Chapter 40
Chapter 40
summar Kwalin idannuwansa dake nuna kansu ko a cikin dare ne sun kuwa nuna kan nasu da taimakon fitilun dake kukune Karasawa ta yi ta zauna a wajen da take zama hakan ya sa suke facing din junna Shima bai yi tunaninta a wajen nan a irin wannan lokacin ba kasancewar ya san cewa ita din kirjin biki ce du inda ta ji da maganar biki ko ba na gidansu ba zuwa take bale yau nasu? Kura mata ido ya yi gannin ta kasa bude abinda ke ledar sai dan jujuya cokalin hannunta take Shin dama tana da kunyar cin abu a gaban bakon ido ko cikin salon yaudararta ne da neman janyo hankalin namiji a kanta? Basarwa ya yi ya ki yi mata magana a yau din ya daga kansa sama yana gannin yanda farin wata ke kara haske Kasancewar ta rasa nutsuwar hutawar ya sakata kallon wajensa Sai da ta yatsina bakinta a hankali ta ce" hi Dagowa ya yi daga kallon saman ya sauke a saman kanta Da sauri ya cire idannuwansa domin dinkin lesh din nata daga gaban kirjinta an yi kata wani heart ne an cire wajen an zagaye shi da kyalkyali aman kuma an baiwa mararabar kirjinta damar bayannuwa sosai Kai kam ina ne gidanku kake zama a nan koda yaushe? Ko a saman bishiya ne? Ta fada tana nuna masa bishiyar dake wajen Shima bishiyar ya kalla, sai ya ji murmushi na zo masa, wato da alama a tsoracema take da shi ko? Kafadunsa ya dan daga a hankali ya ce" daga wajen auren sarkin garinnan nake, na gaji shine na zo nan na huta Bakinta ta dan tabe ta daga kafadunta Muryarsa mai sanyi ta kuma jin ya ce" daga ina kike haka? Me kike zuwa yi nan? Ko kema daga wajen auren sarkin kike ne? Dago idannuwanta ta yi ta sauke saman kansa a hankali ta ce" ban san shi bama ni sarkin nan, sannan wajen nan wajena ne ban san dalilin da zaka tambayen me na zo yi ba Wajenta ne? To ka ji ya fada a ransa Mikewa ya yi cike da isa ya dawo kusa da ita ya zauna inda take binsa da kallo har zamansa A hankali ya ce" freind? Hannun nasa dai ya miko mata yauma, shi kam ko a inda ya fito haka yake gaishe gaishe da mata? Duda yanzu abin ya zama ruwan dare dan gaisawa da mace ba wani abu bane da namijin da ba muharaminta ba bayan ba kyau Murmushi ta yi tana hararan hannun nasa a hankali itama ta ce" zan yi tunani Haka yauma ta bara masa hannun sakaye yana binta da kallo har ta shige motarta sannan yauma bata dauke abin cikin ledar nata ba nan ta bara masa su ta yi tafiarta Kansa ya gyada yana ayanna" du salonki, sai na ga ainahin wacece ke! Du iya tsare tsarenki na kwana da sannin ke din *MAGE CE MAI KWONCIYAR D'AUKAN RAI* da wani irin sauri amintacen dogarinsa ya karaso wajen da yake zaune ya zube kasa kansa kasa jikinsa na rawa ya ce" Allah ya ja da kwananka, Allah ya taimaki mai damagaram kiran gagawa ya samu daga wajen Gimbiya Allah ja da rai Da sauri ya kalle shi ya waiwaya baya ya ga har ta tafi Kira daga wajen gimbiya da gagawa? N Mikewa ya yi yana takawa ya nufi motar Bai shiga ba sai da ya mayar da rawanin kansa ya dora alkyabarsa ya cenza takalminsa ya rige sandar girmansa sannan ya shige baya ya lafe Jan motar yake gabansa na faduwa duba da irin abinda aka fara fada masa A haka suka samu shiga ta baya