yiwa yaron nata illah a zuciya, ransa a matukar bace yake, hankalinsa a tashe yake, baki daya jikinsa rawa yake aman kuma ya ji za'a fatataketa ya tare, kar a mata haka, kar a ce da ita haka A hankali ta ce" MARIAM, wace irin tambaya ce ya yi mata ne? " Ummu ta sada kanta, tsakaninta da Allah Allah tausayinsa take ji a kasan zuciyarta, kuma ba wai dan ita ta haifi Najeeba ba ko wani abun, sam kawai bata so ya zurfafa har Najeeba ta gane dan kuwa ta san wacece Najeeba Kansa sade a kasa ya ce" daga tambayarta abinda take sha ta taimakawa yar uwarta dan ta gyara kanta shine ranta ya baci har take fada min wasu magangannun banza" Su dukansu da mamaki suka kuma kallonsa, sai kuma kunya ta hanna masu hada ido da junna A hankali AMMI ta ringa murza gaban goshinta cike da mamakinsa, dama haka ne ko likita idan abu ya shafe shi ne yakan rikice ya kasa gane gabas bare yama, kudu bare arewa, to ita yanzu mai zata ce da shi ne? Ta ina zata fara kwatanta masa lamura ne? A hankali ta ce"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191