Chapter 181
Chapter 181
zasu bita ne aman ta fi son wajen da take jin shige da ficen jama'a, tana jin sasaucin abubuwa da dama idan tana jin motsin mutun a kusa da ita A hankali ta tura kofar glass din dake sadaka da falonsa Sansanyan kanshin turaran wuta hadi da kanshin turaransa da sanyin AC ne suka daki hancinta Dan lumshe idannuwanta ta yi tana jin zuciyarsa na yin sanyi A hankali ta fara bin fallon da kallo sai kuma ta ringa hasaso irin zaman da suka yi da mai falon Jikinta a mace ta idasa shiga, sai a lokacin ta ganshi zaune , ya kura mata ido yana kallonta bayansa jingine da kujerar falon wa'inda aka cenza su aka zuba farare tas tas, hannunsa daya a daudai kahon zuciyarsa, dayan kuwa ajiye saman kujerar, kansa sumar kan ta fito sosai ta yabanya Ajiyar zuciya ta sauke, gayen nan mai kyau ne......ta furta a kasan zuciyarta, sannan mai aji ne......ta kara baiwa kanta amsa Hannunsa dake ajiye ya dago a hankali yana miko mata Sai da ta bi hannun da kallo sai ta dauke kanta A hankali take karasawa inda yake zaunen, ama ba da niyar kama hannunsa ba Tana zuwa ta nemi waje ta zauna tana kallonsa Ido ya zuba mata yana jin yanda gaba daya hankalinsa, da tunaninsa, da nutsuwarsa suka tsaya cak a saman kanta Kanta ba dan kwali sai dan bakin mayafin nan karami mai shara shara hakan ya sa gashin kanta da aka wanke mata shi tas aka sakata a kask sannan aka yi mata dan ado da shi kadan ya bayana kansa yana ta sheki Yar madaidaiciyar kwaliyar da akai mata ta tafi da tunaninsa Shanyayun idannuwanta suka zuba masa kasala A hankali ya kara dora idannuwan nasa a gefen fuskarta da ya mara, Bai taba tunanin du irin tashin jinta watarana zai iya daga hannu a kanta ba Kuma lunshe idannuwansa ya yi ya kara budewa saman kanta, tun gaishe shin da ta yi sai ta raja'a hankalinta a kan wayarta sannan ta daure fuskarta tamau Haka kawai sai ya ringa jin shakar yar karamar kanwarsa, shima sai ya kasa ce mata komai aman ya dago kadan daga kwoncin da ya yi tun farko ya tsura mata ido tamkar zai hadiyeta da su Najeeba ta ji zaman nan ba zata iya shi a haka ba, idannuwansa kan yi mata girma har ta ji kamar zata zurme cikinsu, daidai da bugun zuciyarta ya cenza dan haka a hankali ta muzguta ta mike tsaye ta zagaya ta fara tafia da niyar shiga wancen dakin daya Bata ji motsinsa ba, batama san ya mike ba, sai jinta ta yi ya bata wata wawar runguma , ya rukunkumeta a jikinsa sosai yana shakar kanshin da jikinta ke fitarwa tun daga na turaran wuta zuwa na ruwa masu sanyin kanshi da kama jiki A hankali ta lumshe idannuwanta tana tatara du wata jarumtar da zata iya gasa shin, domin ta kamu da tsoron anya kuwa zata iya juya wannan tsadaden saurayin? A sanyaye ta furta" SHAHEED menene haka kuma? " SHAHEED bai ce da ita komai ba, sai juyota da ya yi ya kasance tana facing dinsa A hankali ya shiga romancin dinta, du inda hancinsa ya kai sai kawai ya gigice ya kara neman fita hayacinsa Sai dai abin mamaki sauraronsa ne kawai take ta ki ta maida masa da martani ko yayane bayan ba haka take tsaya masa kikam ba Tun sunna abin a tsaye har ya idasa kai su jikin bango ya yi mata majingingina kafin ya zamar da ita kasa Sosai ta dantse hakorinta