suka shige suka karasa wajen da Gimbiya ta umarci a kawo shi Du mutannen wajen dukawa suka yi a lokacin da aka shiga shelar shine Cikin taku irin na kasaita ya ringa daga kafarsa daya na korar daya har ya karasa wajen da GIMBIYA ke tsaye tare da y'ayan yan matanta Yannayin tashin hankalin da yake karanta a fuskarta shi ya saka shi kara rage hanzarin tafiarsa Motar da ya bada dan kawo amaryar nasa ce ya ganni a bubude Wasu mata ne ya ganni a duke nesa kadan aman kuma kuka suke A hankali ya kai dubansa wajen motar Idannuwansa ne suka sauka kan wasu fararan kafafuwa da aka fitar Irin yanda kafafuwan suke ajiye ne zai shaida maka mai su idan dai ba barci yake ba to yana cikin halin rashin lafiar da baya iya motsa su Da alama kuma mutumen dake ciki ahi daya ne Haka kawai ya ji zuciyarsa ta doka da wani irin duka mai tsanani A hankali ya karasa gaban mahaifiyarsa Kansa ya dula sosai ya ce" Allah ya ja da ran Anmy Anmy ta dago tana dubansa cike da fargabar abinda zata fada masa da tausayin yarinyar dama shi kansa da iyayen yarinyar Me zata ce masa ne? Ce masa zata yi su kansu yan rakiyar yarinyar basu san cewa ta rasu a cikin kotar ba har sai da aka zo aka kamo hannunta dan fitar da ita a sadar da ita da dakin mijinta? Ko kawai ta ce da shi SHAHEED ALLAH YA YIWA YARINYAR DA KA AURA YAU RASUWA? SAI TA RASA KALMAR DA ZATA IYA HADAWA DAN SAMUN WANNAN BAYANI BAKINTA NE YA SHIGA RAWA A LOKACIN DA TA BUDA TA CE" 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 17 A hankali yan matan suka marmatsa bayan sunna dan dukawa sunna nan afuwa suka barshi tsaye gaban Anmy A hankali ya jinginar da sandar hannunsa ya saka hannayensa biyu ya dago fuskar mahaifiyarsa Irin yanda kwayar idannuwanta ke cikowa da kwallah ne idan wani abu mai rikitar da zuciya ya faru ya ganni Kwonce kwalar take a kurmin idannuwanta hakan ya sa fuskarta yin wani iri Sauran matan tsohon sarki biyun ne suka karaso suma da yannayin juyayi a fuskokinsu Fulani ce ta dora hannunta saman na sarkin dake gefen fuskar mahaifiyarsa A hankali ta girgiza masa kai wanda hakan ya saka shi saurin rintse idannuwansa domin wannan lamari shi ya faru a lokacin da ya rasa mahaifinsa Sun ringa dafa hannunsa ne sunna girgiza masa kai Da sauri ya maida dubansa wajen motar nan Kafarsa ya daga zuwa wajen motar nan bai ko dauki sandar ba ya karasa kusa da kafafuwan dake sanye cikin wani fari kar din silifas irin shirin da ake yiwa amare dai hakan ya saka Gimbiya saurin rike hannun Fulani ta lumshe idannuwanta tana tunanin irin abinda yaron nata zai iya ji, dan ta tabata yarinyar nan yana sonta duba da har aka ji kamshin turaranta a tufafinsa kuma bai musa ba har aka bashi damar aurenta ya amsa da murna ta zama matarsa a dan kankannin lokaci ashe ba zasu raya zaman auren tare ba? Fararan hannayensa ya saka da suke dake ya dora saman fararan kafafuwan nata A hankali ya idasa saka hannunsa ya saka kansa cikin motar baki dayansa Daidai lokacin da kunnayensa ke jiyo masa kukan tsofafin da suka rakota dakinta kamar haka" ashe ba zaki ga dakinki ba Bintu, Allah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191