dan hannawa kanta viye masa, iya karfinta ta ringa tare kanta dan kar ta biye masa, shi kuwa fama yake ido rufe, cen ya kamo hannunta ya dora saman fafadan kirjinsa mai dauke da laulausan gashi kadan ba da yawa ba a hankali ya furta" touch me Bab " Najeeba ta lumshe idannuwanta ta ki ta taba shin Bai hakura ba dai ya kuma janyota jikinsa idannuwansa lumshe yana ta faman lasar lebwnta da ta datse ta ki yarda wani abin ya samu a hakan Gashi dai bata hanna masa tabata ba, aman kuma ya kasa samun fuskar yin yanda yake so Gaba daya ya saketa, ama tana jikinsa ya shiga yamutsa sumar kansa da ta taru sosai idannuwansa rintse A hankali Najeeba ta ringa sauke ajiyar zuciyar jin ya saketa dan walahi kiris ya rage bata bada kai ba, Cikin nutsuwa ta ringa tatara gashin kanta da ya cire mata ribom dinta ta dunkule shi waje daya kafin ta janyo rigarta dake yashe ta shiga kokarin mayarwa fuskarta tamke kamar bata taba daria ba Mikewa ta yi tsaye, hakan ya saka shi binta da kallo har ta shige Kara yamutsa gashin kansa ya yi kafin ya mike ya shige wanka Ya jima ciki ya dauro alwallah ya fito Nafila ya dora cikin nutsuwa ko zai samu sasaucin tunani Sai da ya gama sannan ya shafa ya zauna yana jan carbi Sai da dare ya kara rabawa sannan ya mike ya nufi dakin da ta shiga yana jin ba zai iya raba gado da ita ba bayan gata a kusa da shi a ranarta ba Cikin nutsuwa ya haye saman bed din Cikin abin rufar ya shige ya janyota jikinsa sosai ya rungumeta Sai dai zafin da jikinta ke dauke da shi ne ya saka shi dakatawa yana kallon fuskarta duda cikin duhu ne Kara shigewa jikinsa take cikin dan magagin bacin dake fuzgarta a hankali ta dora kanta a damtsen hannunsa ta sauke ajiyar zuciya Kasa kwoncin ya yi, dan jikinta zafi ne da shi, sai ya ji hankalinsa du ya tashi A hankaki ya yaye mata bargon , sanyin da take gudu ne ya lulubeta dan haka ta farka tana mai wara idannuwanta da kyar Muryarsa kasa kasa ya ce" Beebah, baki da lafia ne? " Najeeba ta dan sasauta rikon da kuma shige masan da ta yi tana girgiza kanta Ajiyar zuciya ya sauke ya janyota jikinsa dan sam baya son wannan shirun da daure fuskar, muryarsa a raunane ya ce" Na jigata da yawa BEEBAH, kin ga kale ni, du na fita hayacina menene, me kike so na yi ne? Yaya kike so na yi ne? Baki san irin yanda damuwarki ke kashen du wani dalilin dake iya saka ni farin ciki ba? Gefen fuskar tata ya ringa shafawa a hankali kafin ya kamo hannunta na dama ya kai wajen fuskarsa, kasancewar bata jin karfin jikinta sai kawai ya shamaceta ya dan kaiwa fuskar tasa mari ya furta" ki rama ko zaki huce, mare ni ki huce Beebah, ki yi hakuri, ban san lokacin da na zarce haka ba............................., shiru ya yi mamakin kansa zai kashe shi, sai dai ya faro ba zai tsaya ba, dan haka ya dora da fadin" Ban san yanda zan kwatanta maki irin dacin da nake ji a duk lokacin da kika tunasar da ni ba ni kike so ba, harma ki yi kokarin furta min sunnan wanda kike so din Beebah, walahi nakan yi kokarin bara maki wajen dan ban san me zan iya aikatawa ba " A hankali ta dago da fuskarta tana dan buda hannayenta da ta jimke tana kallonsa, gefen
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191